SlideShare a Scribd company logo
1 of 8
BABI NA BIYU
WAIWAYEN AYYUKAN DA SUKA GABATA
2.0 GABATARWA:
A wannan kundi za a yi nazari ne, a kan illoli da zahaffai a waqoqin zamani
na Hausa. Kuma Hausawa na cewa “waiwaye adon tafiya.” Sun qara da cewa “da
na gaba ake gane zurfin ruwa” sabodahaka ya zama wajibi mu waiwaiyi baya,
damin duba ayyukan ‘yan-mazan-jiya . A iya cewa, an yi rubuce-rubue da dama, a
kan adabin Hausa. Wanda Masana da Xaliban ilmi suka gudanar ta fuskoki daban-
daban.
Kasancewar wannan aiki za a yi nazari ne a kan illoli da zahaffai a waqoqin
zamani, don haka za mu waiwayi ayyukan da aka gababar a kan adabi, musamman
ayyukan da aka yi a kan waqa, da kuma wanda aka yi tsokaci a kan ‘aruli’. Domin
qarin samun haske, kuma tafiyar ta yi kyau, domin “waiwaye adon tafiya.”
Xangambo A. (2008) a littafinsa mai suna “Xaurayar gadon fexe waqa,” ya yi
mana matashiya ne da cewa:
“Nazarin Karin waqa ya samo asali ne daga abin da ake kira da larabci Aruli,
da Turanci ana kiransa Prosody. Bahari shi aka fassara da
Hausa zuwa ‘kari’ Aruli ko ‘nazarin Karin waqa,’ wata fasaha ce da aka qirqiro,
tun can asali, dao auna Rubutattun waqoqin Hausa.”
Algaita:number 5, volume 1, Sept.2008, an bayyana ta yadda aka samu
waqoqin zamani, wanda sun samu ne ta dalilin finafinai na Hausa:
“Kamar yadda aka lura, ra’ayi ya kasu kasha biyu, dangane da yadda waqa da
kixa a
Fim suka wanzu. A qauli na farko wasu sun ce waqoqin finafinai sun samo
asali ne
Daga Mawaqan usshaqu na yabon ubangiji da Manzo (S.A.W).”
Idan muka lura kuma, za mu ga cewa, yanzu an ci gaba, ko ba a finafinai ba a
kan samu waqoqin zamani.
Ibrahim A.Y.(2012) a cikin kundin bincikensa mai taken “Naziru Hausawa
da waqoqinsa” ya kawo taqaitaccen tarihin mawaqin da neman ilminsa da yadda ya
fara ta’amuli da waqa, har ma da yadda yake tsara waqa, daga cikin aikinsa yana
cewa:
“Tsarina nufin yadda Mawaqi ya bi wasu qa’idoji da aka tanada game da
waqa.
Irin waxanna qa’idoji sun haxa da amsa-amo, wato irin harafin da kowanne
baiti
Ke qarewa das hi, da zubin baitoci.”
Abdulkarim (2006) a littafinsa mai suna ‘Key to Arabic prosody’a wannan
littafi na wannan Masani, ya yi qoqaritaskace ilmin Aruli, ya kuma kira sunan
littafin da Larabci ‘Maftuhul bab fi ilmul Arud,’ daga cikin aikinsa ya yi tsokacia
kan muhimmancin aruli, da cewa:
“Aruli yana taka rawar gani sosai, wajen sanin sautukan da ke a harshen
Larabci. Kuma
Yana taimakon Xalibai wajen iya tantance da kuma banbance Karin
rubutattun
waqoqi.”
Muhammad E.I. (2009) a cikin kundi bincikensa mai taken ‘Bunqasa da ci
gaban waqoqin zamani.’ Ya bad a tasa gudummuwar dangane da wannan fage na
