SlideShare a Scribd company logo
1 of 18
BABI NA BIYAR:
5.0 Gabatarwa:
Kamar yadda masu iya Magana kan ce “komai nisan dare gari zai waye, haka
rahamarsa ya kawo qarshen wannan aiki da aka gudanar dangane da nazarin illa da
zihafi a waqoqin zamani na Hausa.
Kamr kuma yadda aka bayyana a wannan babin za a taqaita wannan aiki
tare da bayar da shawarwari, sa’annan kuma sai kammalawa tare da rubuta
manazarta.
5.1 Taqaitawa:
Wannan kundin bincike yana qunshe ne da babuka guda biyar waxanda suka
kasance kamar haka: Babi na forko, shimfixa ce, inda a cikin babin aka kawo
gabatarwa da dalilin bincike da muhimmancin bincike da matsalolin bincike da
kuma farfajiyar bincike, aka rufe da kammalawa.
Babi na biyu kuwa, ya qunshi bitar ayyukan da suka gabata. A wannan babi
akwai gabatarwa da sannan sai kawo ayyukan manazarta da suka gudanar da
ayyukansu a kan waqoqin zamani,sai kuma kammmalawa.
Babi na uku ya kunshi taciyar bincike ne, a babin akwai gabatarwa da ma’anar
waqa da kuma ma’ana waqar zamani, sai bayani a kan Karin waqa da ma’anar illa
sai kuma ma’anar zihafi, da kuma misalan yadda ake samun illa ko zihafi a waqa,
daga nan sai kammalawa.
Babi na huxu kuwa shi ne qashin bayan wannan aiki, domin bayan an yi
gabatarwa sai aka ci gaba da kawo waqoqin zamani tare da fitar da karinsu da irin
cikas da aka samu a waqar na daga illa ko zihafi, daga nan sai kammalawa.
Babi na biyar, shi ne babi na qarshe, inda ya zo da gabatarwa da taqaitawa da
shawarwari da kuma manazartawa.
5.2 kammalawa:
Kamar yadda binciken ya gudana dangane da nazari illa da zihafi a waqoqi
zamani na Hausa, an yi binciken ne ta hanyar duba littatafa da kundaye da muqalu
da dama domin samun bayanai. Haka kuma an riqa tuntuvar manazarta waqoqi,
domin samun qarin bayani.
A sakamakon wannan bincike an gano cewa:
i. Harshen Hausa na da buqatar manazarta waqoqi musamman na zamani.
ii. A wannan aiki an yi qoqarin fitar da Karin waqoqin zamani, wanda
hakan zai taimaka gaya ga mawaqan zamani, domin su rinqa qoqarin
xora waqoqinsu a kan kari.
iii. A wannan kundi an gano illoli da zihaffai da dama a waqoqin zamani na
Hausa. Wanda wannan zai taimaka ma mawaqan zamani qoqarin kauce
ma hakan, a nan gaba.
iv. Wannan aiki zai qara ba masu sha’awar nazarin aruli qwarin gwiwa, su
ci gaba da nazarin waqoqin zamani na Hausa.
5.3 Shawarwari:
Masu iya Magana kan ce “ asirin mai shawara baya rufuwa amma aikinsa
na kyau. Don haka a wannan kaso, shawarwari ne za mu kawo.Domin a yau
Harshen Hausa ya wuce duk tunanin mai tunani, sai dai a tambn ayi masana, su yi
qiyasi, wani matsayi da kuma ci gaba da harshen yake da shi, abin sai dai a yi
kurum. Kuma harshen Hausa ya zama xaya daga cikin harsunan da a duniya ake
yin rubuce-rubuce da su, wanda wannan ma abin alfahari ne, kuma manyan
qasashen duniya suna amfani da shi, kuma harshe ne da manyan jami’o’in duniya
ke nazartarsa.
Don haka, shawarwari da jan hankali, domin bunqasa da samar ma harshen
kyakkyawar makoma sune:
D farko, masana su tashi tsaye, wurin wayar ma gwammati da kai, ta riqi
sadarta da kyau(harshe) ta riqa bayar da duk wata gudunmawa da aka baqata,
kamar yanzu, akwai buqatuwar gwammati ta dinga xaukar nauyin
buga,rarraba,adana irin waxannan kundaye, a inda ake da buaqatar haka.
Haka kuma, ya kamata masana harsuna, musamman harshen Hausa, su rinqa
faxaxa tunaninsu, ta hanyar shirya tarurrukan qara juna ilmi ta hanyar gabatar da
muqalu. Kuma ya kamata a rinqa jin xuriyarsu a kafafen sadarwa musamman na
zamani, irin su yanar giza-gizai(web)
Haka, ina kira ga xalibai masu zuwa wannan mataki da su mayar da hankali
wurin nazartar Karin waqoqin wannan zamani da fito da irin cikas ka tangarxa da
ake samu a waqoqin. Domin hakan zai taimaka ma waqoqin su zama suna da tsari.
A qarshe, ina kira ga duk wanda hannaunsa ya kai ga wannan kundi, kuma
bakinsa zai iya isa ga mawaqan wannan zamani, to yay i kira a garu da cewa ,
duniya fa na kallansu, kuma suna sauraren su, har sun kai fagen ana nazarin
waqensu, to ya zama dole su san me su key i, musamman ta fuskar tsari.Domin
tsari waqoqin zamani na Hausa, hatsin bara ne, akwai tsarin na rubutacciya, akwai
na waqar baka, wanda Karin waqoqin sukan yi qoqarin hawa tsarin rubutacciyar
waqa,amma mafi yaw aba su hawa Karin, Karin karewa yake yi.
RATAYE:
(i) Hafiz Abdullahi ‘Assalamu Alaika’
Assalamu alaika Rasulillah mafarin buxewa,
Assalamu alaika Habiballah na qarshen kullewa,
Assalamu alaika Safiyallah da jallin wanzarwa,
Assalamu alaika Kalilillah madaxin ganewa,
Assalamu alaika Waliyyillah isharar nunawa.
Assalamu alaika diya’ullah tafarkin shiryarwa
Assalamu alaika habibi mai tsaro mai tserarwa
Assalamu alaika ma’aiki mai madafar dafawa
Assalamu alaika muradil kulli jaril juyawa
Assalamu alaika muradi ya hadiqar dacewa
Assalamu alaika muqami wanda ba a saukewa
Assalamu alaika imami shugaba mai saitawa,
Assalamu alaika guyubul aini ‘yancin ‘yantawa,
Assalamu alaika malal girgije mai shayarwa,
Assalamu alaika wadata arziki marar yankewa.
…………………………………..
(ii) Kabiru Xandogarai ‘Salli Ala Rasulillah’
Salli ala Rasulillah,
Ka iya mana Rabbana ba za mu iya ba,
Allah dan girman Rasulillah,
Farko Rabbuna kuma sawowa,
Sarki mai kashewa da rayawa,
Abin batawa abin kiyayewa,
Qasattacce abin godewa,
Ina ta godiya ina kuma Qarawa.
Salli ala rasulillah
Salatin nan naka ya abin bautawa,
Na roqe ka ya abin kaxaitawa,
Ninninka shi kai ta qara ninkawa,
Kai ta yin sa kai ta qaqqarawa,
Wanda ka zava kake ta vavvoyewa.
Ya Rasulillah,
Salli ala Rasulillah.
Wanda kake ta so kake ta wadatawa,
Wanda kake ta so kake ta mutuntawa,
Wanda kake ta so kake ta suturtawa,
Wanda kake ta so kake ta kiyayewa,
Wanda kake ta so kake ta waqewa.
Sayyadina Rasulillah.
Sabodashi ne kake girmamawa,
Sabodashi ne kake magantawa,
Sabodashi ne kake gafartawa
Sabodashi ne kake azirtawa,
Sabodashi ne kake sassautawa.
Salli ala Rasulillah
......................................
(iii) Umar A. Fadar bege ‘sha girma’
Sannu-sannu sha girma,
Mai cika ta alfarma,
Mai shiga ta alfarma,
Mai hawa da takalma,
Mai idon ganin girma,
Dole ne in rera ma,
Baituka na alfarma.
Ka wuce zaton kawa,
Garkuwa tsarin kowa,
Mai gidan madinawa,
Taqamar Sahabbawa,
Mai gida na kanawa,
Tarnakin Yahudawa,
Shugaba a ran Tsayuwa.
Kai ka zo ake ta zuwa,
Mai shiga da komawa,
Mai hawa da sakkowa,
………………
(iv) Haruna Aliyu Ningi ‘Shegiyar Uwa’
Shegiyar uwa
mai kasha ‘ya’yanta P.D.P.
‘yan qasarmu ba mai daxa bin ta tun da mun farga,
Shegiyar uwa
mai kasha ‘ya’yanta P.D.P.
‘yan qasarmu ba mai daxa bin ta tun da mun farga
Jalla Rabbana kai ka nufa a tsara,
Kai ka qaddara har ka nufa a fara,
Mun yi addu’ar Jalla ka sa a gyara,
Ta qi gyaruwa dole mu bar ta, ta tsaga.
Amshi:
Assalamu ga albishiri ku ji shi,
Na yi sallama kaf ga qasa mu tashi,
Mai balaguro mai barci ya barshi,
Gangaro ka saurare abi za ya ma tanga.
Amshi:
Xazu ta wuce yanzu muke batummu,
Don mu tsara gobe idan da rammu,
Kar mu shantake sai a yi babu namu,
An yi kuskure kar mu daxa shi tunda mun farga.
Amshi:
Sha vale-vale ce muka yo a ji ta,
Wasu sun kirawo mu da kar a yi ta,
Wasu sun ce yin haka ya kamata,
Wasu in yi ko kar in yi sun farga.
……………………
(ᴠ) Xaliban Hizbur Rahim ‘ Bikin mauludi’
Amshi: Muna bikin maulidin Xahe,
Muna yabo gun Manzo Xahe,
Ya Allah Raqibu sunanka,
Ya Allah ka ba mu buxinka,
Mu yo yabon Xahe Manzonka,
Rasuluna Manzona Xahe.
Amshi:
Ya Allah ka yo salatinka,
Gun Xahe Rasulu manzonka,
Muna fa son Xahe Manzonka,
Habibuna Manzona Xahe.
Amshi:
Ya Allah ka sa da alansa,
Ya Allah ka sa Sahabbansa,
Kayo salati gun Matansa,
Rasulina manzona Xahe.
Amshi:
Manzo ga ni zany i begenka,
Manzo don ina fa qaunarka,
Ina ta yin begen in ganka,
Shafi’una manzona Xahe.
Amshi:
Manzo kai kake cikin raina,
Babu kamar ka duk ikin raina,
Na rantse kana cikin raina,
Ina fa qaunar manzo Xahe.
Amshi:
………………..
(ᴠi) Xaliban Hizbur Rahim ‘ Aljanna Gidan Liyafa’
Amsho; Manzo Aminullahi kai ne abin gurimmu.
To bismillah da sunan Allah,
Na yi salati ga manzon Allah,
Za mu yabeka fa manzon Allah,
Manzo Aminullahi kai ne abin qaunarmu
Ka ban fasaha Allah,
Ka ban zalaqa Allah,
Ka ban hazaqa Allah,
Waqar abin begenmu.
Amshi:
Manzo abin gurimmu,
Manzo abin begemmu,
Qaunarka na zucimmu,
Mai gyara duk aibimmu.
Amshi:
Kai ne halittar farko,
Allahu sarkin iko,
Shi ne ya yi ka da farko,
Manzo abi burinmu.
Ai manzo ya wuce haka,
Ai na san ya wuce haka.
Na kawo misali ne,
Domin a gane manzo.
Amshi:
Duk annabawan Allah,
Duk manzannin Allah,
Kai ne ka fi su ga Allah,
Manzo abin begenmu.
Ai manzo ya wuce haka,
Ai na san ya wuce haka.
Na kawo misali ne,
Domin a gane manzo.
Amshi:
Dukkan halittar Allah,
Gaba xayan su na Allah,
Kai ka fi su Rasulillah,
Kai ne abin qaunar mu
Ai manzo ya wuce haka,
Ai na san ya wuce haka.
Na kawo misali ne,
Domin a gane manzo.
Amshi:
Matanka sun fi na kowa,
‘Ya’yanka sun fi na kowa,
Mabiyanka sun fi na kowa,
Manzo abin kaunar mu.
Ai manzo ya wuce haka,
Ai na san ya wuce haka.
Na kawo misali ne,
Domin a gane manzo.
Amshi:
………………………
(vii) Maryam Haruna ‘Manzo Ja Mui Gaba’
Ni na sunkuyo ka duba ni k aba ni agaji,
In zan durqushe, ka dafa mini kar da in daji,
A filin yabo, ka hore min in yabo mu ji,
In na yo yabon, ka kai shi gaban Annabi ya ji,
In manzo ya ji,ka yaxa duka duniya su ji,
In kowa ya ji, ya roqa mani in ta ci gaba.
Amshi: Manzo ja mu,mui gaba,
E, mu ma ja mu mui gaba,
Manzo ja mu,mui gaba,
E, mu ma ja mu, mui gaba,
Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba,
Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba.
Bismillahi Rabbana Allah ne tsayar da ni,
A fagen son Rasulu in yi fice, kar a kai ya ni,
In zamo ko da wa mu kai arba, kar ya kada ni,
In zamo Annabin ya karve ni, ya sa a san da ni.
Allah na roqi ka yafe min laifukan da nai,
Allah na roqi ka gyara min duk kuran da nai,
Allah na roqi ka sada ni da Xaha Basshari,
Allah na roqi ka duba ni ka bani lamuni,
Allah na roqi ka amsa min duk kiran da nai,
Kullun in ta ci gaba.
Amshi:
Ya Allahu yo salati miliyan dubu xari,
Ka ninka ka qara ninko shi ga Xaha Basshari,
Ba ma shi kaxai ba, har ‘ya’ya nasa Basshari,
Na sa Shahunan xarikunmu da ke dukan gari,
Kaman Shehu kaulahi, namu maza tsarin gari,
Shi in ya fito bayani nasa Xaha Basshari,
A begen Rasulu baa i mashi kishiya da xai,
Don shi Annabinmu ke yin lamuni ga rai,
Komai ya roqa ijabar Allah yake garai,
Kuma ya samu ci gaba.
Amshi: Manzo ja mu,mui gaba,
E, mu ma ja mu mui gaba,
Manzo ja mu,mui gaba,
E, mu ma ja mu, mui gaba,
Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba,
Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba.
…………………….
MANAZARTA:
Abdullahi M.I.(2006) Key to Arabic Prosody;
printed by printsery Association,Kaduna.
Abubakar H.(2010) Jigo da Salon wasu Waqoqin Gali money;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Ahmed B.A.(1979) Karin waqa a Harshen Hausa;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Alhassan H.(2010)Murja Baba da Waqoqinta;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Ahmad K.(---) Mizaniz Zahafi fi Sana’atis Shi’iril Arabi;Basara.
Aliyu A.H.(2012) Kwatanci Tsakanin Waqar imfiraji da Bulaliya;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Aliyu H.A.(2011) Almansur Ibrahim Qofar mata da Waqoqinsa;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Xangambo A.(2008) Xaurayar Gadon fexe Waqa;maxaba’a,
Amana publishers limited,zaria.
Xangambo S.S.(2009) Maryam A.Baba da Waqoqinta;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Dunfawa A.A.(2003) Ma’aunin Waqa,maxaba’a,Garkuwa publishers
Sokoto.
Maska Z.A.(2011) Juyar Waqoqin Ladin Ano;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Muhammad E.I.(2009) Bunqasa da ci Gaban waqoqin Zamani;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Muhammad G.M.(2012) Nazari a kan Waqar da aka yi wa Jega;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
Yunus S.(2012) Uwa a Rubutattun Waqoqin Hausa;
Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha,
Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.

More Related Content

Featured

2024 State of Marketing Report – by Hubspot
2024 State of Marketing Report – by Hubspot2024 State of Marketing Report – by Hubspot
2024 State of Marketing Report – by HubspotMarius Sescu
 
Everything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPTEverything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPTExpeed Software
 
Product Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage EngineeringsProduct Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage EngineeringsPixeldarts
 
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthThinkNow
 
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdfAI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdfmarketingartwork
 
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024Neil Kimberley
 
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)contently
 
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024Albert Qian
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsKurio // The Social Media Age(ncy)
 
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024Search Engine Journal
 
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summarySpeakerHub
 
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd Clark Boyd
 
Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next Tessa Mero
 
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search IntentGoogle's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search IntentLily Ray
 
Time Management & