SlideShare a Scribd company logo
1 of 11
LOGO
Ahmadu Bello University ,zaria
Nazarin Illa da Zihafi a Waqoqin Zamani na Hausa
Na
Abubakar Lawal
Agusta,2013
NAZARIN ILLA DA ZIHAFI A WAQOQIN ZAMANI NA
HAUSA
NA
Abubakar Lawal
U10HU2032
SASHEN HARSUNA DA AL’ADUN AFIRKA
TSANGAYAR FASAHA
JAMI’AR AHMADU BELLO ZARIA
AUGUST,2013
SHAFIN AMINCEWA
Wannan kundin bincike mai taken ‘Nazarin Illa da Zihafi a Waqoqin Zamani na
Hausa’ an karanta shi, sa’annan an tabbatar da karvuwarsa a matsayin wani
vangare na cika qa’idar neman digiri na farko a sashen Hausa(B.A.Hausa) a
sashen Harsuna da Al’adun Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.
……………………………… ………………………..
Malam Abubakar Sarki Kwanan wata
Jagoran Bincike(supervisor)
……………………………… …………………………
Mai Duba Bincike na waje Kwanan wata
(External supervisor)
……………………………. …………………………..
Dr. Balarabe Abdullahi Kwanan wata
Shugaban sashe(H.O.D)
Sadaukarwa
Na sadaukar da wannan kundin bincike mai taken ‘Nazarin Illa da
Zihafi a Waqoqin Zamani na Hausa’ ga mahaifana da suka riga mu gidan
gaskiya Allah(S.W.T) ya yi masu rahama,Malam Muhammad Lawal da Malama
Ruqayyat Yaro, da kuma gwaggota Malam Rabi’at.kuma wannan kundi
sadaukarwa ne ga ‘yan-uwana Fatima Muhammad Lawal, Suleman Muhammad
Lawal da Ibrahim Muhammad Lawal da kuma Aminu Muhammad Lawal.
Godiya
Kyakkyawan yabo da godiya sun tabbata ga Allah(S.W.T) mamallakin
kowa da komai muna gode masa bias ga ni’imominsa garemu, kuma muna tuba
a kan miyagun ayyukanmu. Ina qara gode masa kan dammar day a bani ya
haskaka ni da basira, ya kuma hore min dammar gudanar da wannan aiki mai
cike da alfanu, ya kuma bani ikon kamala shi cikin kyakkyawar nasara.Allah
muna godiya gare ka, kuma ina roqonAllah(S.W.T) ya albarkaci wannan kundi,
ni kuma ya qara min basira da qwarin gwiwa daga cikin falalarsa.
Tsira da amincin Allah(S.W.T) su qara tabbata ga fiyayyen halitta,
cikamako Annabawa shugaban Manzanni, Annabi Muhammad(S.A.W) amincin
Allah ya tabbata ga alayansa masu girma da daraja da duk wanda ya bi su da
kyautatawa, har zuwa ranar sakamako.
Godiya ta musamman ga jagoran wannan bincike Malam Abubakar Sarki,
wannan ya yi /mani kyakkyawan jagoranci tare dad a bani dukkan goyon baya
da shawarwari, tare da yin gyare-gyare na kura-kurai da aka samu, domin
inganta wannan aiki, kuma kwalliya ta biya kuxin sabulu. Ina fatan
Allah(S.W.T) ya qara masa lafiya da xaukaka , ya kuma albarkaci zuri’arsa, ya
yi masa sakayya da gidan Aljanna Firdausi.
Bayan haka, wajibi na ne in yi godiya ga mahaifana malam mohd Lawal da
malama Ruqayyat (Allah ya yi rahama gare su) domin kyakkyawar kulawarsu
gare ni, domin su ga na zama mutum, ba mutum-mutumi ba, ta hanyar ba ni
kyakkyawar tarbiyya, da ilmantar da ni wanda ya bani dammar kawowa
matsayin da nake a yau, donhaka ina yi masu addu’ar Allah(S.W.T) ya ji qansu
kamar yadda suka ji qaina ina qarami.