nazarin waqoqin zamani, wanda daga cikin aikinsa ya bayar da ma’anar waqar
zamani da cewa:
“Waqarzamani, waqa cc da aka sami tasirin zamananci a cikinta, wanda ta
savawa
Waqoqin da suka gabata.”
Aliyu A.A. (2012) a cikin kundin bincikensa mai taken ‘Almansur Ibrahim
Qofar mata da waqoqinsa’ Manazarci ya farad a kawo taqaitaccen tarihin
Mawaqin, a inda ya ruwaito cewar an haifi Almansur Ibrahim Qofar mata a
23/8/1976, da yadda ya yi quruciyarsa zuwa samartakarsa, neman ilminsa, daxin
daxawa, har ma bayanin yadda ya fara ta’amuli da waqa. Kuma wannan kundi
yana xaya gada cikin wanda za mu tsamo waqoqin zamani na Hausa, domin
gabatar da aikinmu.
Fatika A.A.(2012) acikin kundinta mai suna ‘Kwatanci tsakanin waqoqin
Hauwa da Cima zabaya.’ Manazarciyar ta kawo ma’anar waqar baka da ire-
irenta,ta kuma kawo taqaitaccen tarihin Mawaqan biyu, Hauwa da Cima
zabaya.Daga cikin aikinta, tana bayyana cewa:
“Idan kuwa aka dubi waqa rubutacciya, aka kwatanta tad a waqar baka, sai a
ga cewa
Wataqila, shi ne rashin daidaitacciyarqa’ida wajen baiti,xango da kuma
kari/bahari.
To amma duk suna da sigar rerawa da sauran wasu sigogi.”
Maska Z. A. (2011) a kundinta mai taken ‘Juyar waqoqin Ladin Ano.’
Manazarciyar ta yi bayani a kan matakan nazarin waqar baka, tarihin waqa da
sauran abubuwa da suka shafi waqa.Daga cikin aikinta, ta wallafo cewa,
Xangambo (2007) ya bayyana cewa:
“Yana da muhimmanci wajen nazarin waqa,mai nazari ya tabbatar da wanda
ya yi
Waqar, ya san taqaitaccen tarihinsa, sanin hakan zai qarawa mai nazari
fahimtar
Batutuwan da suka shafi rayuwarsa.”
Xangora ? (2009) a kundin bincikensa mai taken ‘Maryam A. Baba da
waqoqinta’ ya kawo tarihin Mawaqiyar da bayanan yadda take tsara
waqa.Mawallafin ya rattabo bayanan Mawaqiyar da cewa:
“Kamar sauran Mawaqan zamani,Maryam A Baba, ita ma haka take tsara
waqoqinta
(a tsara waqa a rubuce kafin a shiga studio) wato wani lokaci tana rubutawa
ne kafin su
shiga studio, kamar yadda take cewa:Gaskiya indai zan rerane ina rubuta su
ne kafin in
shiga studio, donba na so, a ce sai na je, sannan na riqa kawo su da ka
sabodahaka
rubutun dai, shi ya fi muhimmanci,gaskiya.”
Aliyu A.L. (2012) a cikin kundin bincikensa mai suna ‘kwatanci tsakanin
waqar imfiraji da Bulaliya’ Mawallafin wannan kundi ya yi aikinsa ne a kan
kwatanta waqar imfiraji ta Dr Aliyu Namangi da Bulaliya ta fuslar, wanda daga
cikin aikin ne ya kawo tsarin waqar imfiraji da Bulaliya. Kuma yanayin tsarin ya yi
kama da yanayin tsarin da waqoqin zamani suke tafiya a kai, yana cewa:
“To a taqaice dai tsarin waqa, shi ne zuba waqa ta hanyar lura ko la’akari da
waxansu
