SlideShare a Scribd company logo
1 of 32
Download to read offline
www.iu.edu.sa
KASAR MASARAWTAN LARABAWA TA SAUDIA
MINISTAN ILIMI NA KOLI
JAMIAR ISLAMIA TA MADINA ALMUNAWWARA
BARIKIN BINCIKEN ILIMI
RESHEN TARJAMA
SHIKA-SHIKAI GUDA UKU
Walla Fa war:
Limami, shehu Muhammad bin Abdul-
Wahab
Allah Ya rahmance shi
Tarjamar
Munamadu nur Abdurhman Da Idrissa Yahaya
‫א
א
א‬
‫אא
א‬
 
‫אא
א‬
 
‫א‬ !‫א‬#
 
$%‫א‬
 
www.iu.edu.sa
 
‫א
	א‬
/
‫ﻋ‬ ‫ﺑﻦ‬ ‫ﳏﻤﺪ‬
‫ﺍﻟﻮﻫﺎﺏ‬ ‫ﺒﺪ‬
)
(

‫ﺍﳍﻮﺳــﺎ‬

/
!
#
Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin kai
SHIKA-SHIKAI GUDA UKU
Ka sani, Allah Ya rahamce ka, cewa sanin mas’aloli
guda hudu yana wajaba akan mu:
Na farko: Ilimi, shine sanin Ubangiji, da sanin
AnnabinSa, da sanin addinin Musulunci tare da
dalilansa.
Na biyu: yin aiki dashi.
Na uku: yin kira zuwa gareshi.
Na hudu: hakuri akan curtarwa.
Dalili kuwa shine fadar Ubangiji Madaukakin Sarki:

Ξ¬♥ΨŠ
ϑðΨ/≅…
Ξ⇑ΗΤΩ∧šΘΩ≤√≅…
Ψψ∼ΨšΘΩ≤√≅…
.
Ξ≤π±Ω⊕Τ√≅…Ω
(1)
ΘΩ⇐ΜΞ…
Ω⇑ΗΤΤΩ♥⇓‚ΞΜ≅…
Ψ⊃ς√
∴≤ΤΤ♥Σ*
(2)
‚Πς-ΜΞ…
Ω⇑ÿΨϒΠς√≅…
Ν…Σ⇒ΤΩ∨…ƒ∫
Ν…ΣΤ∏Ψ∧Ω∅Ω
ΨŒΗΤΤΩ™Ψ∏ΗΤϑð±√≅…
Ν…⌠φΤ″…ΩΤΩΤ=Ω
ϑΞ⊂Ω™√≅†ΨŠ
Ν…⌠φΤ″…ΩΩΤ=Ω
Ψ⁄ιϑð±√≅†ΨŠ
(3)

]
'
(
[
{Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin kai, ina
rantsuwa da zamani, lalle mutum yana cikin hasara,
face wadanda suka yi imani , kuma suka aikata
ayyukan kwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin
gaskiya, kuma suka yiwa juna wasiyya da yin hakuri.}
Imam AsShafi’i – Allah Ya rahamce shi – ya ce: “da
ace Allah bai saukar da wata hujja akan halittarSa ba
face wannan sura, da ta ishe su.”
ψς∏∅≅†ΩΤ⊇
ΙΣΠςΤ⇓ςΚ…
:‚Ω-
ΩΗΤς√ΞΜ…
‚Πς-ΜΞ…
ϑðΣ/≅…
⌠≤Ψ⊃πΤ⊕ΩIπΤ♠≅…Ω
ð∠Ψ‰?Τ⇓ΩϒΨ√

]
 (
*
+,
[
Buhari – Allah Ya rahamce shi – ya ce: “‘Babi’: Ilimi
yana gaban magana da aiki. Dalili shi ne fadar Allah
Madaukaki: ((ka sani cewa, babu Abin bautawa face
Allah, kuma kanemi gafara ga zunubinka))} - sai Ya
fara da ilimi kafin, magana da aiki.”
Ka sani – Allah Ya ramahamce ka – cewa sanin
wadannan mas’aloli guda uku, da aiki da su ya wajaba
akan kowane musulmi namiji da mace:
Na farko: Lalle Allah ne Ya haliccemu, Ya arzutta
mu, kuma bai barmu haka ba, amma Ya aiko mana da
Manzo, duk wanda ya yi ma sa biyayya zai shiga
Aljannah, wanda ya saba ma sa zai shiga wuta.
Dalili kuwa shi ne, fadar Allah Madaukaki:

:†ΤΠς⇓ΞΜ…
:†ΩΤ⇒∏Ω♠⁄ςΚ…
ψΡ∇∼ς√ΜΞ…
‚-Σ♠Ω⁄
…[ŸΞΗΤΩ→
ψΡ∇∼ς∏Ω∅
:†Ω∧ς
:†ΩΤ⇒∏Ω♠⁄ςΚ…
υς√ΞΜ…
Ω⇐Ω∅⌠≤Ψ⊇
‚-Σ♠Ω⁄
υΩ±Ω⊕ΩΤ⊇ (15)
Σ⇐Ω∅⌠≤Ψ⊇
ΩΣ♠ΘΩ≤√≅…
ΣΗΤΩΤ⇓πϒΩ*ςΚ†ΩΤ⊇
…⊥ϒπΤ*ςΚ…
„∼ΨΤŠΩ
(16)

]
-./0
 (
[
{Lalle Mun aika wani manzo zuwa gare ku, mai
shaida a kanku, kamar yanda muka aika wani manzo
zuwa ga Fir’auna. Sai Fir’auna ya sabawa manzon,
saboda haka sai Mu ka kama shi, kamu mai tsanani.}
Na biyu: Allah bai yarda a hada wani tare dashi a
cikin ibadarSa ba, ko da ya kasance mala’ika ne
makusanci, ko kuma Annabi manzo.
Dalili shi ne fadar Ubangiji Madaukaki Sarki:

ΘΩ⇐Κς…Ω
ΩŸΨ•ΗΤΩ♥Ω∧√≅…
ΨΠς∏Ψ√
ð„ΤΩΤ⊇
Ν…Σ∅ŸΤΩ=
Ω⊗Ω∨
ϑðΨ/≅…
…_ŸΩšςΚ…
(18)

]
(11

2
[
((Kuma lalle wuraren sujuda na Allah ne, saboda haka
ka da ku kira wani tare da Allah (a cikinsu)))
Na uku: Cewa duk wanda yayi biyayya ga manzon
Allah, kuma ya kadaita Allah, bai halatta yaso wanda
ya ke kiyayya da Allah da manzonSa ba, ko da kuwa
ya kasance mafi kusancin makusanta gare shi.
Dalili kuwa shine fadar Allah Madaukakin Sarki:

‚Πς-
ΣŸΤΨµð–
†_Τ∨⌠Τς∈
φΣ⇒Ψ∨Σÿ
Ψϑð/≅†ΨŠ
Ψζ⌠ΤΩ∼√≅…Ω
Ξ≤ΤΨ*›‚-≅…
φΠΡ :…ƒΣΤÿ
⌠⇑Ω∨
Πς :†Ωš
ϑðΩ/≅…
ΙΣς√Σ♠Ω⁄Ω
⌠Τς√Ω
Νϖ…Σ⇓†Ω{
⌠¬Σ∑ƒ∫:†ΩŠ…ƒ∫
ςΚ…
⌠¬Σ∑ƒ∫:†ΩΤ⇒ΤŠςΚ…
ςΚ…
ψΣΩΤ⇓ΗΩ*ΞΜ…
ςΚ…
⌠¬ΣΩΤ=Ω⁄κΨ↑Ω∅
ð∠ΜΞ;ΗΤΤς√ΟΚΡ…
ðˆΩIΤΩ{
ℑ
Σ¬ΞΞŠΡ∏Ρ∈
Ω⇑ΗΤΩ∧ÿ‚ΞΜ≅…
¬Σ∑ΩŸΠςΤÿςΚ…Ω
ω—Σ≤ΨŠ
∃Σ⇒ΤΨΘ∨
ψΣΡ∏Ψ*ŸΣΤÿΩ
ξŒΗΤΠς⇒ΤΩ–
Ξ≤µð–
⇑Ψ∨
†ΩΨIµðš
Σ≤ΗΤΩΤ⇓ΚΚς‚≅…
Ω⇑ÿΨŸΨ∏ΗΤΩΤ*
†φΤΤΤ∼Ψ⊇
ƒΨ∂Ω⁄
ϑðΣ/≅…
⌠¬Σ⇒ΤΩ∅
Ν…Σ∂Ω⁄Ω
ΣΤ⇒ΤΩ∅
ð∠ΜΞ;ΗΤΤς√ΟΚΡ…
〉‡⌠∞ΤΨš
ϑðΨ/≅…
:‚Ω-Κς…
ΘΩ⇐ΜΞ…
ð‡⌠∞ΤΨš
ϑðΨ/≅…
Σ¬Σ∑
Ω⇐Σ™Ψ∏⊃Σ∧√≅…
(22)

]
34
 (
[
((Ba za ka samu mutane masu yin imani da Allah da
ranar lahira su na soyayya da wanda ya saba wa Allah
da manzonsa ba, ko da sun kasance ubanninsu ne ko
diyansu ko yan uwansu, ko danginsu, wadannan Allah
Ya rubuta imani a cikin zukatansu, kuma Ya karfafa su
da wani ruhi daga gare shi, kuma zai shigar da su a
gidajen Aljannah, koramu na gudana karkashin su, su
na masu dawwama a cikinsu. Allah Ya Yarda da su
kuma sun yarda da shi, wadannan su ne kungiyar
Allah. To, lalle kungiyar Allah su ne masu rabauta.))
Ka sani (Allah Ya shiryar da kai zuwa ga
da’arSa), cewa hanya madaidaiciya, hanyar Annabi
Ibrahim ita ce: ka bautawa Allah shi kadai, ka na mai
tsarkake addini gare Shi; wannan shi ne Allah Ya
umurci dukkan mutane, kuma Ya halicce su domin sa,
Allah Ya ce:

†Ω∨Ω
〉Œ⊆ς∏ΤΩ*
ΘΩ⇑Ψ•√≅…
ð♦⇓‚ΞΜ≅…Ω
‚Πς-ΜΞ…
Ψ⇐ΣŸΣ‰Τ⊕Ω∼Ψ√
(56)

]
(1
111
53
6
[
((Ban halicci Aljanu da mutane ba sai don su bauta
miNi))
Abinda ake nufi da “su bauta miNi” shi ne “su
kadaitaNi da ibada.”
Kuma babban abinda Allah Yayi umurni da shi
shine tauhidi. Kuma ma’anarsa: “kadaita Allah da
ibada”.
Kuma babban abinda Allah Yayi hani da shi shi
ne: “Shirka”, ma’anar kuma Shirka: “kiran wani
(banda Allah) tare da Shi (Allah)”.
Dalili shi ne fadar Allah Madaukakin Sarki:

Ν…ΣŸΣΤ‰∅≅…Ω
ϑðΩ/≅…
‚Ω-Ω
Ν…ΡΞ≤↑ΣΤ=
−ΨΨŠ
∃†_ΛΤΤΤ∼Ω→
...