Ina godya ta musamman ga gwagganmu malama Rabi’atu wadda ta ci gaba
da tarbiyyarmu a matsayin ‘ya’yanta, Allah(S.A.W.) ya saka mata da
alkhairinsa.
Haka kuma ina miqa godiya ga shugaban sashe Dr Balarabe Abdullahi da
shugaban wannan tsangaya Prof. Muhammad Lawal Amin, da shugaban
wannan jami’a Prof. Abdullahi Mustapha dangane da qauna da kishinsu ga
xalibai. Allah(S.W.T) ya qara ma su xaukaka ya kuma shiryar da zuri’arsu.
Ina godiya ga dukkanin malaman wannan sashe mai albarka, dangane da
ilmin da suka ba mu, kuma suka tsayu wurin tarbyyantar da mu, har muka
kamala wannan karatu cikin nasara. Allah(S.W.T) ya saka masu da alkhairinsa.
Ina godiya ga ‘yan-uwa xalibai na wannan sashe da kuma sauran sassana
wannan jami’a dangane da zaman mutunci da qaunar juna, tare da
taimakekeniya har muka samu nasarar kamala wannan karatu. Kamar su Bishir
Abdullahi, Abubakar Yakubu(shugaba) da Jamilu Hashim, Saleh Rabi’u da
Usman Usman Baqo, Aminu mohd maidala’ilu,Abdullahi Zakariyya Nuhu,
Yusuf Goya(Arabic) Abdulkadir Arabic, Fatima Tinau, Maryam Usman Bugaje
da Muhammad Ibrahim da duk sauran xalibai.Allah(S.W.T) ya haxa fukokinmu
da alkhiri ya kuma albarkaci wannan karatu namu.
Ina godiya ta musamman ga ‘yan-uwa da yayye da qanne dangane da
gudunmawarsu ta kowane vangare, har suka ga kammaluwar waanan karatu
nawa ,cikin nasara. Sun haxa da Suleman mohd Lawal, Ahmad Hamisu(Tijjani)
Ibrahim Mohd Lawal, Umar Hamisu, Sagir Usman,Sagir Rabi’u,Fatima Mohd
Lawal, Wasila Hamisu,Dr.Zainab Hamisu ,Miss Ahmad Hamisu(Hadiza) da dai
sauran ‘ya-uwa, ina godiya da fatan Allah(S.W.T) ya qara mana xaukaka.
Godiya ta muasamman ga matana(tagwayan mata) Khadija Abdullahi da
Bilkisu Sani Suleman da ‘ya’yana Nana Khadija,Abdullah marigayiya
Ruqayyat(Ihsan) dangane da irin juriyarsu da haquri da fatan alkhairinsu gare
ni, har wannan karatu ya kamala,Allah(S.W.T) ya albarkace su ya kuma saka
masu da alkhairinsa.
Daga qarshe ina godiya ga dukkan shugabannina da abokan aiki,irin su
Alh.Salisu Alhassan, Mas’ud Lawal Danbaba, Malam Abdurrahman(liman)Alh
Aliyu Garba(TSM) ,Alh Yahaya Sule Hamma(TSM) ,Abubakar Hassan Mal.
Salisu Bello da Mal Amiun Sani, Bashir Danjuma,Binta Mu’azu.da duk
waxanda suka bada gudunmawa ta kowanne fanni a wannan karatu nawa.
Allah(S.W.T) ya sa wannan karatu ya zamo mai anfani a gareni da sauran
al’umma.
QUNSHIYA
Shafin Amincewa……………………………….
Sadaukarwa…………………………………….
Godiya………………………………………….
Abubuwan da ke ciki…………………………..
BABI NA FARKO
Shifixa
1.0 Gabatarwa…………………………
1.1 Matsalolin Bincike…………………………
1.2 Dalilin Bincike…………………………
1.3 Muhimmancin Bincike…………………………
1.4 Hasashen Bincike…………………………
1.5 Hanyoyin gudanar da Bincike…………………………
1.6 Farfajiyar Bincike…………………………
1.7 Kammalawa…………………………
BABI NA BIYU
Bitar Ayyukan da Suka Gabata
2.0 Gabatarwa……………………………….
2.1 Bitar Ayyukan da Suka Gabata
2.3 Kammalawa……………………………….
BABI NA UKU
Taciyar Bincike