qa’idoji da aka tanada don inganta waqa, waxanda suka haxa da:
(i) Amsa-amo,watau irin harafin da kowane baiti na waqa ke qarewa da
shi,sai
(ii) Zubin baitoci, wato yawan layukan kowane baiti.”
Manazarcin ya qara da mana haske da cewa:
“Tsarin layukan waqa na xaya daga cikin muhimman abubuwan da ake
la’akari da su
A nazarin rubutacciyar awqar Hausa.”
Daxin daxawa Manazarcin ya tavo yadda tsarin layukan baiti ke kasancewa,
a inda yake cewa:
“Wannan na nufin yadda Marubucin waqa ya tsara baitocin
waqarsa.Waxannan baitoci
Na iya zuwa kamar haka:
(i) Gwauruwa = xango xaya.
(ii) Kwar biyu = mai xango biyu.
(iii) Kwar uku = mai xango uku.
(iv) Kwar huxu = mai xango huxu.
(v) Kwar biyar = mai xango biyar.”
Idan muka kalli tsarin yadda baitocin rubutacciyar waqa ke kasancewa. To
haka
Waqoqin zamani na Hausa, bas u faye tsallake irin wannan tsarin ba.
Yunusa S. (2012) a kundin bincikensa mai suna ‘Uwa a rubutattun waqoqin
Hausa’.A wannan kundi an yi tsokaci dangane da matsayin Uwa ga al’ummar
Hausawa,wato yadda al’ummar Hausa ke kallon Uwa(mahaifiya) da muhimmancin
gaske. A wannan kundi, an yi madogara da waqoqin Hausa(Uwa a bakin Mawaqa)
sun haxa da:
(a) Waqar uwa-uwa ce = Mahmud Nagudu.
(b)Waqar Uwar Iyaye = Aminu Ala.
(c)Waqar share hawaye = Aminu Ala.
Dangantakar wannan kundi da wanda ake aiki a kai, shi ne an kawo, ratayen
waqoqin zamani na Hausa waxanda kuma, suna daga cikin waqoqin da za mu yi
nazarin illa da zahafinsu.
Muhammad G.M.(2012) a kundin bincikensa mai suna ‘Nazari a kan waqar
da aka yi ma Jega ta biyu,’ Manazarcin wannan kundi, ya kawo ma’anar waqa
daga bakin Masana. Kuma ya farad a bayyana matsayin waqoqin zamani da cewa:
“Kamar yadda aka sani ne, cewa irin waxannan Mawaqa na zamani, mafi
yawanci waqoqinsu suna da shigen nab aka da kuma rubutattu,
kasancewarsu a gidaje biyu, wato nan da can da kuma gazawarsu ta tsayawa
a gida xaya, shi ya sa ake masu laqabi da ‘jemagu’.”
Mawallafin wannan kundi ya ruwaito cewa ,Gusau (2013) ya bayyan ma’anar
waqa da cewa:
“Waqa wani zance ne shiryayye cikin hikima da azanci da ke zuwa gava-
gava
bias qa’idojin tsari da daidaitawa a rere cikin sautin murya da amsa-amon
kari da kixa da amshi.”
Masanin ya qara da cewa :
“Daidaitawar da ake yi wa layukan waqa, ya sa bat a zuwa a shimfixe ko
kuma ta zo
Gaba xaya, a’a tana zuwa ne gutsure-gutsure tare da maimaita gindinta a
tsakaninsu.
Kusan ko wane gutsure kammalalle ne ga kansa, sai dai wani lokaci
ma’anar takan
Cika ta tumbatsa ta tsallaka zuwa ga gutsuren da ke biye.”
Muhammad A. (2007) a littafinsa mai taken ‘Al arud wal khafiyya’ ya yi
aiki da shimfixa mai faxi, dangane da ilmin aruli da kafiya, wanda a wannan littafi,
