Help from above hausa

434 views

Published on

0 Comments
0 Likes
Statistics
Notes
  • Be the first to comment

  • Be the first to like this

No Downloads
Views
Total views
434
On SlideShare
0
From Embeds
0
Number of Embeds
1
Actions
Shares
0
Downloads
1
Comments
0
Likes
0
Embeds 0
No embeds

No notes for slide

Help from above hausa

  1. 1. MAI WA ‘AZI —WATSON GOODMANKYAUTA—KADA A SAYARTAIMAKO DAGA SAMA‘TAIMAKO DAGA SAMA’ An gyara shi kanana ne don ka yianfani da shi lokacin da kana jiran wani kokuwa a kan tafiya.Kada ka battadda wannan lokaci; amma ka bada abinci maruhunka.Na yi kokari in mai da rubutu babba da kuma saukinkaratu. An debo kan magana daga wurare dabban dabbandaga Litafi Mai Tsarki don na ba da gaskiya Litafi MaiTsarkine yafi duka. Ina zato za mu fahinta Maganar Allahwanda ya ba mu a Litafi Mai Tsarki.Kalman Allah ya sauko daga sama da kuma zai taimakezuciyar wanda ya karbe shi. In mutum ya tuba ya bar zunubi;ya bada gaskiya ga Mai Ceto; Yesu Almasihu, da dukan zuci-yar shi, Allah zai ba shi murna da kwanciyar rai. Na ganema’anar wannan a 1937, da dukan shekarun da suka biyo nasani ina tare da Ubangiji. Ina rokonka ka karbe Shi yanzu, inba ka rigaya ba karbe shi ba. —Watson Goodman(1920-2002)
  2. 2. Maganarka fitilla ce ga sa-wayena, haske ne kuma a ta-farkina. –Zabura 119:105Don ba wani annabcin da yataààa samuwa ta nufin mutun,sal dai mutane ne Ruhu MaiTsarki ke izawa, Allah na ma-gana ta bakinsu. –2 Bitrus 1:21Na boye maganarka cikinzuchiyata, domin kada in yimaka zunubi. –Zabura 119:11Don Maganar Allah rayayyi-ya ce, mai ÿarfin aiki, ta fi kowane takobi kaifi, har tanaratsa rai da ruhu, da kumagaààoàài har zuwa_cikin ààargo,tana kuma iya rarrabe tuna-nin zuciya da manufa tata.–Ibraniyawa 4:12“Sararin sama da kkasa zasu shude, amma maganata baza ta shuéée ba.” –Luka 21:33Ko wane Nassi hurarre naAllah ne, mai amfani nekuma wajen koyarwa, datsawa tarwa, da gyaran hali,da kuma tarbiyyar aikinadalci. –2 Timotawas 3:16Amma sai Yesu ya amsamusu ya ce, “Kun bàta ne, donba ku san Littattafai ba, baku kuma san ikon Allah ba.”–Matiyu 22:29KALMAN ALLAHPublished in numerous languages by World Missionary Press as Godsupplies funds in answer to prayer. If you would like more copies forcareful distribution, write in English or visit www.wmpress.org.World Missionary Press, Inc.P.O. Box 120New Paris, IN 46553-0120 USA27 Hausa HFAThe New Testament Scripture text is from the NewTestament in Hausa ©1972 by United Bible Societies AfricaRegional Centre, Nairobi, Kenya. Used by permission.

×