3.0 gabatarwa………………………………..
3.1 Ma’anar waqa da waqar zamani………………
3.2 Ma’anar Aruli…………………………………
3.3 Ma’anar Illa…………………………………..
3.4 Ma’anar zihafi……………………………………..
3.5 Yadda ake samun illa ko zihafi a waqa………………………………
Kammalawa…………………………………………………..
BABI NA HUXU
4.0 Gabatarwa……………………………….
4.1 Nazarin illa da zihafi……………………….
4.2 Kammalawa……………………………………
BABI NA BIYAR
Naxewa;
5.0 Gabatarwa………………………………………….
5.1 Taqaitawa………………………………………….
5.2 Kammalawa…………………………………………..
5.3 Shawarwari…………………………………………
Manazarta………………………………………..
Babi na Farko
Shinfixa:
1.0 Gabatarwa
Abin da aka shirya a wannan bincike, shi ne yin Nazarin illoli da zihafi a
waqoqin zamani na Hausa.
Masana da xalibai da dama sun yi rubuce-rubucce da dama a kana bin da ya
shafi waqa, rubutatta ko waqar baka, har da waqoqin zamani, ta fuskoki daban-
daban, wasu a kan jigo, wasu a kan salon tsari ko salon sarrafa harshe, wasu ma
falsafar ko darussan da ke cikin waqoqin suka nazarta.Waxannan irin aikace-
aikace da aka gudanar a wannan fage na waqa, su suka ba mai bincike sha’awa,
ya xau wannan fage na ‘Nazarin illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa’.
Kuma hakan zai taimaka qwarai a fannin nazari da taskace waqoqin zamani na
Hausa, ga al’umma da sauran manazarta waqoqi.
1.1 Matsalolin Bincike:
Idan aka ce matsala ana nufin abin da ya kawo nakasu ko cikas, donhaka a
nan ma za a kawo irin matsalolin da suka haifar da aiwatar da wannan bincike.
Da farko dai abin takaice ne, a ce harshen Hausa bai da wadatattun kundayi,
da suka shafi nazarin Karin waqoqi, musamman na waqoqin zamani.
Kuma rashin nazartar Karin waqoqin kan iya kawo koma baya ko rushewar
harshen.
Haka waqoqin zamani, mutane na kallon su da cewar bas a hawa kari irin
wanda rubutattun waqoqike hawa, wannan kuma ita ce babbarmatsalar da ta
haifar da wannan bincike.
Haka nan kuma idan har babu irin wannan bincike to, ba yadda za a yi a
gane haqiqanin tsarin Karin waqoqin zamani.Duk da kuwa an yi nazarce-
nazarce da dama a kan tsarin waqoqin zamani na Hausa.Amma a iya bincikena
da nazarce-nazarcena ban ci karo da irin wannan kundi ba.
1.2 Dalilin Bincike:
Babban dalilin da ya ja hankalin mai bincike, ya qudiri aniyar yin wannan
nazari ko bincike, shi ne ganin cewa an yi nazarce-nazarce da dama a kan waqa,
ta fuskoki da dama, amma iya sanin mai bincike bai gano wani xalibi da yayi a
kan illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa. Hakan ya sa aka ga lallai ya
kamata a gabatar da wannan aiki.
Bayan haka, wani dalili shi ne, kowanne xalibi mai neman digirin farko, tilas
ne ya rubuta kundi, kuma rubuta kundin yana da muhimmanci ta kowanne
vangare, za a qara bunqasa harkar ilmi; haka xalibi ma, zai qara samun horo,
kaifin tunani da yin wani abu da zai amfani al’umma.
Haka akwai dalilin qara zaburar da xalibai da qarfafa masu gwiwa ta yadda