ya bayar da ma’anar zahafi da cewa:
“A ma’ana ta yau da kullum, zahafi yana da ma’ana da yawa, daga ciki,
zahafi na
Nufin gaggawa; a ma’ana ta ilmi kuwa, zahafi na nufin, sharewar wata
gava,
Goguwa ka gajera, kuma ba a samun hakan, a farko, sai a tsakiya ko a
qarshe.”
Daxin daxawa, Masanin ya bayar da ma’anaar illa da cewa:
“A ma’ana ta yau kullum, illa na nufin cuta;a fage na ilmi kuwa, illa na
nufin qari ko ragi, wanda ake samunsa ya kama qafar waqa,wanda kuma
idan ya tava qafar waqa, to zai ci gaba da kama,sauran qafafuwan har
qarshe.Kuma illa ta kasu zuwa gida biyu:(a) illar qari da (b) illar ragi.”
Abdulkarim M.S. (2011) a cikin kundin bincikensa mai taken ‘Ma’aruf Gora
da
waqoqinsa’ mai wannan kundi ya yi nazari ne a kan Ma’aruf Gora da waqoqinsa,
wanda duk da haka bai makara ba, wajen bayar da ma’anar waqa da kuma tsare
tsarenta, wanda har ya waiwayi aruli, ya yi tsokacia kai. Manazarcin ya yi bayani
a kan zahafi da cewa:
“Da ake Magana game da zihafi mai ma’anar sakiya ko illa, an bayyana su a
matsayin
Sauyi da sakiya waxanda ake samu a cikin Bahaushen kari wanda tsarinsu
ya savawa
Tsarin kari irin na Larabawa.”
A cikin wannan kundi ne, mu ka qara fahimtar ewa, Mawaqan zamani,
musamman masu waqoqin siyasa, suna damuwa da batun kari, wato suna qoqarin
xara waqoqinsu a bias miqaqqen kari:
“Kafin Ma’aruf ya rubuta waqa sai ya tabbatar da abin da zai tsara waqar a
kan shi,
Sannan ya nemi Karin da zai xora waqar a kansa, ya kuma zavi kalmomin
da za su
Dace da manufarsa, daga nan sai ya shiga shirya layin baitoci ko ’yar kwar
xaya ko
Kwar biyu ko kwar uku ko kuma kwar huxu ko ta zama ’yar kwar biyar.”
Dunfawa (2002) a littafinsa mai suna ‘Ma’aunin waqa’ ya xora mu a hanya,
kaxan daga ciki:
“Shi aruli dai yana Magana a kan abubuwa shida muhimmai, su ne:
(a) Gava (syllable)
(b)Qafa (foot)
(c)Kari (meter/metre)
(d)Sauyi/zihafi (deviation)
(e) Illa/sakiya (fault)
(f) Amsa-amo (rhyme).”
Hashim A. (--) a littafinsa mai suna ‘mizanin zahafi fi sana’atu shu’irul arab’
a wannan littafi Masanin, ya yi shimfixa mai yalwa dangane da abin da ya shafi
aruli, Musamman zahafi, Manazarcin ya yi tsokacimai gamsarwa.Bayanin day a yi
a kan gwauron zahafi, shi ne:
“ Zahafi mai zuwa shi kaxai ya kasu zuwa kasha takwas.
(i) Ilmaarii
(ii) Kabni
(iii) Wakasii
(iv) Dayyi
(v) Azbi
(vi) Qabli
(vii) Aqali
(viii) Kaffi.”
Da waiwayen aikin ’yan mazan jiya ne, wannan babi ya kamamla, a inda
aka waiwayi kundayen da suka gabata,kuma suka kasance suna da alaqa da
wannan aikin namu.Sai kuma littafai da aka samu, wasu an rubuta su cikin
harshen Hausa, wasu da Larabci, wasu da ingilishi daga Shaihunan Malamai.