]
1*
 73#8
(
9:
[
((ku bauta wa Allah, kada ku hada wani da shi))
Idan a ka ce maka: me ne ne shika-shikai guda uku
wadanda ya wajaba mutum ya sansu?
Kace: Bawa ya san Ubangijinsa, da addininsa, da
Annabinsa Muhammad tsira da amincin Allah su
tabbata agare shi.
Idan aka ce maka: Wane ne Ubangijinka?
Kace: Allah ne Ubangijina, Wanda Ya rene ni, kuma
Ya reni dukkan talikai da ni’imarSa, Shi ne abin
bautata, ba ni da wani abin bauta sai Shi.
Dalili shi ne fadar Allah:
ΣŸ∧Ω™√≅…
ΨΠς∏Ψ√
ϑγ‡Ω⁄
φκΨ∧ς∏ΗΤΩ⊕√≅…
(2)

]
;3
(
[
((Godiya ta tabbataga Allah Ubangijin talikai))
kuma duk wanda ba Allah ba, shi ake kira taliki,
kuma ni daya ne daga cikinsu.
Idan a ka ce maka: dame kasan Ubangijinka?
Sai kace : da ayoyinsa, da kuma halittunSa.
Daga cikin ayoyinSa, akwai: dare, da wuni da Rana,
da Wata, da sammai bakwai, da kassai bakwai da
abinda ke cikinsu.
Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki:

⌠⇑Ψ∨Ω
ΨΨIΗΤΤΩΤÿ…ƒ∫
ΣΤΤ∼Πς√≅…
Σ⁄†φΤΤΤΤΠς⇒√≅…Ω
〉♦∧Πς√≅…Ω
Σ≤Ω∧ς⊆√≅…Ω
‚Ω-
Ν…ΣŸΣ•πΤ♥ΩΤ=
Ξ♦∧Πς−
∏Ψ√
‚Ω-Ω
Ξ≤Ω∧Ω⊆∏Ψ√
Ν…ΣŸΣ•πΤ♠≅…Ω
ΨΠς∏Ψ√
ΨϒΠς√≅…
φΥ⇔ΣΩ⊆ς∏Ω*
⇐ΜΞ…
⌠¬ΣI⇒Σ{
Σ†ΠςΤÿΜΞ…
φΣŸΣΤ‰⊕ΩΤ=
(37)

]
= (
[
((Kuma akwai daga ayoyinSa, dare, da yini,da
rana da wata, kada ku yi sujada ga rana,kuma
kada kuyi ga wata, kuyi sujada ga Allah wanda
ya halitta su, idan kun kasance shine kuke bauta
wa.))
Da kuma fadar Allah Madaukaki:
ΥφΜΞ…
Σ¬Ρ∇ΘΩŠð⁄
ϑðΣ/≅…
ΨϒΠς√≅…
Ω⊂ς∏Ω*
γ‹.ΩΗΤΩ∧ΘΩ♥√≅…
ð≥⁄ΚΚς‚≅…Ω
ℑ
Ψ◊ΠςIΤΨ♠
ξζ†ΘΩΤÿΚς…
ΘΩ¬ΣΤ’
υΩΩΤI♠≅…
ς∏Ω∅
Ξ↔⌠≤Ω⊕√≅…
γ↑ΤπΤ⊕Σÿ
ΩΤ∼ΤΠς√≅…
Ω⁄†ΩΠς⇒√≅…
ΙΣΣ‰ΤΣΤ∏π≠Ωÿ
†_Τ‘∼Ψ‘Ωš
ð♦∧Πς↑√≅…Ω
Ω≤Ω∧Ω⊆√≅…Ω
Ω⋅Σ•ΘΣ⇒√≅…Ω
Ψ‹.Ω≤ϑð’Ω♥Σ∨
,−%ΨΞ≤∨ςΚ†ΨŠ
‚ς-Κς…
Σς√
Σ⊂∏Ω’√≅…
Σ≤∨ΚΚς‚≅…Ω
ð∉Ω⁄†Ω‰ΩΤ=
ϑðΣ/≅…
ϑ〉‡Ω⁄
Ω⇐κΨ∧ς∏ΗΤΩ⊕√≅…
(54)

]
?
@
 (
[
((Lalle ne Ubangijinku Allah ne, wanda ya
halitta sammai da kasa a cikin kwanaki shida, sa annan
kuma yadaidaita a kan Al’arshi, Ya na sanya dare ya
rufe yini, ya na neman sa da gaggawa, kuma rana da
wata da taurari horarru ne da umurninsa. To, da halitta
da umurni Na sa ne, albarka ta tabbata ga Allah
Ubangiji halittu!))
Ubangiji shine abin bauta.
Dalili shi ne fadarSa, Madaukaki:

†ΩΘΣΤÿΚς†Η;ΤΤΩΤÿ
〉♣†Πς⇒√≅…
Ν…ΣŸΣ‰∅≅…
Σ¬Ρ∇ΘΩΤŠΩ⁄
ΨϒΠς√≅…
⌠¬Ρ∇Ω⊆ς∏ΤΩ*
Ω⇑ÿΨϒΠς√≅…Ω
⇑Ψ∨
⌠¬Ρ∇Ψ∏‰ΩΤ∈
⌠¬Ρ∇Πς∏Ω⊕ς√
Ω⇐Σ⊆ΠςIΩΤ=
(21)
ΨϒΠς√≅…
ΩΩ⊕Ω–
Σ¬Ρ∇ς√
ð≥⁄ΚΚς‚≅…
†⊥Τ→.Ω≤Ψ⊇
ƒ∫:†φΤΤ∧ΘΩ♥√≅…Ω
_∫::†Ωγγ⇒Š
ΩΩ∞⇓Κς…Ω
Ω⇑Ψ∨
Ψ∫:†φΤΤ∧ϑð♥√≅…
_∫:†Ω∨
Ω“Ω≤*Κς†ΩΤ⊇
−ΨΤΨŠ
Ω⇑Ψ∨
γ‹.Ω≤Ω∧Πς‘√≅…
†_Τ∈πƒΨ⁄
∃⌠¬Ρ∇Πς√
ð„ΤΩΤ⊇
Ν…Ρ∏ΤΩ⊕µð–
ΨΠς∏Ψ√
…_ …ΩŸ⇓Κς…
⌠¬ΣI⇓Κς…Ω
φΣ∧ς∏⊕ΩΤ=
(22)

]
(A
(
[
((Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangijinku, wanda ya
halicce ku, ku da wadanda suke daga gabaninku,
tsammaninnku, ku kare kanku! Wanda Ya sanya mu
ku kasa shimfida, kuma sama gini, kuma ya saukar da
ruwa daga sama, sa annan ya fitar da abinci daga dyan
itace game da shi saboda ku. Saboda haka kada ku
sanyawa Allah wasu kishiyoyi, alhali kuwa ku na
sane.”
Ibn kathir (Allah Ya rahamce shi) ya ce:
“Mahaliciin wadannan abubuwa shine ya dace a
yi masa Ibada.”
Duka irin dangogin ibadar da Allah yayi umurni dasu
a na yin su ne domin Allah, kamar: Islam
(Musulunci), da Imani, da Ihsani, haka kuma adu’a, da
tsoro, da fata, da tawakkali, da fata, da fargaba, da
kankantar da kai, da maida al’amari (zuwa ga Allah),
da neman Taimako (daga Allah), da neman tsari, da
neman agaji, da yin yanka, da daukar alkawalin yin
wata ibada (bakance), dukkan wadannan ibadodin da
wasunsu wadanda bamu zana ba.
Dalili akan haka shine fadar Ubangiji Madaukaki:

ΘΩ⇐Κς…Ω
ΩŸΨ•ΗΤΩ♥Ω∧√≅…
ΨΠς∏Ψ√
ð„ΤΩΤ⊇
Ν…Σ∅ŸΤΩ=
Ω⊗Ω∨
ϑðΨ/≅…
…_ŸΩšςΚ…
(18)

]
(1
1

2
[
kuma lalle ne wuraren na allah ne , saboda haka kada
kukira kowa tare da allah [da su, a cikinsu].
⇑Ω∨Ω
Σ℘ŸΩÿ
Ω⊗Ω∨
ϑðΨ/≅…
†[ΗΤς√ΞΜ…
Ω≤Ω*…ƒ
∫
‚Ω-
Ω⇑ΗΤΩ∑⌠≤ΤΣΤŠ
ΙΣΤς√
−ΨΨŠ
†Ω∧ΠςΤ⇓ΞΜ†ΩΤ⊇
ΙΣΣΤŠ†Ω♥Ψš
ΩŸ⇒Ψ∅
,−ΨΨΘΤŠΩ⁄
ΙΣΠςΤ⇓ΜΞ…
‚Ω-
Σ˜Ψπ∏⊃ΣΤÿ
Ω⇐Σ≤Ψ⊃ΗΤς∇√≅…
(117)

]
B8.C0
 (
[
((Wanda ya kira tare da Allah, wadansu abubuwan
bautawa na dabam, ba yana da wani dalili game da shi
(kiran) ba, to, hisabinsa yana wurin Ubangijinsa
kawai, lalle ne, kafirai ba sa cin nasara)).
Kuma ya zo cikin Hadisi cewa “(3'
D. 73
Adu’a ita ce bargon ibada.
Dalili shi ne fadarSa Madaukaki:

Ω†ΩΤ∈Ω
Σ¬Σ|ΘΣΤŠΩ⁄
⌡ΨΤ⇓Σ∅ ≅…
πˆΨ•ΩΤI♠ςΚ…
πψΡ∇ς√
ΘΩ⇐ΜΞ…
φ⇔ΤÿΨϒΠς√≅…
Ω⇐Σ⁄Ψι∇ΩIπΤ♥ΩΤÿ
⌠⇑Ω∅
ΨΤ=Ω †Ω‰Ψ∅
Ω⇐ΣΤ∏Σ*ŸΩ∼Ω♠
Ω¬Πς⇒ΩΩ–
Ω⇑ÿΞ≤Ψ*.Ω 
(60)

]
3F (
[
((Kuma Ubangiji yace: ku kira ni in karba muku, lalle
wadanda ke kangara daga barin bauta mini zasu shiga
Jahannama su na kaskantattu)).
Dalili akan jin tsoron Ubangiji fadar Allah
Madaukaki Sarki :

...
ð„ΤΩΤ⊇
¬Σ∑ΣΤ⊇†Ω’ΩΤ=
Ξ⇐ΣΤ⊇†Ω*Ω
⇐ΜΞ…
¬ΣI⇒Ρ
Ω⇐κΨ⇒Ψπ∨ΘΣ∨
(175)

]
GH
B

[
((To, kada ku ji tsoronsu, kuji tsoro Na, idan kun
kasance masu imani)).
Dalili akan kyakkyawan fata a wurin Allah: fadarSa
Madaukaki:

⇑Ω∧ς⊇
Ω⇐†ς
Ν…Σ–⌠≤ΩΤÿ
ƒ
∫:†Ω⊆Ψ√
−ΨΘΨΤŠΩ⁄
Ω∧⊕Ω∼∏ΩΤ⊇
„Ω∧Ω∅
†_™Ψ∏ΗΤΤΩ″
‚Ω-Ω
∉Ξ≤πΤ↑ΣΤÿ
Ψ〈Ω †Ω‰Ψ⊕ΨŠ
,−ΨΨΘΤŠΩ⁄
…Ω=ŸΩšςΚ…
(110)

]
IJ
(
[
((Don haka, duk wanda ya kasance yana fatan haduwa
da Ubangijinsa, to, sai ya yi aiki na kwarai. Kuma
kada ya yi tarayya da kowa ga bauta wa
Ubangijinsa)).
Dalili akan dogara da Allah:

ς∏Ω∅Ω
ϑðΨ/≅…
Νϖ…ΣΤ∏Πς{ΩΩIΩΤ⊇
⇐ΜΞ…
ψΣI⇒Ρ
Ω⇐κΨ⇒Ψ∨ΘΣ∨
(23)

]
(1K30
 (
L9
[
((Ku dogara ga Allah idan kun kasance muminai))
Kuma Allah Madaukaki Ya ce:

⇑Ω∨Ω
ΘΩ{ΩΩIΩΤÿ
ς∏Ω∅
ϑðΨ/≅…
ΩΣΩΤ⊇
,ΙΣΣ‰π♥Ωš

]
MNO
(
9
[
((Wanda ya dogara ga Allah, to Allah Ya isar ma su.))
Dalili a kan kwadayi, da fargaba, da kankantar da kai
ga Allah shi ne, fadar Ubangiji Madaukakin Sarki:

...
⌠¬ΣΠς⇓ΞΜ…
Ν…ΣΤ⇓†Ω{
φΣ∅Ξ≤ΗΤΩ♥ΣΤÿ
ℑ
γ‹ΗΩ⁄κΩ’√≅…
†ΩΤ⇒ΩΤ⇓Σ∅ŸΩΤÿΩ
†_Τ‰Ω∅Ω⁄
∃†_Τ‰Ω∑Ω⁄Ω
Ν…ΣΤ⇓†Ω{Ω
†ΩΤ⇒ς√
φκΨ⊕Ψ↑ΗΤΩ*
(90)

]
(
73 @
[
((Lalle ne sun kasance su na gaggawa zuwa ga
ayyukan alheri, kuma suna rokonMu, cikin fata da
tsoro, kuma sun kasance masu tsoron (saunar aikata
sabo) gare Mu.))
Dalili a kan tsoron Allah, shi ne fadarSa, Madaukaki:

...
ð„ΩΤ⊇
⌠¬Σ∑⌠ΤΩ↑’ΩΤ=
ΨΤ⇓⌠ΤΩ↑Τ*≅…Ω
...