za su qudurcecewa, duk wani fanni da ya shafi neman sani akwai buqatar a
nazarce shi, domin ba abin yarwa ba ne.
1.3 Muhimmancin Bincike:
Wannan bincike yana da muhimmanci kamar haka;
(i) Domin ci gaba da bunqasa wannan fanni na waqoqin zamani ta hanyar
sanin Karin waqoqin da irin cikas xin da ake samu a Karin waqoqin.
(ii) Sanin Karin waqoqin zai taimaka ma manazarta waqoqi su samu
damar taskace duk wani tsari na waqoqin wannan zamani
(iii) Haka kuma zai taimaka ma, duk wani mai sha’awar yin waqa, ya san
Karin da zai xora waqrshi a kai.
(iv) Wani muhimmin al’amari shi ne, wannan bincike, raba gardama ne ga
duk wani ko wasu masu tababar samuwar kari ko akasin haka a
waqoqin zamani na Hausa.
(v) Haka, babu ko tantama, manazarta za su ci gajiyar wannan bincike,
wurin gudanar da nasu nazarin da ya shafi waqa.
(vi) Shi kan shi xalibi(mai bincike) dam ace ya samu, da ya shari fili zai
yi sukuwa, wanda bai tava samun irin wannan dama ba a rayuwa.Don
haka, wannan bincike ya ba mai bincike dama ya taka irin tashi rawar.
1.4 Hasashen Bincike:
Qamusun Hausa(2006:197) ya bayyana wannan kalma da cewa “Hasashe
kalma ce da ta ke nufin kintace, ko kirdadon wani abu da zai auku”
Da haka za a iya cewa hasashe na nufin kintace ko kuma tsammanin.
Sabodahaka kamar yadda taken wannan bincike ya nuna “ nazarin illa da zihafi
a waqoqin zamani na Hausa, has ashen shi ne:
(a) Tunanin mutane a kan cewa da dama waqoqin Hausa na wannan zamani
na hawa kari ba tare da wata tangarxa ba.
(b) Gabatar da aikin zai wayar da kan al’umma, na tabbatar kari ko akasin
haka a waqoqin zamani na Hausa.
(c) Mai wannan bincike na has ashen cewa, wannan aiki zai samu karvuwa
a duniyar ilmi, musamman ga manazarta waqa.
(d) Gabatar da wannan aiki zai sa xalibai su sami sakankancewa da sha’awar
yin nazarce-nazarce da ya shafi wannan fanni na aruli.
(e) Xalibai na ganin wahalar darasin aruli, gabatar da aiki a kan aruli zai qara
ma xalibai kwarin gwiwa da sa su gungumi darasin aruli cewar yana da
sauqi tun da gas hi har ana samun xalibai na gabatar da bincikensu a kai.
1.5 Hanyoyin Gudanar da Bincike:
Dukkan abin da za a ga ya wakana, to dole a samu hanyar da aka bi, har
aka wanzar da shi, kamar yadda wannan bincike yake da hanyoyi sahihai kuma
waxanda suka dace domin gudanar da wannan bincike.
Hanyoyin da za a bi wajen gudanar da ,wannan bincike sun haxa da:
Xakin karatu, domin samun littafa da aka rubuta ko aka wallafa da suka shafi
fannin nazarin da za mu gudanar. Sai kuma kundaye da aka rubuta da za a iya
samun muhimman bayanai da suka shafi aikinmu.
Hanyoyin sadarwa na zamani, musamman rediyo, domin sukan sa waqoqin
zamani, ko yin hira da ma’abota yin waqoqi.
Amfani da wayar hannu, rukoda domin saurarar waqoqin zamani.
Har ila yau, wasu muhimman hanyoyi da mai bincike yakan bi domin
samun damar gudanar da wannan aiki shi ne, hira da tuntuvar xalibai da
marubuta waqoqin zamani.