More Related Content

Featured

How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
ThinkNow
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Kurio // The Social Media Age(ncy)
 

Featured (20)

How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
 
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdfAI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
 
Skeleton Culture Code
Skeleton Culture CodeSkeleton Culture Code
Skeleton Culture Code
 
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
 
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
 
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
 
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
 
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
 
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
 
Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next
 
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search IntentGoogle's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
 
How to have difficult conversations
How to have difficult conversations How to have difficult conversations
How to have difficult conversations
 
Introduction to Data Science
Introduction to Data ScienceIntroduction to Data Science
Introduction to Data Science
 
Time Management & Productivity - Best Practices
Time Management & Productivity -  Best PracticesTime Management & Productivity -  Best Practices
Time Management & Productivity - Best Practices
 
The six step guide to practical project management
The six step guide to practical project managementThe six step guide to practical project management
The six step guide to practical project management
 
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
 
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
 
12 Ways to Increase Your Influence at Work
12 Ways to Increase Your Influence at Work12 Ways to Increase Your Influence at Work
12 Ways to Increase Your Influence at Work
 
ChatGPT webinar slides
ChatGPT webinar slidesChatGPT webinar slides
ChatGPT webinar slides
 

Babi 2

  • 1. BABI NA BIYU WAIWAYEN AYYUKAN DA SUKA GABATA 2.0 GABATARWA: A wannan kundi za a yi nazari ne, a kan illoli da zahaffai a waqoqin zamani na Hausa. Kuma Hausawa na cewa “waiwaye adon tafiya.” Sun qara da cewa “da na gaba ake gane zurfin ruwa” sabodahaka ya zama wajibi mu waiwaiyi baya, damin duba ayyukan ‘yan-mazan-jiya . A iya cewa, an yi rubuce-rubue da dama, a kan adabin Hausa. Wanda Masana da Xaliban ilmi suka gudanar ta fuskoki daban- daban. Kasancewar wannan aiki za a yi nazari ne a kan illoli da zahaffai a waqoqin zamani, don haka za mu waiwayi ayyukan da aka gababar a kan adabi, musamman ayyukan da aka yi a kan waqa, da kuma wanda aka yi tsokaci a kan ‘aruli’. Domin qarin samun haske, kuma tafiyar ta yi kyau, domin “waiwaye adon tafiya.” Xangambo A. (2008) a littafinsa mai suna “Xaurayar gadon fexe waqa,” ya yi mana matashiya ne da cewa: “Nazarin Karin waqa ya samo asali ne daga abin da ake kira da larabci Aruli, da Turanci ana kiransa Prosody. Bahari shi aka fassara da Hausa zuwa ‘kari’ Aruli ko ‘nazarin Karin waqa,’ wata fasaha ce da aka qirqiro, tun can asali, dao auna Rubutattun waqoqin Hausa.” Algaita:number 5, volume 1, Sept.2008, an bayyana ta yadda aka samu waqoqin zamani, wanda sun samu ne ta dalilin finafinai na Hausa: “Kamar yadda aka lura, ra’ayi ya kasu kasha biyu, dangane da yadda waqa da kixa a Fim suka wanzu. A qauli na farko wasu sun ce waqoqin finafinai sun samo asali ne Daga Mawaqan usshaqu na yabon ubangiji da Manzo (S.A.W).” Idan muka lura kuma, za mu ga cewa, yanzu an ci gaba, ko ba a finafinai ba a kan samu waqoqin zamani.
  • 2. Ibrahim A.Y.(2012) a cikin kundin bincikensa mai taken “Naziru Hausawa da waqoqinsa” ya kawo taqaitaccen tarihin mawaqin da neman ilminsa da yadda ya fara ta’amuli da waqa, har ma da yadda yake tsara waqa, daga cikin aikinsa yana cewa: “Tsarina nufin yadda Mawaqi ya bi wasu qa’idoji da aka tanada game da waqa. Irin waxanna qa’idoji sun haxa da amsa-amo, wato irin harafin da kowanne baiti Ke qarewa das hi, da zubin baitoci.” Abdulkarim (2006) a littafinsa mai suna ‘Key to Arabic prosody’a wannan littafi na wannan Masani, ya yi qoqaritaskace ilmin Aruli, ya kuma kira sunan littafin da Larabci ‘Maftuhul bab fi ilmul Arud,’ daga cikin aikinsa ya yi tsokacia kan muhimmancin aruli, da cewa: “Aruli yana taka rawar gani sosai, wajen sanin sautukan da ke a harshen Larabci. Kuma Yana taimakon Xalibai wajen iya tantance da kuma banbance Karin rubutattun waqoqi.” Muhammad E.I. (2009) a cikin kundi bincikensa mai taken ‘Bunqasa da ci gaban waqoqin zamani.’ Ya bad a tasa gudummuwar dangane da wannan fage na nazarin waqoqin zamani, wanda daga cikin aikinsa ya bayar da ma’anar waqar zamani da cewa: “Waqarzamani, waqa cc da aka sami tasirin zamananci a cikinta, wanda ta savawa Waqoqin da suka gabata.” Aliyu A.A. (2012) a cikin kundin bincikensa mai taken ‘Almansur Ibrahim Qofar mata da waqoqinsa’ Manazarci ya farad a kawo taqaitaccen tarihin Mawaqin, a inda ya ruwaito cewar an haifi Almansur Ibrahim Qofar mata a 23/8/1976, da yadda ya yi quruciyarsa zuwa samartakarsa, neman ilminsa, daxin
  • 3. daxawa, har ma bayanin yadda ya fara ta’amuli da waqa. Kuma wannan kundi yana xaya gada cikin wanda za mu tsamo waqoqin zamani na Hausa, domin gabatar da aikinmu. Fatika A.A.(2012) acikin kundinta mai suna ‘Kwatanci tsakanin waqoqin Hauwa da Cima zabaya.’ Manazarciyar ta kawo ma’anar waqar baka da ire- irenta,ta kuma kawo taqaitaccen tarihin Mawaqan biyu, Hauwa da Cima zabaya.Daga cikin aikinta, tana bayyana cewa: “Idan kuwa aka dubi waqa rubutacciya, aka kwatanta tad a waqar baka, sai a ga cewa Wataqila, shi ne rashin daidaitacciyarqa’ida wajen baiti,xango da kuma kari/bahari. To amma duk suna da sigar rerawa da sauran wasu sigogi.” Maska Z. A. (2011) a kundinta mai taken ‘Juyar waqoqin Ladin Ano.’ Manazarciyar ta yi bayani a kan matakan nazarin waqar baka, tarihin waqa da sauran abubuwa da suka shafi waqa.Daga cikin aikinta, ta wallafo cewa, Xangambo (2007) ya bayyana cewa: “Yana da muhimmanci wajen nazarin waqa,mai nazari ya tabbatar da wanda ya yi Waqar, ya san taqaitaccen tarihinsa, sanin hakan zai qarawa mai nazari fahimtar Batutuwan da suka shafi rayuwarsa.” Xangora ? (2009) a kundin bincikensa mai taken ‘Maryam A. Baba da waqoqinta’ ya kawo tarihin Mawaqiyar da bayanan yadda take tsara waqa.Mawallafin ya rattabo bayanan Mawaqiyar da cewa: “Kamar sauran Mawaqan zamani,Maryam A Baba, ita ma haka take tsara waqoqinta (a tsara waqa a rubuce kafin a shiga studio) wato wani lokaci tana rubutawa ne kafin su
  • 4. shiga studio, kamar yadda take cewa:Gaskiya indai zan rerane ina rubuta su ne kafin in shiga studio, donba na so, a ce sai na je, sannan na riqa kawo su da ka sabodahaka rubutun dai, shi ya fi muhimmanci,gaskiya.” Aliyu A.L. (2012) a cikin kundin bincikensa mai suna ‘kwatanci tsakanin waqar imfiraji da Bulaliya’ Mawallafin wannan kundi ya yi aikinsa ne a kan kwatanta waqar imfiraji ta Dr Aliyu Namangi da Bulaliya ta fuslar, wanda daga cikin aikin ne ya kawo tsarin waqar imfiraji da Bulaliya. Kuma yanayin tsarin ya yi kama da yanayin tsarin da waqoqin zamani suke tafiya a kai, yana cewa: “To a taqaice dai tsarin waqa, shi ne zuba waqa ta hanyar lura ko la’akari da waxansu qa’idoji da aka tanada don inganta waqa, waxanda suka haxa da: (i) Amsa-amo,watau irin harafin da kowane baiti na waqa ke qarewa da shi,sai (ii) Zubin baitoci, wato yawan layukan kowane baiti.” Manazarcin ya qara da mana haske da cewa: “Tsarin layukan waqa na xaya daga cikin muhimman abubuwan da ake la’akari da su A nazarin rubutacciyar awqar Hausa.” Daxin daxawa Manazarcin ya tavo yadda tsarin layukan baiti ke kasancewa, a inda yake cewa: “Wannan na nufin yadda Marubucin waqa ya tsara baitocin waqarsa.Waxannan baitoci Na iya zuwa kamar haka: (i) Gwauruwa = xango xaya. (ii) Kwar biyu = mai xango biyu. (iii) Kwar uku = mai xango uku.
  • 5. (iv) Kwar huxu = mai xango huxu. (v) Kwar biyar = mai xango biyar.” Idan muka kalli tsarin yadda baitocin rubutacciyar waqa ke kasancewa. To haka Waqoqin zamani na Hausa, bas u faye tsallake irin wannan tsarin ba. Yunusa S. (2012) a kundin bincikensa mai suna ‘Uwa a rubutattun waqoqin Hausa’.A wannan kundi an yi tsokaci dangane da matsayin Uwa ga al’ummar Hausawa,wato yadda al’ummar Hausa ke kallon Uwa(mahaifiya) da muhimmancin gaske. A wannan kundi, an yi madogara da waqoqin Hausa(Uwa a bakin Mawaqa) sun haxa da: (a) Waqar uwa-uwa ce = Mahmud Nagudu. (b)Waqar Uwar Iyaye = Aminu Ala. (c)Waqar share hawaye = Aminu Ala. Dangantakar wannan kundi da wanda ake aiki a kai, shi ne an kawo, ratayen waqoqin zamani na Hausa waxanda kuma, suna daga cikin waqoqin da za mu yi nazarin illa da zahafinsu. Muhammad G.M.(2012) a kundin bincikensa mai suna ‘Nazari a kan waqar da aka yi ma Jega ta biyu,’ Manazarcin wannan kundi, ya kawo ma’anar waqa daga bakin Masana. Kuma ya farad a bayyana matsayin waqoqin zamani da cewa: “Kamar yadda aka sani ne, cewa irin waxannan Mawaqa na zamani, mafi yawanci waqoqinsu suna da shigen nab aka da kuma rubutattu, kasancewarsu a gidaje biyu, wato nan da can da kuma gazawarsu ta tsayawa a gida xaya, shi ya sa ake masu laqabi da ‘jemagu’.” Mawallafin wannan kundi ya ruwaito cewa ,Gusau (2013) ya bayyan ma’anar waqa da cewa: “Waqa wani zance ne shiryayye cikin hikima da azanci da ke zuwa gava- gava bias qa’idojin tsari da daidaitawa a rere cikin sautin murya da amsa-amon