]
(A
(
+PQ
[
“ Kada kuji tsoronsu, kuji tsoroNa”.
Dalili akan maida al’amura zuwa ga Allah:

...
Ν…;Σ‰∼Ψ⇓ςΚ…Ω
υς√ΞΜ…
¬Ρ∇ΘΨΤŠΩ⁄
Ν…Σ∧Ψ∏♠ςΚ…Ω
ΙΣς√
...

]
./
(
PR
[
((Ku mayar da al’amari zuwa ga Ubangijinku, kuma
ku sallama masa.))
Dalili akan neman taimako a gurin Allah shi ne, fadar
Allah Madaukaki:

Ω∉†ΠςΤÿΜΞ…
ΣŸΣ‰Τ⊕ΩΤ⇓
ð∉†ΠςΤÿΜΞ…Ω
〉κΨ⊕ΩIΤ⌠♥ΩΤ⇓
(5)

]
1;3
(
[
((Kai kadai mu ke bautawa, kuma gareKa kadai muke
neman taimako.))
A cikin hadisi kuma: (( 3 
'S3 =8'S
 
T )) Wato: Idan
za ka nemi taimako, ka nemi taimakon Allah.”
Dalili a kan neman tsari daga wurin Allah, shi ne
fadarSa, Madaukaki:

More Related Content

What's hot

Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awam
Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awamNgaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awam
Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awamSEKOLAH BISNIS INDONESIA
 
إنما الجزاء من جنس العمل
إنما الجزاء من جنس العملإنما الجزاء من جنس العمل
إنما الجزاء من جنس العملغايتي الجنة
 
الصحيح في ما ورد عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النار
الصحيح في ما ورد  عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النارالصحيح في ما ورد  عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النار
الصحيح في ما ورد عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النارغايتي الجنة
 
Keutamaan bulan dzulhijjah
Keutamaan bulan dzulhijjahKeutamaan bulan dzulhijjah
Keutamaan bulan dzulhijjahedy prawoto
 
Adab dan tata cara arbain husaini
Adab dan tata cara arbain husainiAdab dan tata cara arbain husaini
Adab dan tata cara arbain husainimatsaleh
 
Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة
 Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة
Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبةbenamor belgacem
 
الواسطة بين الحق و الخلق
الواسطة بين الحق و الخلقالواسطة بين الحق و الخلق
الواسطة بين الحق و الخلقغايتي الجنة
 
Materi acara dadakan
Materi acara dadakanMateri acara dadakan
Materi acara dadakanKanda Aprial
 
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)RohmaWati9
 
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdf
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdfAqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdf
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdfNuradin Sultan
 
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Nais
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib NaisQhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Nais
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Naismuaslauj
 
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isii
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isiiIbaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isii
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isiiNuradin Sultan
 

What's hot (20)

Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awam
Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awamNgaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awam
Ngaji bersama ustad ma;ruf khozin akidatul awam
 
إنما الجزاء من جنس العمل
إنما الجزاء من جنس العملإنما الجزاء من جنس العمل
إنما الجزاء من جنس العمل
 
الصحيح في ما ورد عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النار
الصحيح في ما ورد  عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النارالصحيح في ما ورد  عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النار
الصحيح في ما ورد عن الموت القبر البعث القيامة الجنة و النار
 
Keutamaan bulan dzulhijjah
Keutamaan bulan dzulhijjahKeutamaan bulan dzulhijjah
Keutamaan bulan dzulhijjah
 
Doa majlis ilmu
Doa majlis ilmuDoa majlis ilmu
Doa majlis ilmu
 
Adab dan tata cara arbain husaini
Adab dan tata cara arbain husainiAdab dan tata cara arbain husaini
Adab dan tata cara arbain husaini
 
Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة
 Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة
Benamor.belgacem مفاربات في الدولة المدنية و الاسلامبة
 
Tesbihat
TesbihatTesbihat
Tesbihat
 
MAPATA ATATU
MAPATA ATATUMAPATA ATATU
MAPATA ATATU
 
مكانة السنة في الاسلام
مكانة السنة في الاسلاممكانة السنة في الاسلام
مكانة السنة في الاسلام
 
4032
40324032
4032
 
الواسطة بين الحق و الخلق
الواسطة بين الحق و الخلقالواسطة بين الحق و الخلق
الواسطة بين الحق و الخلق
 
4125
41254125
4125
 
الرضا
الرضاالرضا
الرضا
 
Materi acara dadakan
Materi acara dadakanMateri acara dadakan
Materi acara dadakan
 
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)
2. amal yang menembus langit (ihsanul amal)
 
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdf
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdfAqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdf
Aqiidaa Tee Qabadhuu / Khoz 3aqedtak.pdf
 
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Nais
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib NaisQhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Nais
Qhia kev ntseeg rooj xib hwb zos Vib Nais
 
أسباب المغفرة
أسباب المغفرةأسباب المغفرة
أسباب المغفرة
 
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isii
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isiiIbaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isii
Ibaadaa(gabbartii rabbii) fi hiikkaa isii
 

More from Islamhouse.com

Die Religion der Wahrheit
Die Religion der WahrheitDie Religion der Wahrheit
Die Religion der WahrheitIslamhouse.com
 
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben Ignorer
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben IgnorerLo Que Los Niños Musulmanes No Deben Ignorer
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben IgnorerIslamhouse.com
 
What Muslim Children Must Know
What Muslim Children Must KnowWhat Muslim Children Must Know
What Muslim Children Must KnowIslamhouse.com
 
ما لا يسع أطفال المسلمين جهله
ما لا يسع أطفال المسلمين جهلهما لا يسع أطفال المسلمين جهله
ما لا يسع أطفال المسلمين جهلهIslamhouse.com
 
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действия
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действияУсловия молитвы, ее столпы и обязательные действия
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действияIslamhouse.com
 
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALAT
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALATSYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALAT
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALATIslamhouse.com
 
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdf
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdfPRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdf
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdfIslamhouse.com
 
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdf
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdfLes conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdf
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdfIslamhouse.com
 
شروط الصلاة وأركانها وواجباتها
شروط الصلاة وأركانها وواجباتهاشروط الصلاة وأركانها وواجباتها
شروط الصلاة وأركانها وواجباتهاIslamhouse.com
 
Достоинство ислама
Достоинство исламаДостоинство ислама
Достоинство исламаIslamhouse.com
 
فضائلِ اسلام
فضائلِ اسلامفضائلِ اسلام
فضائلِ اسلامIslamhouse.com
 
इस्लाम धर्म की विशेषता
इस्लाम धर्म की विशेषताइस्लाम धर्म की विशेषता
इस्लाम धर्म की विशेषताIslamhouse.com
 
Четыре правила
Четыре правилаЧетыре правила
Четыре правилаIslamhouse.com
 
Texte : Les quatre règles
Texte : Les quatre règlesTexte : Les quatre règles
Texte : Les quatre règlesIslamhouse.com
 

More from Islamhouse.com (20)

Die Religion der Wahrheit
Die Religion der WahrheitDie Religion der Wahrheit
Die Religion der Wahrheit
 
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben Ignorer
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben IgnorerLo Que Los Niños Musulmanes No Deben Ignorer
Lo Que Los Niños Musulmanes No Deben Ignorer
 
What Muslim Children Must Know
What Muslim Children Must KnowWhat Muslim Children Must Know
What Muslim Children Must Know
 
ما لا يسع أطفال المسلمين جهله
ما لا يسع أطفال المسلمين جهلهما لا يسع أطفال المسلمين جهله
ما لا يسع أطفال المسلمين جهله
 
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действия
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действияУсловия молитвы, ее столпы и обязательные действия
Условия молитвы, ее столпы и обязательные действия
 
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALAT
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALATSYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALAT
SYARAT, RUKUN, DAN WAJIB-WAJIB SALAT
 
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdf
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdfPRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdf
PRAYER’S CONDITIONS, PILLARS, AND OBLIGATORY ACTS.pdf
 
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdf
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdfLes conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdf
Les conditions de la prière, ses piliers et ses obligations.pdf
 
شروط الصلاة وأركانها وواجباتها
شروط الصلاة وأركانها وواجباتهاشروط الصلاة وأركانها وواجباتها
شروط الصلاة وأركانها وواجباتها
 
Шесть основ
Шесть основШесть основ
Шесть основ
 
Достоинство ислама
Достоинство исламаДостоинство ислама
Достоинство ислама
 
KEUTAMAAN ISLAM
KEUTAMAAN ISLAMKEUTAMAAN ISLAM
KEUTAMAAN ISLAM
 
فضائلِ اسلام
فضائلِ اسلامفضائلِ اسلام
فضائلِ اسلام
 
The Merit of Islam
The Merit of IslamThe Merit of Islam
The Merit of Islam
 
UBORA WA UISLAMU
UBORA WA UISLAMUUBORA WA UISLAMU
UBORA WA UISLAMU
 
इस्लाम धर्म की विशेषता
इस्लाम धर्म की विशेषताइस्लाम धर्म की विशेषता
इस्लाम धर्म की विशेषता
 
فضل الإسلام
فضل الإسلامفضل الإسلام
فضل الإسلام
 
Четыре правила
Четыре правилаЧетыре правила
Четыре правила
 
Die vier Prinzipien
Die vier PrinzipienDie vier Prinzipien
Die vier Prinzipien
 
Texte : Les quatre règles
Texte : Les quatre règlesTexte : Les quatre règles
Texte : Les quatre règles
 