More Related Content

Featured

How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
ThinkNow
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Kurio // The Social Media Age(ncy)
 

Featured (20)

Everything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPTEverything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPT
 
Product Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage EngineeringsProduct Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
 
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
 
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdfAI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
 
Skeleton Culture Code
Skeleton Culture CodeSkeleton Culture Code
Skeleton Culture Code
 
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
 
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
 
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
 
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
 
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
 
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
 
Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next
 
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search IntentGoogle's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
 
How to have difficult conversations
How to have difficult conversations How to have difficult conversations
How to have difficult conversations
 
Introduction to Data Science
Introduction to Data ScienceIntroduction to Data Science
Introduction to Data Science
 
Time Management & Productivity - Best Practices
Time Management & Productivity -  Best PracticesTime Management & Productivity -  Best Practices
Time Management & Productivity - Best Practices
 
The six step guide to practical project management
The six step guide to practical project managementThe six step guide to practical project management
The six step guide to practical project management
 
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
 
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
Unlocking the Power of ChatGPT and AI in Testing - A Real-World Look, present...
 

Babi 1

  • 1. LOGO Ahmadu Bello University ,zaria Nazarin Illa da Zihafi a Waqoqin Zamani na Hausa Na Abubakar Lawal Agusta,2013
  • 2. NAZARIN ILLA DA ZIHAFI A WAQOQIN ZAMANI NA HAUSA NA Abubakar Lawal U10HU2032 SASHEN HARSUNA DA AL’ADUN AFIRKA TSANGAYAR FASAHA JAMI’AR AHMADU BELLO ZARIA AUGUST,2013
  • 3. SHAFIN AMINCEWA Wannan kundin bincike mai taken ‘Nazarin Illa da Zihafi a Waqoqin Zamani na Hausa’ an karanta shi, sa’annan an tabbatar da karvuwarsa a matsayin wani vangare na cika qa’idar neman digiri na farko a sashen Hausa(B.A.Hausa) a sashen Harsuna da Al’adun Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya. ……………………………… ……………………….. Malam Abubakar Sarki Kwanan wata Jagoran Bincike(supervisor) ……………………………… ………………………… Mai Duba Bincike na waje Kwanan wata (External supervisor) ……………………………. ………………………….. Dr. Balarabe Abdullahi Kwanan wata Shugaban sashe(H.O.D)
  • 4. Sadaukarwa Na sadaukar da wannan kundin bincike mai taken ‘Nazarin Illa da Zihafi a Waqoqin Zamani na Hausa’ ga mahaifana da suka riga mu gidan gaskiya Allah(S.W.T) ya yi masu rahama,Malam Muhammad Lawal da Malama Ruqayyat Yaro, da kuma gwaggota Malam Rabi’at.kuma wannan kundi sadaukarwa ne ga ‘yan-uwana Fatima Muhammad Lawal, Suleman Muhammad Lawal da Ibrahim Muhammad Lawal da kuma Aminu Muhammad Lawal.
  • 5. Godiya Kyakkyawan yabo da godiya sun tabbata ga Allah(S.W.T) mamallakin kowa da komai muna gode masa bias ga ni’imominsa garemu, kuma muna tuba a kan miyagun ayyukanmu. Ina qara gode masa kan dammar day a bani ya haskaka ni da basira, ya kuma hore min dammar gudanar da wannan aiki mai cike da alfanu, ya kuma bani ikon kamala shi cikin kyakkyawar nasara.Allah muna godiya gare ka, kuma ina roqonAllah(S.W.T) ya albarkaci wannan kundi, ni kuma ya qara min basira da qwarin gwiwa daga cikin falalarsa. Tsira da amincin Allah(S.W.T) su qara tabbata ga fiyayyen halitta, cikamako Annabawa shugaban Manzanni, Annabi Muhammad(S.A.W) amincin Allah ya tabbata ga alayansa masu girma da daraja da duk wanda ya bi su da kyautatawa, har zuwa ranar sakamako. Godiya ta musamman ga jagoran wannan bincike Malam Abubakar Sarki, wannan ya yi /mani kyakkyawan jagoranci tare dad a bani dukkan goyon baya da shawarwari, tare da yin gyare-gyare na kura-kurai da aka samu, domin inganta wannan aiki, kuma kwalliya ta biya kuxin sabulu. Ina fatan Allah(S.W.T) ya qara masa lafiya da xaukaka , ya kuma albarkaci zuri’arsa, ya yi masa sakayya da gidan Aljanna Firdausi. Bayan haka, wajibi na ne in yi godiya ga mahaifana malam mohd Lawal da malama Ruqayyat (Allah ya yi rahama gare su) domin kyakkyawar kulawarsu gare ni, domin su ga na zama mutum, ba mutum-mutumi ba, ta hanyar ba ni kyakkyawar tarbiyya, da ilmantar da ni wanda ya bani dammar kawowa matsayin da nake a yau, donhaka ina yi masu addu’ar Allah(S.W.T) ya ji qansu kamar yadda suka ji qaina ina qarami. Ina godya ta musamman ga gwagganmu malama Rabi’atu wadda ta ci gaba da tarbiyyarmu a matsayin ‘ya’yanta, Allah(S.A.W.) ya saka mata da alkhairinsa. Haka kuma ina miqa godiya ga shugaban sashe Dr Balarabe Abdullahi da shugaban wannan tsangaya Prof. Muhammad Lawal Amin, da shugaban wannan jami’a Prof. Abdullahi Mustapha dangane da qauna da kishinsu ga xalibai. Allah(S.W.T) ya qara ma su xaukaka ya kuma shiryar da zuri’arsu.
  • 6. Ina godiya ga dukkanin malaman wannan sashe mai albarka, dangane da ilmin da suka ba mu, kuma suka tsayu wurin tarbyyantar da mu, har muka kamala wannan karatu cikin nasara. Allah(S.W.T) ya saka masu da alkhairinsa. Ina godiya ga ‘yan-uwa xalibai na wannan sashe da kuma sauran sassana wannan jami’a dangane da zaman mutunci da qaunar juna, tare da taimakekeniya har muka samu nasarar kamala wannan karatu. Kamar su Bishir Abdullahi, Abubakar Yakubu(shugaba) da Jamilu Hashim, Saleh Rabi’u da Usman Usman Baqo, Aminu mohd maidala’ilu,Abdullahi Zakariyya Nuhu, Yusuf Goya(Arabic) Abdulkadir Arabic, Fatima Tinau, Maryam Usman Bugaje da Muhammad Ibrahim da duk sauran xalibai.Allah(S.W.T) ya haxa fukokinmu da alkhiri ya kuma albarkaci wannan karatu namu. Ina godiya ta musamman ga ‘yan-uwa da yayye da qanne dangane da gudunmawarsu ta kowane vangare, har suka ga kammaluwar waanan karatu nawa ,cikin nasara. Sun haxa da Suleman mohd Lawal, Ahmad Hamisu(Tijjani) Ibrahim Mohd Lawal, Umar Hamisu, Sagir Usman,Sagir Rabi’u,Fatima Mohd Lawal, Wasila Hamisu,Dr.Zainab Hamisu ,Miss Ahmad Hamisu(Hadiza) da dai sauran ‘ya-uwa, ina godiya da fatan Allah(S.W.T) ya qara mana xaukaka. Godiya ta muasamman ga matana(tagwayan mata) Khadija Abdullahi da Bilkisu Sani Suleman da ‘ya’yana Nana Khadija,Abdullah marigayiya Ruqayyat(Ihsan) dangane da irin juriyarsu da haquri da fatan alkhairinsu gare ni, har wannan karatu