  • 6. kari da kixa da amshi.” Masanin ya qara da cewa : “Daidaitawar da ake yi wa layukan waqa, ya sa bat a zuwa a shimfixe ko kuma ta zo Gaba xaya, a’a tana zuwa ne gutsure-gutsure tare da maimaita gindinta a tsakaninsu. Kusan ko wane gutsure kammalalle ne ga kansa, sai dai wani lokaci ma’anar takan Cika ta tumbatsa ta tsallaka zuwa ga gutsuren da ke biye.” Muhammad A. (2007) a littafinsa mai taken ‘Al arud wal khafiyya’ ya yi aiki da shimfixa mai faxi, dangane da ilmin aruli da kafiya, wanda a wannan littafi, ya bayar da ma’anar zahafi da cewa: “A ma’ana ta yau da kullum, zahafi yana da ma’ana da yawa, daga ciki, zahafi na Nufin gaggawa; a ma’ana ta ilmi kuwa, zahafi na nufin, sharewar wata gava, Goguwa ka gajera, kuma ba a samun hakan, a farko, sai a tsakiya ko a qarshe.” Daxin daxawa, Masanin ya bayar da ma’anaar illa da cewa: “A ma’ana ta yau kullum, illa na nufin cuta;a fage na ilmi kuwa, illa na nufin qari ko ragi, wanda ake samunsa ya kama qafar waqa,wanda kuma idan ya tava qafar waqa, to zai ci gaba da kama,sauran qafafuwan har qarshe.Kuma illa ta kasu zuwa gida biyu:(a) illar qari da (b) illar ragi.” Abdulkarim M.S. (2011) a cikin kundin bincikensa mai taken ‘Ma’aruf Gora da waqoqinsa’ mai wannan kundi ya yi nazari ne a kan Ma’aruf Gora da waqoqinsa, wanda duk da haka bai makara ba, wajen bayar da ma’anar waqa da kuma tsare
  • 7. tsarenta, wanda har ya waiwayi aruli, ya yi tsokacia kai. Manazarcin ya yi bayani a kan zahafi da cewa: “Da ake Magana game da zihafi mai ma’anar sakiya ko illa, an bayyana su a matsayin Sauyi da sakiya waxanda ake samu a cikin Bahaushen kari wanda tsarinsu ya savawa Tsarin kari irin na Larabawa.” A cikin wannan kundi ne, mu ka qara fahimtar ewa, Mawaqan zamani, musamman masu waqoqin siyasa, suna damuwa da batun kari, wato suna qoqarin xara waqoqinsu a bias miqaqqen kari: “Kafin Ma’aruf ya rubuta waqa sai ya tabbatar da abin da zai tsara waqar a kan shi, Sannan ya nemi Karin da zai xora waqar a kansa, ya kuma zavi kalmomin da za su Dace da manufarsa, daga nan sai ya shiga shirya layin baitoci ko ’yar kwar xaya ko Kwar biyu ko kwar uku ko kuma kwar huxu ko ta zama ’yar kwar biyar.” Dunfawa (2002) a littafinsa mai suna ‘Ma’aunin waqa’ ya xora mu a hanya, kaxan daga ciki: “Shi aruli dai yana Magana a kan abubuwa shida muhimmai, su ne: (a) Gava (syllable) (b)Qafa (foot) (c)Kari (meter/metre) (d)Sauyi/zihafi (deviation) (e) Illa/sakiya (fault) (f) Amsa-amo (rhyme).” Hashim A. (--) a littafinsa mai suna ‘mizanin zahafi fi sana’atu shu’irul arab’ a wannan littafi Masanin, ya yi shimfixa mai yalwa dangane da abin da ya shafi
  • 8. aruli, Musamman zahafi, Manazarcin ya yi tsokacimai gamsarwa.Bayanin day a yi a kan gwauron zahafi, shi ne: “ Zahafi mai zuwa shi kaxai ya kasu zuwa kasha takwas. (i) Ilmaarii (ii) Kabni (iii) Wakasii (iv) Dayyi (v) Azbi (vi) Qabli (vii) Aqali (viii) Kaffi.” Da waiwayen aikin ’yan mazan jiya ne, wannan babi ya kamamla, a inda aka waiwayi kundayen da suka gabata,kuma suka kasance suna da alaqa da wannan aikin namu.Sai kuma littafai da aka samu, wasu an rubuta su cikin harshen Hausa, wasu da Larabci, wasu da ingilishi daga Shaihunan Malamai.