SHIKA-SHIKAI GUDA UKU

  • 1.
  • 2. www.iu.edu.sa KASAR MASARAWTAN LARABAWA TA SAUDIA MINISTAN ILIMI NA KOLI JAMIAR ISLAMIA TA MADINA ALMUNAWWARA BARIKIN BINCIKEN ILIMI RESHEN TARJAMA SHIKA-SHIKAI GUDA UKU Walla Fa war: Limami, shehu Muhammad bin Abdul- Wahab Allah Ya rahmance shi Tarjamar Munamadu nur Abdurhman Da Idrissa Yahaya
  • 4. א‬ ‫אא א‬ ‫אא א‬ ‫א‬ !‫א‬# $%‫א‬ www.iu.edu.sa ‫א א‬
  • 5. /
  • 8. !
  • 9. # Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin kai SHIKA-SHIKAI GUDA UKU Ka sani, Allah Ya rahamce ka, cewa sanin mas’aloli guda hudu yana wajaba akan mu: Na farko: Ilimi, shine sanin Ubangiji, da sanin AnnabinSa, da sanin addinin Musulunci tare da dalilansa. Na biyu: yin aiki dashi. Na uku: yin kira zuwa gareshi. Na hudu: hakuri akan curtarwa. Dalili kuwa shine fadar Ubangiji Madaukakin Sarki: Ξ¬♥ΨŠ ϑðΨ/≅… Ξ⇑ΗΤΩ∧šΘΩ≤√≅… Ψψ∼ΨšΘΩ≤√≅… . Ξ≤π±Ω⊕Τ√≅…Ω (1) ΘΩ⇐ΜΞ… Ω⇑ΗΤΤΩ♥⇓‚ΞΜ≅… Ψ⊃ς√ ∴≤ΤΤ♥Σ* (2) ‚Πς-ΜΞ… Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… Ν…Σ⇒ΤΩ∨…ƒ∫ Ν…ΣΤ∏Ψ∧Ω∅Ω ΨŒΗΤΤΩ™Ψ∏ΗΤϑð±√≅… Ν…⌠φΤ″…ΩΤΩΤ=Ω ϑΞ⊂Ω™√≅†ΨŠ Ν…⌠φΤ″…ΩΩΤ=Ω Ψ⁄ιϑð±√≅†ΨŠ (3) ] '
  • 10. ( [ {Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin kai, ina rantsuwa da zamani, lalle mutum yana cikin hasara, face wadanda suka yi imani , kuma suka aikata ayyukan kwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yiwa juna wasiyya da yin hakuri.} Imam AsShafi’i – Allah Ya rahamce shi – ya ce: “da ace Allah bai saukar da wata hujja akan halittarSa ba face wannan sura, da ta ishe su.”
  • 11. ψς∏∅≅†ΩΤ⊇ ΙΣΠςΤ⇓ςΚ… :‚Ω- ΩΗΤς√ΞΜ… ‚Πς-ΜΞ… ϑðΣ/≅… ⌠≤Ψ⊃πΤ⊕ΩIπΤ♠≅…Ω ð∠Ψ‰?Τ⇓ΩϒΨ√ ] ( * +, [ Buhari – Allah Ya rahamce shi – ya ce: “‘Babi’: Ilimi yana gaban magana da aiki. Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki: ((ka sani cewa, babu Abin bautawa face Allah, kuma kanemi gafara ga zunubinka))} - sai Ya fara da ilimi kafin, magana da aiki.” Ka sani – Allah Ya ramahamce ka – cewa sanin wadannan mas’aloli guda uku, da aiki da su ya wajaba akan kowane musulmi namiji da mace: Na farko: Lalle Allah ne Ya haliccemu, Ya arzutta mu, kuma bai barmu haka ba, amma Ya aiko mana da Manzo, duk wanda ya yi ma sa biyayya zai shiga Aljannah, wanda ya saba ma sa zai shiga wuta. Dalili kuwa shi ne, fadar Allah Madaukaki: :†ΤΠς⇓ΞΜ… :†ΩΤ⇒∏Ω♠⁄ςΚ… ψΡ∇∼ς√ΜΞ… ‚-Σ♠Ω⁄ …[ŸΞΗΤΩ→ ψΡ∇∼ς∏Ω∅ :†Ω∧ς :†ΩΤ⇒∏Ω♠⁄ςΚ… υς√ΞΜ… Ω⇐Ω∅⌠≤Ψ⊇ ‚-Σ♠Ω⁄ υΩ±Ω⊕ΩΤ⊇ (15) Σ⇐Ω∅⌠≤Ψ⊇ ΩΣ♠ΘΩ≤√≅… ΣΗΤΩΤ⇓πϒΩ*ςΚ†ΩΤ⊇ …⊥ϒπΤ*ςΚ… „∼ΨΤŠΩ (16) ] -./0 ( [ {Lalle Mun aika wani manzo zuwa gare ku, mai shaida a kanku, kamar yanda muka aika wani manzo zuwa ga Fir’auna. Sai Fir’auna ya sabawa manzon, saboda haka sai Mu ka kama shi, kamu mai tsanani.}
  • 12. Na biyu: Allah bai yarda a hada wani tare dashi a cikin ibadarSa ba, ko da ya kasance mala’ika ne makusanci, ko kuma Annabi manzo. Dalili shi ne fadar Ubangiji Madaukaki Sarki: ΘΩ⇐Κς…Ω ΩŸΨ•ΗΤΩ♥Ω∧√≅… ΨΠς∏Ψ√ ð„ΤΩΤ⊇ Ν…Σ∅ŸΤΩ= Ω⊗Ω∨ ϑðΨ/≅… …_ŸΩšςΚ… (18) ] (11 2 [ ((Kuma lalle wuraren sujuda na Allah ne, saboda haka ka da ku kira wani tare da Allah (a cikinsu))) Na uku: Cewa duk wanda yayi biyayya ga manzon Allah, kuma ya kadaita Allah, bai halatta yaso wanda ya ke kiyayya da Allah da manzonSa ba, ko da kuwa ya kasance mafi kusancin makusanta gare shi. Dalili kuwa shine fadar Allah Madaukakin Sarki: ‚Πς- ΣŸΤΨµð– †_Τ∨⌠Τς∈ φΣ⇒Ψ∨Σÿ Ψϑð/≅†ΨŠ Ψζ⌠ΤΩ∼√≅…Ω Ξ≤ΤΨ*›‚-≅… φΠΡ :…ƒΣΤÿ ⌠⇑Ω∨ Πς :†Ωš ϑðΩ/≅… ΙΣς√Σ♠Ω⁄Ω ⌠Τς√Ω Νϖ…Σ⇓†Ω{ ⌠¬Σ∑ƒ∫:†ΩŠ…ƒ∫ ςΚ… ⌠¬Σ∑ƒ∫:†ΩΤ⇒ΤŠςΚ… ςΚ… ψΣΩΤ⇓ΗΩ*ΞΜ… ςΚ… ⌠¬ΣΩΤ=Ω⁄κΨ↑Ω∅ ð∠ΜΞ;ΗΤΤς√ΟΚΡ… ðˆΩIΤΩ{ ℑ Σ¬ΞΞŠΡ∏Ρ∈ Ω⇑ΗΤΩ∧ÿ‚ΞΜ≅… ¬Σ∑ΩŸΠςΤÿςΚ…Ω ω—Σ≤ΨŠ ∃Σ⇒ΤΨΘ∨ ψΣΡ∏Ψ*ŸΣΤÿΩ ξŒΗΤΠς⇒ΤΩ– Ξ≤µð– ⇑Ψ∨ †ΩΨIµðš Σ≤ΗΤΩΤ⇓ΚΚς‚≅… Ω⇑ÿΨŸΨ∏ΗΤΩΤ* †φΤΤΤ∼Ψ⊇ ƒΨ∂Ω⁄ ϑðΣ/≅…
  • 14. 34 ( [ ((Ba za ka samu mutane masu yin imani da Allah da ranar lahira su na soyayya da wanda ya saba wa Allah da manzonsa ba, ko da sun kasance ubanninsu ne ko diyansu ko yan uwansu, ko danginsu, wadannan Allah Ya rubuta imani a cikin zukatansu, kuma Ya karfafa su da wani ruhi daga gare shi, kuma zai shigar da su a gidajen Aljannah, koramu na gudana karkashin su, su na masu dawwama a cikinsu. Allah Ya Yarda da su kuma sun yarda da shi, wadannan su ne kungiyar Allah. To, lalle kungiyar Allah su ne masu rabauta.)) Ka sani (Allah Ya shiryar da kai zuwa ga da’arSa), cewa hanya madaidaiciya, hanyar Annabi Ibrahim ita ce: ka bautawa Allah shi kadai, ka na mai tsarkake addini gare Shi; wannan shi ne Allah Ya umurci dukkan mutane, kuma Ya halicce su domin sa, Allah Ya ce: †Ω∨Ω 〉Œ⊆ς∏ΤΩ* ΘΩ⇑Ψ•√≅… ð♦⇓‚ΞΜ≅…Ω ‚Πς-ΜΞ… Ψ⇐ΣŸΣ‰Τ⊕Ω∼Ψ√ (56) ] (1 111 53 6
  • 15. [ ((Ban halicci Aljanu da mutane ba sai don su bauta miNi)) Abinda ake nufi da “su bauta miNi” shi ne “su kadaitaNi da ibada.”
  • 16. Kuma babban abinda Allah Yayi umurni da shi shine tauhidi. Kuma ma’anarsa: “kadaita Allah da ibada”. Kuma babban abinda Allah Yayi hani da shi shi ne: “Shirka”, ma’anar kuma Shirka: “kiran wani (banda Allah) tare da Shi (Allah)”. Dalili shi ne fadar Allah Madaukakin Sarki: Ν…ΣŸΣΤ‰∅≅…Ω ϑðΩ/≅… ‚Ω-Ω Ν…ΡΞ≤↑ΣΤ= −ΨΨŠ ∃†_ΛΤΤΤ∼Ω→ ... ] 1* 73#8
  • 17. ( 9: [ ((ku bauta wa Allah, kada ku hada wani da shi)) Idan a ka ce maka: me ne ne shika-shikai guda uku wadanda ya wajaba mutum ya sansu? Kace: Bawa ya san Ubangijinsa, da addininsa, da Annabinsa Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agare shi. Idan aka ce maka: Wane ne Ubangijinka? Kace: Allah ne Ubangijina, Wanda Ya rene ni, kuma Ya reni dukkan talikai da ni’imarSa, Shi ne abin bautata, ba ni da wani abin bauta sai Shi. Dalili shi ne fadar Allah:
  • 19. ( [ ((Godiya ta tabbataga Allah Ubangijin talikai)) kuma duk wanda ba Allah ba, shi ake kira taliki, kuma ni daya ne daga cikinsu. Idan a ka ce maka: dame kasan Ubangijinka? Sai kace : da ayoyinsa, da kuma halittunSa. Daga cikin ayoyinSa, akwai: dare, da wuni da Rana, da Wata, da sammai bakwai, da kassai bakwai da abinda ke cikinsu. Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki: ⌠⇑Ψ∨Ω ΨΨIΗΤΤΩΤÿ…ƒ∫ ΣΤΤ∼Πς√≅… Σ⁄†φΤΤΤΤΠς⇒√≅…Ω 〉♦∧Πς√≅…Ω Σ≤Ω∧ς⊆√≅…Ω ‚Ω- Ν…ΣŸΣ•πΤ♥ΩΤ= Ξ♦∧Πς− ∏Ψ√ ‚Ω-Ω Ξ≤Ω∧Ω⊆∏Ψ√ Ν…ΣŸΣ•πΤ♠≅…Ω ΨΠς∏Ψ√ ΨϒΠς√≅… φΥ⇔ΣΩ⊆ς∏Ω* ⇐ΜΞ… ⌠¬ΣI⇒Σ{ Σ†ΠςΤÿΜΞ… φΣŸΣΤ‰⊕ΩΤ= (37) ] = ( [ ((Kuma akwai daga ayoyinSa, dare, da yini,da rana da wata, kada ku yi sujada ga rana,kuma kada kuyi ga wata, kuyi sujada ga Allah wanda ya halitta su, idan kun kasance shine kuke bauta wa.)) Da kuma fadar Allah Madaukaki:
  • 20. ΥφΜΞ… Σ¬Ρ∇ΘΩŠð⁄ ϑðΣ/≅… ΨϒΠς√≅… Ω⊂ς∏Ω* γ‹.ΩΗΤΩ∧ΘΩ♥√≅… ð≥⁄ΚΚς‚≅…Ω ℑ Ψ◊ΠςIΤΨ♠ ξζ†ΘΩΤÿΚς… ΘΩ¬ΣΤ’ υΩΩΤI♠≅… ς∏Ω∅ Ξ↔⌠≤Ω⊕√≅… γ↑ΤπΤ⊕Σÿ ΩΤ∼ΤΠς√≅… Ω⁄†ΩΠς⇒√≅… ΙΣΣ‰ΤΣΤ∏π≠Ωÿ †_Τ‘∼Ψ‘Ωš ð♦∧Πς↑√≅…Ω Ω≤Ω∧Ω⊆√≅…Ω Ω⋅Σ•ΘΣ⇒√≅…Ω Ψ‹.Ω≤ϑð’Ω♥Σ∨ ,−%ΨΞ≤∨ςΚ†ΨŠ ‚ς-Κς… Σς√ Σ⊂∏Ω’√≅… Σ≤∨ΚΚς‚≅…Ω ð∉Ω⁄†Ω‰ΩΤ= ϑðΣ/≅… ϑ〉‡Ω⁄ Ω⇐κΨ∧ς∏ΗΤΩ⊕√≅… (54) ] ? @ ( [ ((Lalle ne Ubangijinku Allah ne, wanda ya halitta sammai da kasa a cikin kwanaki shida, sa annan kuma yadaidaita a kan Al’arshi, Ya na sanya dare ya rufe yini, ya na neman sa da gaggawa, kuma rana da wata da taurari horarru ne da umurninsa. To, da halitta da umurni Na sa ne, albarka ta tabbata ga Allah Ubangiji halittu!)) Ubangiji shine abin bauta. Dalili shi ne fadarSa, Madaukaki: †ΩΘΣΤÿΚς†Η;ΤΤΩΤÿ 〉♣†Πς⇒√≅… Ν…ΣŸΣ‰∅≅… Σ¬Ρ∇ΘΩΤŠΩ⁄ ΨϒΠς√≅… ⌠¬Ρ∇Ω⊆ς∏ΤΩ* Ω⇑ÿΨϒΠς√≅…Ω ⇑Ψ∨ ⌠¬Ρ∇Ψ∏‰ΩΤ∈ ⌠¬Ρ∇Πς∏Ω⊕ς√ Ω⇐Σ⊆ΠςIΩΤ= (21) ΨϒΠς√≅… ΩΩ⊕Ω– Σ¬Ρ∇ς√ ð≥⁄ΚΚς‚≅… †⊥Τ→.Ω≤Ψ⊇ ƒ∫:†φΤΤ∧ΘΩ♥√≅…Ω _∫::†Ωγγ⇒Š ΩΩ∞⇓Κς…Ω Ω⇑Ψ∨ Ψ∫:†φΤΤ∧ϑð♥√≅… _∫:†Ω∨ Ω“Ω≤*Κς†ΩΤ⊇ −ΨΤΨŠ Ω⇑Ψ∨ γ‹.Ω≤Ω∧Πς‘√≅… †_Τ∈πƒΨ⁄ ∃⌠¬Ρ∇Πς√ ð„ΤΩΤ⊇ Ν…Ρ∏ΤΩ⊕µð– ΨΠς∏Ψ√ …_ …ΩŸ⇓Κς… ⌠¬ΣI⇓Κς…Ω φΣ∧ς∏⊕ΩΤ= (22) ] (A
  • 21. ( [ ((Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangijinku, wanda ya halicce ku, ku da wadanda suke daga gabaninku,
  • 22. tsammaninnku, ku kare kanku! Wanda Ya sanya mu ku kasa shimfida, kuma sama gini, kuma ya saukar da ruwa daga sama, sa annan ya fitar da abinci daga dyan itace game da shi saboda ku. Saboda haka kada ku sanyawa Allah wasu kishiyoyi, alhali kuwa ku na sane.” Ibn kathir (Allah Ya rahamce shi) ya ce: “Mahaliciin wadannan abubuwa shine ya dace a yi masa Ibada.” Duka irin dangogin ibadar da Allah yayi umurni dasu a na yin su ne domin Allah, kamar: Islam (Musulunci), da Imani, da Ihsani, haka kuma adu’a, da tsoro, da fata, da tawakkali, da fata, da fargaba, da kankantar da kai, da maida al’amari (zuwa ga Allah), da neman Taimako (daga Allah), da neman tsari, da neman agaji, da yin yanka, da daukar alkawalin yin wata ibada (bakance), dukkan wadannan ibadodin da wasunsu wadanda bamu zana ba. Dalili akan haka shine fadar Ubangiji Madaukaki: ΘΩ⇐Κς…Ω ΩŸΨ•ΗΤΩ♥Ω∧√≅… ΨΠς∏Ψ√ ð„ΤΩΤ⊇ Ν…Σ∅ŸΤΩ= Ω⊗Ω∨ ϑðΨ/≅… …_ŸΩšςΚ… (18) ] (1 1 2 [ kuma lalle ne wuraren na allah ne , saboda haka kada kukira kowa tare da allah [da su, a cikinsu].
  • 24. D. 73
  • 25. Adu’a ita ce bargon ibada. Dalili shi ne fadarSa Madaukaki: Ω†ΩΤ∈Ω Σ¬Σ|ΘΣΤŠΩ⁄ ⌡ΨΤ⇓Σ∅ ≅… πˆΨ•ΩΤI♠ςΚ… πψΡ∇ς√ ΘΩ⇐ΜΞ… φ⇔ΤÿΨϒΠς√≅… Ω⇐Σ⁄Ψι∇ΩIπΤ♥ΩΤÿ ⌠⇑Ω∅ ΨΤ=Ω †Ω‰Ψ∅ Ω⇐ΣΤ∏Σ*ŸΩ∼Ω♠ Ω¬Πς⇒ΩΩ– Ω⇑ÿΞ≤Ψ*.Ω  (60) ] 3F ( [ ((Kuma Ubangiji yace: ku kira ni in karba muku, lalle wadanda ke kangara daga barin bauta mini zasu shiga Jahannama su na kaskantattu)). Dalili akan jin tsoron Ubangiji fadar Allah Madaukaki Sarki : ... ð„ΤΩΤ⊇ ¬Σ∑ΣΤ⊇†Ω’ΩΤ= Ξ⇐ΣΤ⊇†Ω*Ω ⇐ΜΞ… ¬ΣI⇒Ρ Ω⇐κΨ⇒Ψπ∨ΘΣ∨ (175) ] GH B [ ((To, kada ku ji tsoronsu, kuji tsoro Na, idan kun kasance masu imani)).
  • 26. Dalili akan kyakkyawan fata a wurin Allah: fadarSa Madaukaki: ⇑Ω∧ς⊇ Ω⇐†ς Ν…Σ–⌠≤ΩΤÿ ƒ ∫:†Ω⊆Ψ√ −ΨΘΨΤŠΩ⁄ Ω∧⊕Ω∼∏ΩΤ⊇ „Ω∧Ω∅ †_™Ψ∏ΗΤΤΩ″ ‚Ω-Ω ∉Ξ≤πΤ↑ΣΤÿ Ψ〈Ω †Ω‰Ψ⊕ΨŠ ,−ΨΨΘΤŠΩ⁄ …Ω=ŸΩšςΚ… (110) ] IJ
  • 27. ( [ ((Don haka, duk wanda ya kasance yana fatan haduwa da Ubangijinsa, to, sai ya yi aiki na kwarai. Kuma kada ya yi tarayya da kowa ga bauta wa Ubangijinsa)). Dalili akan dogara da Allah: ς∏Ω∅Ω ϑðΨ/≅… Νϖ…ΣΤ∏Πς{ΩΩIΩΤ⊇ ⇐ΜΞ… ψΣI⇒Ρ Ω⇐κΨ⇒Ψ∨ΘΣ∨ (23) ] (1K30 ( L9 [ ((Ku dogara ga Allah idan kun kasance muminai)) Kuma Allah Madaukaki Ya ce: ⇑Ω∨Ω ΘΩ{ΩΩIΩΤÿ ς∏Ω∅ ϑðΨ/≅… ΩΣΩΤ⊇ ,ΙΣΣ‰π♥Ωš ] MNO
  • 28. ( 9 [ ((Wanda ya dogara ga Allah, to Allah Ya isar ma su.)) Dalili a kan kwadayi, da fargaba, da kankantar da kai ga Allah shi ne, fadar Ubangiji Madaukakin Sarki: ... ⌠¬ΣΠς⇓ΞΜ… Ν…ΣΤ⇓†Ω{ φΣ∅Ξ≤ΗΤΩ♥ΣΤÿ ℑ γ‹ΗΩ⁄κΩ’√≅… †ΩΤ⇒ΩΤ⇓Σ∅ŸΩΤÿΩ †_Τ‰Ω∅Ω⁄ ∃†_Τ‰Ω∑Ω⁄Ω Ν…ΣΤ⇓†Ω{Ω †ΩΤ⇒ς√ φκΨ⊕Ψ↑ΗΤΩ* (90) ] ( 73 @ [
  • 29. ((Lalle ne sun kasance su na gaggawa zuwa ga ayyukan alheri, kuma suna rokonMu, cikin fata da tsoro, kuma sun kasance masu tsoron (saunar aikata sabo) gare Mu.)) Dalili a kan tsoron Allah, shi ne fadarSa, Madaukaki: ... ð„ΩΤ⊇ ⌠¬Σ∑⌠ΤΩ↑’ΩΤ= ΨΤ⇓⌠ΤΩ↑Τ*≅…Ω ... ] (A
  • 30. ( +PQ [ “ Kada kuji tsoronsu, kuji tsoroNa”. Dalili akan maida al’amura zuwa ga Allah: ... Ν…;Σ‰∼Ψ⇓ςΚ…Ω υς√ΞΜ… ¬Ρ∇ΘΨΤŠΩ⁄ Ν…Σ∧Ψ∏♠ςΚ…Ω ΙΣς√ ... ] ./
  • 31. ( PR [ ((Ku mayar da al’amari zuwa ga Ubangijinku, kuma ku sallama masa.)) Dalili akan neman taimako a gurin Allah shi ne, fadar Allah Madaukaki: Ω∉†ΠςΤÿΜΞ… ΣŸΣ‰Τ⊕ΩΤ⇓ ð∉†ΠςΤÿΜΞ…Ω 〉κΨ⊕ΩIΤ⌠♥ΩΤ⇓ (5) ] 1;3
  • 32. ( [ ((Kai kadai mu ke bautawa, kuma gareKa kadai muke neman taimako.)) A cikin hadisi kuma: (( 3 'S3 =8'S T )) Wato: Idan za ka nemi taimako, ka nemi taimakon Allah.” Dalili a kan neman tsari daga wurin Allah, shi ne fadarSa, Madaukaki:
  • 34. ( [ ((Ka ce: “Ina, neman tsari ga Ubangijin mutane, Mamallakin mutane.”)) Dalili a kan neman agaji daga Ubangiji; fadar Allah Madaukakin Sarki: ′ΞΜ… Ω⇐ΣΤ‘∼Ψ⊕ΩIπΤ♥ΩΤ= ¬Ρ∇ΘΩΤŠΩ⁄ ð‡†Ω•ΩΤI♠≅†ΩΤ⊇ ¬Σ|ς√ ... ] G3@ ( , [ ((Ku tuna lokacin da ku ke neman taimakon Ubangijinku, sai ya karba muku.)) Dalili a kan yin yanka domin Allah, fadar Ubangiji Madaukaki: ΣΤ∈ ΘΩ⇐ΜΞ… Ψ=ð„Ω″ Ψ∇Σ♥ΣΤ⇓Ω Ω†ΩΤ∼οðšΩ Ψ=†Ω∧Ω∨Ω ΨΠς∏Ψ√ ϑγ‡Ω⁄ Ω⇐κΨ∧ς∏ΗΤΩ⊕√≅… (162) ‚Ω- ð∠ÿΞ≤ΤΩ→ Ι∃ΣΤς√ ð∠Ψ√.ςϒΨŠΩ 〉‹⌠≤ΤΨ∨ΡΚ… Ν†ΩΤ⇓ςΚ…Ω ΣΠςΚς… Ω⇐κΨ∧Ψ∏πΤ♥Σ∧√≅… ] (1 3'@ V [ ((Ka ce: lalle ne Sallah ta, da baikona, da rayuwata da mutuwata, na Allah ne Ubangijin talikai. Babu abokin tarayya a gare shi, kuma da wancan aka umarce ni, kuma ni ne farkon masu sallamawa.)) Ya tabbata a Sunnah, cewa, Annabi ya ce: ) ) X
  • 35. YT . '
  • 36. ( ( [ “Allah ya la’anci masu yanka domin wanin Allah.”
  • 37. Dalili akan umurni da cika alwashi, shi ne fadar Allah Madaukaki: Ω⇐ΣΤ⊇ΣΤÿ Ξ⁄πϒΤΘΩΤ⇒√≅†ΨΤŠ Ω⇐ΣΤ⊇†Ω’ΩΤÿΩ †_Τ∨⌠ΩΤÿ Ω⇐†ς ΙΣΘΣ≤Ω→ …_⁄κΨ≠ΩΤIπΤ♥Σ∨ (7) ] B3#] ( [ Wato: “Suna cika Alwashin da suka dauka (tsakaninsu da Allah) kuma suna tsoron wani yini wanda sharrinsa yakasance mai tartsatsi ne”. Tushe Na Biyu: Sanin Addinin Musulunci Tare Da Dalilansa. Abin nufi a nan: Dayanta Allah, tare da kadaita shi da biyayya, da barin shirka da kin ma su yin ta. Wannan kuma ya kasu kashi uku, su ne: Musulumci, da Imani, da Ihsani kuma kowane kashi yana da rukunai. Kashi Na Farko: Rukunnan Musulunci biyar ne: 1. Shaidawa babu wani abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma hakika Annabi Muhammad manzonsa ne. 2. Tsaida Sallah. 3. Bada Zakkah. 4. Yin Azumin Ramadhan. 5. Yin aikin Hajji. Dalili a kan yin Shahada shi ne, fadar Allah madaukakin Sarki:
  • 38. ΩŸΞΩ→ ϑðΣ/≅… ΙΣΠςΤ⇓ςΚ… :‚Ω- ΩΗΤς√ΞΜ… ‚Πς-ΜΞ… ΩΣ∑ Σ◊ς∇ΞΜΜ;ΗΤΤς∏Ω∧√≅…Ω Ν…Ρ√ΟΡΚ…Ω γψ∏Ψ⊕√≅… †?ΤΩ∧ΞΜ:†ΩΤ∈ Ψ÷⌠♥Ψ⊆√≅†ΨŠ :‚Ω- ΩΗΤς√ΞΜ… ‚Πς-ΜΞ… ΩΣ∑ Σ∞ÿΞ∞Ω⊕√≅… 〉ψ∼Ψ|Ω™√≅… (18) ] GH (1 B [ “Allah ya shaida cewa: lalle ne ba bu abin bauta bisa cancanta face shi; Mabuwayi, Mai Hikima.” Abin nufi a nan: ba bu abin bautawa da bisa cancanta sai Allah shi kadai. Don haka ((‫ا‬ ‫إ‬ ‫إ‬ )) ta kore duk wani abin bauta banda Allah; sannan kuma ((‫ا‬ ‫))إ‬ ta tabbatar da ibada a gareShi ba tare da waninSa ba, kamar yanda ba Shi da abokin tarayya a MulkinSa. Dalili a kan wannan fassarar shi ne fadar Allah Madaukaki: ′ΜΞ…Ω Ω†ΩΤ∈ Σ¬∼ΤΨ∑.Ω≤ΤŠΞΜ… ΨΤΤ∼ΨŠςΚ‚Ψ- ,−ΨΨ∨ΩΤ∈Ω Ψ⇒ΠςΤ⇓ΞΜ… χ∫:…Ω≤ΩΤŠ †ΘΩ∧ΘΨ∨ Ω⇐ΣŸΣ‰Τ⊕ΩΤ= (26) ‚Πς-ΜΞ… ΨϒΠς√≅… ΨΤ⇓Ω≤ς≠ΩΤ⊇ ΙΣΠςΤ⇓ΞΜ†ΩΤ⊇ Ξ⇑ÿΨŸΩ∼Ω♠ (27) †Ως∏Ω⊕Ω–Ω Ω=◊Ω∧Ψ∏ς ⊥◊Ω∼Ψ∈†ΩΤŠ ℑ −ΨΨ‰Ψ⊆Ω∅ ¬ΣΠς∏Ω⊕ς√ Ω⇐Σ⊕Ψ–⌠≤ΩΤÿ (28) ] ?^/
  • 39. ( [ ((…lokacin da Ibrahim ya ce wa abbansa da mutanensa: lalle ni mai barranta ne daga abin da ku ke bautawa .Face wanda ya kagi halitta ta, to lalle Shi ne zai shiryar da ni.)) Da kuma fadar Allah Madaukaki:
  • 40. ΣΤ∈ ΩΤΤ∑Κς†;ΗΤΤΩΤÿ γˆΗΤΩΤIΨ∇√≅… Ν…⌠ς√†Ω⊕ΩΤ= υς√ΞΜ… ξ◊Ω∧Ψ∏Ω{ Ψ∫:…ƒ Ω♠ †Ω⇒ΩΤ⇒∼ΩΤŠ ψΡ∇ΩΤ⇒∼ΩΤŠΩ ‚Πς-Κς… ΩŸΣΤ‰⊕ΩΤ⇓ ‚Πς-ΜΞ… ϑðΩ/≅… ‚Ω-Ω ð∉Ξ≤πΤ↑ΣΤ⇓ −ΨΨŠ †_ΛΤΤ∼Ω→ ‚Ω-Ω ΩϒΨ’ΘΩIΩΤÿ †Ω⇒ΤΤΣ∝⊕ΩΤŠ †[∝⊕ΩΤŠ †_ΤŠ†ΩΤŠ⁄ςΚ… ⇑ΨΘ∨ Ξ⇐Σ  ϑðΨ/≅… ⇐ΞΜ†ΩΤ⊇ Ν…⌠Πς√ΩΩΤ= Ν…Ρ√Σ⊆ΩΤ⊇ Ν…ΣŸφΤΤΤΤπΤ→≅… †ΠςΤ⇓ςΚ†ΨŠ φΣ∧Ψ∏⌠♥Σ∨ (64) ] B GH ( [ ((Ka ce: ya ku mutanen littafi (Ai yahudu da nasara) ku tafo zuwa ga kalma mai daidaitawa a tsakanin mu da ku; kada mu bautawa kowa face Allah. Kuma kada mu hada kome da shi kuma kada sashenmu ya riki sashe Ubangiji, baicin Allah. To, idan sun juya baya sai ka ce: “kuyi shaida cewa lalle ne mu masu sallamawa ne.”)) Dalilin shaidawa Annabi Muhammad manzon Allah ne fadar Ubangiji: ŸΩ⊆ς√ ⌠¬Σ{ƒ ∫:†Ω– χΣ♠Ω⁄ ⌠⇑ΨΘ∨ ⌠¬Σ|Ψ♥Σ⊃⇓Κς… ε∞ÿΞ∞Ω∅ Ψ∼ς∏Ω∅ ψΠΡIΨ⇒Ω∅†Ω∨ }°ÿΞ≤Ωš ¬Σ|∼ς∏Ω∅ φκΨ⇒Ψ∨Σ∧√≅†ΨŠ χ∩Σ∫Ω⁄ χψ∼ΨšΘΩ⁄ (128) ] S
  • 41. ( [ ((Lalle ne, hakika, Manzo daga cikinku, ya je muku. abin da ku ka wahala da shi mai nauyi ne a kan sa. Mai kwadayi ne saboda ku ga muminai mai tausayi ne, mai jin kai.)) Kuma ma’anar yin shaida da cewar Muhammad manzon Allah ne, a yi ma sa biyayya akan Abin da yayi Umarni da shi; da gaskata shi a kan abin da ya
  • 42. bayar da labari, da nesantar abinda ya hana, kuma ya tsawata a kai, kuma kada a bautawa Allah sai da abinda ya shar’anta (wato ya hukumta). Dalilin akan yin Sallah , da bada Zakkah da kuma tafsirin tauhidi shi ne, fadar Allah Madaukaki: :†Ω∨Ω ϖΝ…Σ≤Ψ∨ΡΚ… ‚Πς-ΜΞ… Ν…ΣŸΣΤ‰⊕Ω∼Ψ√ ϑðΩ/≅… Ω⇐κΨ±Ψ∏ο〉* ΣΤς√ Ω⇑ÿΠΨŸ√≅… ƒ ∫:†ΤΩ⊃Ω⇒ΤΣš Ν…Σ∧∼Ψ⊆ΣΤÿΩ Ω〈λς∏ϑð±√≅… Ν…ΣΤ=ΣΤÿΩ Ω〈λΤΩ{ΘΩ∞√≅… ð∠Ψ√.Ω′Ω Σ⇑ÿΨ  Ψ◊Ω∧ΤΘΞ∼ΤΩ⊆√≅… (5) ] 8
  • 43. ( [ ((Kuma ba a umurce su da kome ba face su bauta wa Allah, su na ma su tsarkake addini gare shi ma su karkata zuwa ga addinin gaskiya, kuma su tsai da Sallah kuma su bayar da Zakkah kuma wannan shi ne addinin wadanda suke a kan hanyar kwarai)) Dalilin yin azumi fadar Allah Madaukaki: †ΩΘΣΤÿΚς†Η;ΤΤΩÿ Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… Ν…Σ⇒Ω∨…ƒ ∫ ðˆΨIΡ Σ¬Σ|∼ς∏Ω∅ Σ⋅†Ω∼ϑγ±√≅… †Ω∧ς ðˆΨIΡ ς∏Ω∅ φ⇔ΤÿΨϒΠς√≅… ⇑Ψ∨ ⌠¬Σ|Ψ∏‰ΤΩΤ∈ ⌠¬Ρ∇Πς∏Ω⊕ς√ Ω⇐Σ⊆ΠςIΩΤ= (183) ] (A
  • 44. ( [ ((Ya ku wadanda suka yi imani! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan wadanda suke daga gabanninku, tsammaninku, za ku yi takawa.)) Dalili akan yin Hajji fadar Allah Madaukaki :
  • 45. ΨΠς∏Ψ√Ω ς∏Ω∅ γ♣†Πς⇒√≅… ΘΣ”ΤΨš γŒΤ∼Ω‰√≅… Ξ⇑Ω∨ Ω℘†ς≠ΩΤI♠≅… Ψ∼ς√ΜΞ… „∼Ψ‰Ω♠ ⇑Ω∨Ω Ω≤Ω⊃ς ΘΩ⇐ΞΜ†ΩΤ⊇ Ωϑð/≅… ΘδΨ⇒ΩΤ∅ Ξ⇑Ω∅ Ω⇐κΨ∧ς∏ΗΤΩ⊕√≅… (97) ] GH ( B [ ((Allah ya wajabta yin Hajji a kan mutane, idan su na da halin, wanda ya bijirema umurnin Allah, to lalle Allah Mawadaci ne daga talikai” Kashi Na Biyu: Imani, shi kuma ya kasu zuwa kashi saba’in da ‘yan kai, mafi daukakarsu shi ne fadar “ { _1
  • 46. ` ` } (Babu abun bautawa da gaskiya sai Allah) kuma mafi karacinsa shi ne dauke kazanta daga hanya, kuma kunya wani sashe ne na imani.” Rukunnan Imani shida ne : 1 - Imani da Allah 2 - Imani da Mala’iku 3 - Imani da littattafai 4 - Imani da manzanni 5 - Imani da Ranar Lahira 6 - Imani da kaddara hairinsa da sharrinsa. Dalili a kan wadannan rukunan shi ne fadar Allah Madaukaki: ð♦∼ΤΠς√ ΘΩ⁄Ψι√≅… ⇐Κς… Ν…ΠΡ√ΩΣΤ= ⌠¬Ρ∇Ω∑Σ–Σ ΩΩ‰Ψ∈ γ⊄Ξ≤πΤ↑Ω∧√≅… γ‡Ξ≤πΤΤ⊕Ω∧√≅…Ω ΘΩ⇑Ψ∇ΗΤς√Ω ΘΩ⁄Ψι√≅… ⌠⇑Ω∨ Ω⇑Ω∨…ƒ ∫ Ψϑð/≅†ΨŠ Ψζ⌠ΤΩ∼√≅…Ω Ξ≤Ψ*›‚-≅… Ψ◊Ω|ΜΞ;ΗΤΤς∏Ω∧√≅…Ω γˆΗΤΩΤIΨ∇√≅…Ω Ω⇑ΓΤΤΤΘΞ∼Ψ‰Πς⇒√≅…Ω ... ] (A
  • 48. ((Juyar da fuskokinku zuwa gabas da yamma ba shi ne addini ba, amma addini shi ne ga wanda yayi Imani da Allah da ranar lahira da mala iku da littattafan sama da annabawa.)) Dalili a kan yin imani da Kaddara shi ne fadar Allah Madaukaki: †ΠςΤ⇓ΞΜ… ΘΩΡ ]∫πΩ→ ΣΗΤΩΤ⇒πΤ⊆ς∏Ω* ξ⁄ΩŸΩ⊆ΨŠ (49) ] A
  • 49. ( [ “ Lalle ne mu, kowane irin abu mun halitta shi a kan tsari” Kashi Na Uku: Ihsani, wato kyautatawa . Abinda a ke nufi da shi a nan, shi ne: ‘kabautawa Ubangiji kamar kana ganinSa, idan ya kasance ba ka ganinSa to lalle shi Ya na ganinka. Dalili kuwa shi ne fadar Allah Madaukaki: ΘΩ⇐ΜΞ… ϑðΩ/≅… Ω⊗Ω∨ Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… Ν…Ω⊆ΠςΤ=≅… Ω⇑ÿΨϒΠς√≅…ΩΘ ¬Σ∑ Ω⇐Σ⇒Ψ♥™ΣΘ∨ (128) ] ( -b8
  • 50. [ ((Lalle ne Allah Ya na tare da wadanda suka yi takawa da wadanda su ke su masu kyautatawa ne)) da kuma fadar (Allah) Madaukaki: Πς{ΩΩΤ=Ω ς∏Ω∅ Ξ∞ÿΞ∞Ω⊕√≅… γψ∼ΨšΘΩ≤√≅… (217) ΨϒΠς√≅… ð∠ΗΤΩ≤ΩΤÿ Ω⇐κΨš Σ⋅Σ⊆ΩΤ= ð∠ΩΤ‰ΠΡ∏Ω⊆ΩΤ=Ω (218) ℑ φ⇔ΤÿΨŸΨ•ΗΤϑð♥√≅… (219) ΙΣΠςΤ⇓ΜΞ… ΩΣ∑ Σ⊗∼Ψ∧ΘΩ♥√≅… 〉ψ∼Ψ∏Ω⊕√≅… (220) ] 7 'c
  • 51. ( [ ((Ka dagara da Masbuwayi, Mai Jin kai, wanda Ya ke ganinka lokacin da kake tsaye da lokacin da kake
  • 52. jjujjuyawa a cikin ma su sujada, lalle shi ya kasance Mai ji ne kuma Ma sani.)) Da Kuma fadar Ubangiji Madaukaki: †Ω∨Ω Σ⇐Ρ∇ΩΤ= ℑ ξ⇐Κ†Ω→ †Ω∨Ω Ν…Ρ∏IΩΤ= Σ⇒Ψ∨ ⇑Ψ∨ ξ⇐…ƒ ∫⌠≤ΣΤ∈ ‚Ω-Ω Ω⇐ΣΤ∏Ω∧⊕ΩΤ= ⌠⇑Ψ∨ ∴Ω∧Ω∅ ‚Πς-ΜΞ… †ΘΩ⇒ΤΣ{ ψΡ∇∼ς∏Ω∅ …[ ΣΣ→ ′ΞΜ… Ω⇐〉∝∼Ψ⊃ΣΤ= Ψ∼Ψ⊇ ... ] 1 ( :+ [ ((Kuma ba ka kasance a cikin wani sha’ani ba, kuma ba ka karanta wani abin karatu ba, kuma ba kwa aikata wani aiki face Mun kasance tare da ku, lokacin da kuke tsunduma a cikinsa.)) Dalili a kan Ihsani (kyautatawa) daga sunnah, shine hadisin shahararren hadisin nan na Mala’ika Jibril, wanda umar dan Hattab (yardar Allah ta tabbata a gareshi) ya ce: “Mun kasance Muna zaune tare da Annabi (Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi) sai wani mutum ya bullo mana sanye da tufafi fari fes, gashinsa baki wuluk, ba bu alamar tafiya a jikinsa, kuma ba bu wanda yasan shi a cikin mu, har sai da ya zauna kusa da Annabi , ya jingina gwuiwoyinsa da na Annabi , ya dora hannayensa akan cinyoyinsa; sai yace: “ ya Muhammad me ne ne Musulumci? Ya ce: “ka shaida babu wani abin bauta da gaskiya sai Allah, kuma hakika Annabi Muhammad manzon Allah ne, ka tsaida Sallah, ka bada Zakkah , kayi azumin Ramadhan, kuma ka yi Hajji idan kanada hali “
  • 53. Sai yace: ‘Gaskiya ne.’ Sai muka yi mamaki yana tambayarsa kuma yana gaskata shi. Sai yace masa : Me ne ne Imani ? Ya ce: “Imani shi ne ka yi Imani da Allah, da mala ikunsa, da littattafansa, da Manzannisa , da Ranar Lahira, da Kaddara, ta alheri ko ta sharri. Sai ya ce me ne ne kyautatawa (Ihsani)? Ya ce: shine ka bautawa Allah kamar kana ganinsa in ba ka ganinSa, to shi yana ganinka. Sai ya ce ma sa: yaushe ne lokacin alkiyama? Ya ce: wanda a ke tambaya baifi wanda yake tambaya sanin lokacinta ba! - Sai yace : bani labarin alamominta ? - Yace za kaga baiwa ta haifi uwar gidanta, kuma za ka ga masu yawo ba takalmi, tsirara masu kiwon awaki, suna tsawaita gine-gine. - Sai (Umar) ya ce: sai ya tafi; ni kuma na zauna tsawon lokaci. SaiAnnabi yace: ya Umar ka san ko wa ne ne matanbayin? Sai na ce: Allah da manzonsa suka sani. Sai yace: wannan jibril kenan ya zo don ya sanar daku addininku”. ASALI NA UKU :
  • 54. Sanin Annabinku Muhammad ( tsira da Amincin Allah ya tabbata agareshi) shine : Muhammad dan Abdullahi dan Abdul Mutallib dan Hachim ( hachim daga kuraishi kuraish daga larabawa . larabawa daga zuria. Ismail dan Ibrahim al halil , tsira da Amincin Allah yatabbata a gare su ) ya rayu shekara sittin da uku , arbain kafin annab- ta talatin da uku yana zaman Annabi kuma manzo.ya samu Annabanci da { Igra } kuma ya samu manzontchi da ( Almudassir ) garinsa Makkah ; Allah ya domin yayi gargadi da barin shirki, yayi kira zuwa ga yin tauhidi . Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki “ †ΩΘΣΤÿΚς†Η;ΤΤΩÿ Σ≤ΠΨ’ϑðŸΤΣ∧√≅… (1) ψΣΤ∈ ⁄ΨϒΤ⇓ςΚ†ΩΤ⊇ (2) ð∠ΘΩΤŠΩ⁄Ω ⌠≤ΤΘΨ‰Τς∇ΩΤ⊇ (3) ð∠ΩΤŠ†Ω∼ΨΤ’Ω ⌠≤ΤΘΞð≠ΩΤ⊇ (4) Ω∞–ΣΘ≤√≅…Ω ⌠≤ΤΣ•∑≅†ΩΤ⊇ (5) ‚Ω-Ω ⇑Σ⇒Τ∧ΩΤ= Σ≤Ψ‘∇ΩΤI♥ΩΤ= (6) ð∠ΘΨΤŠΩ≤Ψ√Ω ⁄Ψιπ″≅†ΩΤ⊇ (7) ] d0 ( [ “ Ma anar 61e 1f tashi ka yi gargadi domin yin tauhidi tau da domin barin shirku g1J h1 , ka permama Ubangiji da tauhidi IO h3 d ka tsatkake tufafinka. ij31 k
  • 55. kuma gumakai, sa ka kauzace musu , tare da ma abutansu – yayi shekara goma yana kira zuwa tauhidi , bayan haka an daga shi zuwa sama inda aka faralla mana salloli guda biyar. Ya
  • 56. kasance yana Sallah a Makkah shekara uku, sai aka umurce shi da yin hijira zuwa Madina . Mi nene hijira? Hijira shine barin garin da ake shirku zuwa garin da ake Musulumci. Koma hijiri farilla ce akan al – uma. Kuma hukumcinta yananan hai alkiyama. Dalili shine fadar Ubangiji Madaukaki Sarki : ΘΩ⇐ΜΞ… Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… Σ¬ΣΗΠςΤ⊇ΩΩΤ= Σ◊ς∇ΜΞ;ΗΤΤς∏Ω∧√≅… ⌡Ψ∧Ψ√†ςℵ≡ ¬ΞΨ♥ΣΤ⊃⇓Κς… Ν…ΣΤ√†ΩΤ∈ Ω¬∼Ψ⊇ ∃¬ΣI⇒Ρ Ν…ΣΤ√†ΩΤ∈ †ΘΩ⇒ΤΡ Ω⇐κΨ⊃Ω⊕π∝ΩIπ♥Σ∨ ℑ Ξ≥⁄ΚΚς‚≅… Νϖ…ΣΤ√†ΩΤ∈ ¬ς√Κς… ⌠⇑Ρ∇ΩΤ= 〉≥⁄Κς… ϑðΨ/≅… ⊥◊Ω⊕Ψ♠.Ω Ν…Σ≤Ψ–†ΩΣIΩΤ⊇ †ΩΤ∼Ψ⊇ ð∠ΤΜΞΤ;ΗΤðΤ√ΟΚΡ†ΩΤ⊇ ¬ΣΗΤΤΩΚ†Ω∨ ∃Σ¬ΘΩΤ⇒ΩΩ– π‹ƒ ∫:†Ω♠Ω …[⁄κΨ±Ω∨ (97) ‚Πς-ΜΞ… Ω⇐κΨ⊃Ω⊕π∝ΩIπ♥Σ∧√≅… Ω⇑Ψ∨ Ξ†Ω–ΘΞ≤√≅… Ψ∫:†Ω♥ΨΠ⇒√≅…Ω Ξ⇐.ΩŸ√Ξ√≅…Ω ‚Ω- Ω⇐Σ⊕∼Ψ≠ΩIπ♥Ωÿ ⊥◊ς∏∼Ψš ‚Ω-Ω Ω⇐ΣŸΩIπΤΩÿ „∼Ψ‰Ω♠ (98) ð∠ΤΜΞΤ;ΗΤðΤ√ΟΚΡ†ΩΤ⊇ Ω♥Ω∅ ϑðΣ/≅… ⇐Κς… ΩΣ⊃⊕Ωÿ ¬Σ⇒ΤΩ∅ Ω⇐†Ω{Ω ϑðΣ/≅… …ΘΖΣ⊃Ω∅ …_⁄Σ⊃ΤΩΤ∅ (99) ] 73#8
  • 57. ( [ ((Lalle ne, wadanda mala’iku suka karbi rayukansu, alhali suna masu zaluntar kansu, su na ce musu : A cikin wane (yanayi) ku ka kasance? Su ka ce: mun kasance wadanda a ka raunana a cikin kasa. Su kuma su ka ce: ashe kasar Allah ba ta kasance mayalwaciyaba domin ku yi hijira a cikinta? To, wadannan makomarsu Jahannama ce. Kuma ta munana ta zama makoma. Face wadanda a ka raunana daga maza da mata da yara wadanda ba su iya yin wata dabara kuma ba su shiryuwa ga hanya.
  • 58. To lalle wadannan akwai tsammanin Allah Ya yafe laifi daga gare su , kuma Allah ya kasance Mai yaifewa ne, Mai gafara ne.)) Da kuma fadar Allah Madaukaki: ðΨ †Ω‰Ψ⊕ΗΤΩΤÿ Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… ϖΝ…Σ⇒Ω∨…ƒ ∫ ΘΩ⇐ΜΞ… Ψ∂⁄ςΚ… β◊Ω⊕Ψ♠.Ω ƒ ΗΤΠςΤÿΞΜ†ΩΤ⊇ γ⇐ΣŸΣ‰Τ∅≅†ΩΤ⊇ (56) ] 5J8'
  • 59. ( [ ((Ya bayi Na, wadanda suka yi imani! Lalle fa kasaTa mai yalwa ce, saboda haka ku bauta mi ni.)) AlBagawi (Allah Ya yi ma sa rahama) ya ce: Musabbabin saukar wanna ayar a kan musulmi ne wadanda suke Makkah ba su yi hijira ba, sai Allah ya kira su da sunan Imani. Dalili akan umurni da yin hijira daga cikin sunna, shi ne fadar Annabi “Hijira ba ta da karshe sai in tuba ya yanke, tuba kuwa bazai yanke ba sai rana ta hudo daga yamma.” Bayan Annabi yayi hijira zuwa madina an umurceshi da sauran hukumce hukumce, kamar Zakkah, da azumi kira zuwa ga haka, har Allah Ya yi masa cikawa kuma addininsa ya na nan kamar yanda ya zo dashi, kuma wannan shine addinin da ya zo da shi. Babu wani alheri sai da bayyana shi, kuma babu wani sharri sai da yayi gargadi a kan sa.
  • 60. Daga cikin abubuwan alheri akwai Tauhidi da kuma duk abubuwan da Allah ya ke so kuma yayarda da su. Kuma daga cikin abubuwan sharri wadanda yayi gargadi da su akwai shirka da duk abubuwan da Allah ba ya so kuma Ya ke ki. Allah ya aiko Annabinsa zuwa ga Mutane dukkansu, kuma yawajabta dukkan aljanu da mutune su yi ma sa biyayya. Dalili shi ne fadar Allah Ubangiji Madaukaki: ΣΤ∈ †ΩΘΣΤÿΚς†Η;ΤΤΩΤÿ 〉♣†Πς⇒√≅… ΨΠ⇓ΜΞ… ΣΣ♠Ω⁄ ϑðΨ/≅… ¬Σ|∼ς√ΜΞ… †[Τ⊕∼Ψ∧Ω– ... ] ? @ ( +Pl [ ((Ka ce ya ku matane lalle ni manzon Allah ne zuwa gare ku dukkanku.)) Kuma (Allah) Ya kammala addininSa da shi. Dalili kuwa shine fadar Allah Madaukaki: ... Ω⋅⌠Ω∼√≅… 〉Œ∏Ω∧{ςΚ… ⌠¬Ρ∇ς√ ⌠¬Ρ∇Ω⇒ÿΨ  〉Œ∧Ω∧Τ=ςΚ…Ω ⌠¬Ρ∇∼ς∏Ω∅ ΨIΩ∧⊕ΨΤ⇓ 〉Œ∼Ψ∂Ω⁄Ω Σ¬Ρ∇ς√ Ω¬ΗΤΤς∏Τ⌠♠‚ΞΜ≅… †_Τ⇒ÿΨ  ... ] (K30 ( 9 [ ((A yau Na kammala ma ku addininku, kuma Na cika Ni’imata a kan ku, kuma Na yarda da Musulunci ya zama addini a gare ku.)) Da kuma Fadar Ubangiji Madaukaki:
  • 62. ( [ ((Lalle kai mai mutuwa ne, kuma su ma lalle masu mutuwa ne. Sa’an nan lalle ku a ranar kiyama a wurin Ubangijiku, za ku yi ta yin husuma.)) Kuma mutane idan su ka mutu za a tashe su, dalili shine fadar Allah Madaukaki: †Ω⇒Ψ∨ ⌠¬Ρ∇ΗΤΤΩ⇒Τ⊆ς∏Ω* †φΤΤ∼Ψ⊇Ω ⌠¬Σ{ΣŸ∼Ψ⊕ΣΤ⇓ †Ω⇒Ψ∨Ω ⌠¬Ρ∇Σ–Ξ≤’ΣΤ⇓ Ζ〈Ω⁄†ΩΤ= υΩ≤*ΚΡ… (55) ] _m ( [ ((Daga gare ta (kasa) Mu ka halitta ku , kuma a cikinta Mu ke mayar da ku, kuma daga gare ta Muke fitar da ku a wani lokaci na daban.)) Da kuma fadar Allah Madaukaki: ΣϑðϑðΣ/≅…Ω ψΡ∇ΩIΩΤ‰?Τ⇓ςΚ… Ω⇑ΨΘ∨ Ξ≥⁄ΚΚς‚≅… †_ΤΤ=†Ω‰ΩΤ⇓ (17) ΘΩ¬Ρ’ ψΡΣŸ∼Ψ⊕Σÿ †ΩΤ∼Ψ⊇ ¬Σ|Σ–Ξ≤µ〉µ*Ω †_ΤΤ–…Ω≤πΤΤ*ΞΜ… (18) ] n ( [ ((Allah ne Ya tsiro da ku daga kasa tsirarwa. Sa’an nan ya mayar da ku cikinta, kuma ya fitar da ku fitarwa.)) Kuma bayan mutane sun taso ba yan mutuwarsu za a yi ma su hisabi, a ba wa kowa sakamakon aikinsa, dalili shine fadar Allah Madaukaki:
  • 64. ( [ ((Kuma abin da ke cikin sammai da abin da yake a cikin kasa na Allah kawai ne, domin Ya sakawa wadanda suka munana da abin da suka aikata, kuma Ya sakawa wadanda suka kyautata da sakamakon da ya fi kyau.)) Wanda ya karyata da cewa za a tashi bayan mutuwa, ya kafirta. Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki: Ω¬Ω∅Ωƒ Ω⇑ÿΨϒΠς√≅… Νϖ…Σ≤Ω⊃ς ⇐Κς… ⇑ςΠ√ Ν…ΣΤ‘Ω⊕‰ΤΣÿ ΣΤ∈ υς∏ΩΤŠ ΘΨΤŠΩ⁄Ω ΘΩ⇑ΣΤ‘Ω⊕‰ΤΣIς√ ΘΩ¬Ρ’ ΩΘ⇐ΣΘΩ‰ΩΤ⇒ΣIς√ †Ω∧ΨŠ ¬ΣI∏Ψ∧Ω∅ ð∠Ψ√.ς′Ω ς∏Ω∅ ϑðΨ/≅… χ⁄κΨ♥Ωÿ (7) ] 3S
  • 65. ( [ ((Wadanda suka kafirta sun ce ba za a tayar da su ba. Ka ce: ‘Na rantse da Ubangijina, lalle za a tayar da ku, sa’annan kuma lalle a ba ku labari game da abin da ku ka aikata. Kuma wannan ga Allah mai sauki ne.” Allah ne ya aiko da Manzanni dukkanin su, domin suyi albishiri kuma su yi gargadi; Dalili shi ne fadar Allah Madaukaki: „Σ♠ΘΣ⁄ Ω⇑ÿΞ≤ΠΨ↑ΩΤ‰ΘΣ∨ Ω⇑ÿΨ⁄Ψϒ⇒Σ∨Ω Πς„ΩΛΨ√ Ω⇐Ρ∇ΩΤÿ Ξ♣†Πς⇒∏Ψ√ ς∏Ω∅ ϑðΨ/≅… =Σ◊ΘΩ•Σš ΩŸ⊕ΩΤŠ ΞΣ♠ΘΣ≤√≅… ... ] 73#8
  • 67. ((Manzanni masu bushara kuma ma su gargadi, domin kada wata hujja ta kasance ga mutane a kan Allah bayan (aiko) manzannin.)) Na farkonsu shi ne Annabi nuhu. Allah Madaukaki Ya ce: :†Πς⇓ΞΜ… :†Ω⇒ΤΤ∼ΩšςΚ… ð∠∼ς√ΜΞ… :†Ω∧ς :†Ω⇒ΤΤ∼ΤΩšςΚ… υς√ΞΜ… ω—ΣΤ⇓ Ω⇑ΓΤΤΤΘΨ∼Ψ‰Πς⇒√≅…Ω ?⇑Ψ∨ −ΨΨŸ⊕ΩŠ ... ] 73#8
  • 68. ( +:9 [ ((Lalle ne Mu, Mun yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda muka yi wahayi ga Nuhu da Annabawa daga bayansa.” Kuma ko wacce al’umma Allah ya aiko ma ta manzo, tun daga al’ummar Annabi nuhu, har zuwa ga al’ummar Annabi Muhammad , su na umurninsu da yin ibada ga Allah shi daya, kuma su na hana su bautar gumaka, dalili shi ne fadar Allah Madaukaki: ŸΩ⊆ς√Ω †ΩΤ⇒Τ‘Ω⊕ΩΤŠ ℑ ΘΞΣ{ ξ◊ΤΤΘΩ∨ΡΚ… ‚Ζ-Σ♠ΩΘ⁄ γ⇐Κς… Ν…ΣŸΣΤ‰∅≅… ϑðΩ/≅… Ν…Σ‰Ψ⇒ΩΤI–≅…Ω ∃ð‹Σ⊕ΗΤϑð≠√≅… ... ] -b8
  • 69. ( 9: [ ((Kuma lalle ne, mun aika da wani manzo a cikin kowace al umma ( ya na cewa:) ‘ku bauta wa Allah, kuma ku nisanui Tagutu’))
  • 70. Kuma Allah ya wajabtawa dukka bayi cewa su kafirta da Tagutu kuma su yi imani da Allah shi kadai. Ibn kayyim (Allah ya ramahamce shi ) yace : “Tagutu shi ne: ‘duk abin da bawa ya girmama shi har ketare iyakarsa, sawa’un ya zamanto abin bauta ne ko kuwa abin yi ma biyayya ne . Kuma Taguta ya na da yawa, amma mafi munin su, biyar ne: 1 - Iblis (Allah yala’ance shi ) 2 - Wanda ya yarda ake bauta masa 3 - Wanda ya kira mutane domin su bauta masa 4 - Sai wanda yace shi ya san gaibu 5 - Sai wanda yayi hukumci ba da abin da Allah ya saukar ba dalili kuwa shi ne fadar Allah Madaukaki: :‚Ω- Ω…Ω≤ΜΞ… ℑ ∃Ξ⇑ÿΠΨŸ√≅… ŸΩΤ∈ Ω⇐ΠςκΩΤ‰ΠςΤ= ΣŸπΤ→ΘΣ≤√≅… Ω⇑Ψ∨ ϑΞΩ⊕√≅… ⇑Ω∧ΩΤ⊇ ⌠≤ΤΣ⊃∇ΩΤÿ γ‹ΣΤ⊕ΗΤϑð≠√≅†ΨŠ ?⇔Ψ∨ΣΤÿΩ ΨΠς∏√≅†ΨŠ ΨŸΩ⊆ΩΤ⊇ ð∠Ω♥∧ΩIΤ⌠♠≅… Ψ〈Ω⌠≤ΤΣ⊕√≅†ΨŠ υΩ⊆’Σ√≅… ‚Ω- Ω⋅†φ±Ψ⊃⇓≅… %†Ως√ ΣϑðϑðΣ/≅…Ω }⊗∼Ψ∧Ω♠ ε¬∼Ψ∏Ω∅ (256) ] (A
  • 71. ( [ ((Babu tilastawa a cikin addini, hakika, shiriya ta bayyana daga bata: saboda haka wanda ya kafirta da tagutu kuma ya yi imani da Allah, to hakika yayi riko ga igiya ammintacciya, babu yankewa a gare ta. Kuma Allah mai ji ne masani ne.))
  • 73. ` “ babu abin bauta da gaskiya sai Allah” kuma hadisi ya ce: “Musulumci shi ne kan alamurin. Kuma Sallah ce ginshikin sa, jihadi fi sablililahi kololuwarsu” Allah shine masani . Wannan shi ne Karshen Littafin.