ya kamala,Allah(S.W.T) ya albarkace su ya kuma saka masu da alkhairinsa. Daga qarshe ina godiya ga dukkan shugabannina da abokan aiki,irin su Alh.Salisu Alhassan, Mas’ud Lawal Danbaba, Malam Abdurrahman(liman)Alh Aliyu Garba(TSM) ,Alh Yahaya Sule Hamma(TSM) ,Abubakar Hassan Mal. Salisu Bello da Mal Amiun Sani, Bashir Danjuma,Binta Mu’azu.da duk waxanda suka bada gudunmawa ta kowanne fanni a wannan karatu nawa. Allah(S.W.T) ya sa wannan karatu ya zamo mai anfani a gareni da sauran al’umma. QUNSHIYA Shafin Amincewa……………………………….
  • 7. Sadaukarwa……………………………………. Godiya…………………………………………. Abubuwan da ke ciki………………………….. BABI NA FARKO Shifixa 1.0 Gabatarwa………………………… 1.1 Matsalolin Bincike………………………… 1.2 Dalilin Bincike………………………… 1.3 Muhimmancin Bincike………………………… 1.4 Hasashen Bincike………………………… 1.5 Hanyoyin gudanar da Bincike………………………… 1.6 Farfajiyar Bincike………………………… 1.7 Kammalawa………………………… BABI NA BIYU Bitar Ayyukan da Suka Gabata 2.0 Gabatarwa………………………………. 2.1 Bitar Ayyukan da Suka Gabata 2.3 Kammalawa………………………………. BABI NA UKU Taciyar Bincike 3.0 gabatarwa……………………………….. 3.1 Ma’anar waqa da waqar zamani……………… 3.2 Ma’anar Aruli………………………………… 3.3 Ma’anar Illa………………………………….. 3.4 Ma’anar zihafi……………………………………..
  • 8. 3.5 Yadda ake samun illa ko zihafi a waqa……………………………… Kammalawa………………………………………………….. BABI NA HUXU 4.0 Gabatarwa………………………………. 4.1 Nazarin illa da zihafi………………………. 4.2 Kammalawa…………………………………… BABI NA BIYAR Naxewa; 5.0 Gabatarwa…………………………………………. 5.1 Taqaitawa…………………………………………. 5.2 Kammalawa………………………………………….. 5.3 Shawarwari………………………………………… Manazarta……………………………………….. Babi na Farko Shinfixa: 1.0 Gabatarwa Abin da aka shirya a wannan bincike, shi ne yin Nazarin illoli da zihafi a waqoqin zamani na Hausa. Masana da xalibai da dama sun yi rubuce-rubucce da dama a kana bin da ya shafi waqa, rubutatta ko waqar baka, har da waqoqin zamani, ta fuskoki daban- daban, wasu a kan jigo, wasu a kan salon tsari ko salon sarrafa harshe, wasu ma falsafar ko darussan da ke cikin waqoqin suka nazarta.Waxannan irin aikace-
  • 9. aikace da aka gudanar a wannan fage na waqa, su suka ba mai bincike sha’awa, ya xau wannan fage na ‘Nazarin illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa’. Kuma hakan zai taimaka qwarai a fannin nazari da taskace waqoqin zamani na Hausa, ga al’umma da sauran manazarta waqoqi. 1.1 Matsalolin Bincike: Idan aka ce matsala ana nufin abin da ya kawo nakasu ko cikas, donhaka a nan ma za a kawo irin matsalolin da suka haifar da aiwatar da wannan bincike. Da farko dai abin takaice ne, a ce harshen Hausa bai da wadatattun kundayi, da suka shafi nazarin Karin waqoqi, musamman na waqoqin zamani. Kuma rashin nazartar Karin waqoqin kan iya kawo koma baya ko rushewar harshen. Haka waqoqin zamani, mutane na kallon su da cewar bas a hawa kari irin wanda rubutattun waqoqike hawa, wannan kuma ita ce babbarmatsalar da ta haifar da wannan bincike. Haka nan kuma idan har babu irin wannan bincike to, ba yadda za a yi a gane haqiqanin tsarin Karin waqoqin zamani.Duk da kuwa an yi nazarce- nazarce da dama a kan tsarin waqoqin zamani na Hausa.Amma a iya bincikena da nazarce-nazarcena ban ci karo da irin wannan kundi ba. 1.2 Dalilin Bincike: Babban dalilin da ya ja hankalin mai bincike, ya qudiri aniyar yin wannan nazari ko bincike, shi ne ganin cewa an yi nazarce-nazarce da dama a kan waqa, ta fuskoki da dama, amma iya sanin mai bincike bai gano wani xalibi da yayi a kan illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa. Hakan ya sa aka ga lallai ya kamata a gabatar da wannan aiki. Bayan haka, wani dalili shi ne, kowanne xalibi mai neman digirin farko, tilas ne ya rubuta kundi, kuma rubuta kundin yana da muhimmanci ta kowanne vangare, za a qara bunqasa harkar ilmi; haka xalibi ma, zai qara samun horo, kaifin tunani da yin wani abu da zai amfani al’umma. Haka akwai dalilin qara zaburar da xalibai da qarfafa masu gwiwa ta yadda za su qudurcecewa, duk wani fanni da ya shafi neman sani akwai buqatar a nazarce shi, domin ba abin yarwa ba ne.
  • 10. 1.3 Muhimmancin Bincike: Wannan bincike yana da muhimmanci kamar haka; (i) Domin ci gaba da bunqasa wannan fanni na waqoqin zamani ta hanyar sanin Karin waqoqin da irin cikas xin da ake samu a Karin waqoqin. (ii) Sanin Karin waqoqin zai taimaka ma manazarta waqoqi su samu damar taskace duk wani tsari na waqoqin wannan zamani (iii) Haka kuma zai taimaka ma, duk wani mai sha’awar yin waqa, ya san Karin da zai xora waqrshi a kai. (iv) Wani muhimmin al’amari shi ne, wannan bincike, raba gardama ne ga duk wani ko wasu masu tababar samuwar kari ko akasin haka a waqoqin zamani na Hausa. (v) Haka, babu ko tantama, manazarta za su ci gajiyar wannan bincike, wurin gudanar da nasu nazarin da ya shafi waqa. (vi) Shi kan shi xalibi(mai bincike) dam ace ya samu, da ya shari fili zai yi sukuwa, wanda bai tava samun irin wannan dama ba a rayuwa.Don haka, wannan bincike ya ba mai bincike dama ya taka irin tashi rawar. 1.4 Hasashen Bincike: Qamusun Hausa(2006:197) ya bayyana wannan kalma da cewa “Hasashe kalma ce da ta ke nufin kintace, ko kirdadon wani abu da zai auku” Da haka za a iya cewa hasashe na nufin kintace ko kuma tsammanin. Sabodahaka kamar yadda taken wannan bincike ya nuna “ nazarin illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa, has ashen shi ne: (a) Tunanin mutane a kan cewa da dama waqoqin Hausa na wannan zamani na hawa kari ba tare da wata tangarxa ba. (b) Gabatar da aikin zai wayar da kan al’umma, na tabbatar kari ko akasin haka a waqoqin zamani na Hausa. (c) Mai wannan bincike na has ashen cewa, wannan aiki zai samu karvuwa a duniyar ilmi, musamman ga manazarta waqa. (d) Gabatar da wannan aiki zai sa xalibai su sami sakankancewa da sha’awar yin nazarce-nazarce da ya shafi wannan fanni na aruli. (e) Xalibai na ganin wahalar darasin aruli, gabatar da aiki a kan aruli zai qara ma xalibai kwarin gwiwa da sa su gungumi darasin aruli cewar yana da sauqi tun da gas hi har ana samun xalibai na gabatar da bincikensu a kai.
  • 11. 1.5 Hanyoyin Gudanar da Bincike: Dukkan abin da za a ga ya wakana, to dole a samu hanyar da aka bi, har aka wanzar da shi, kamar yadda wannan bincike yake da hanyoyi sahihai kuma waxanda suka dace domin gudanar da wannan bincike. Hanyoyin da za a bi wajen gudanar da ,wannan bincike sun haxa da: Xakin karatu, domin samun littafa da aka rubuta ko aka wallafa da suka shafi fannin nazarin da za mu gudanar. Sai kuma kundaye da aka rubuta da za a iya samun muhimman bayanai da suka shafi aikinmu. Hanyoyin sadarwa na zamani, musamman rediyo, domin sukan sa waqoqin zamani, ko yin hira da ma’abota yin waqoqi. Amfani da wayar hannu, rukoda domin saurarar waqoqin zamani. Har ila yau, wasu muhimman hanyoyi da mai bincike yakan bi domin samun damar gudanar da wannan aiki shi ne, hira da tuntuvar xalibai da marubuta waqoqin zamani.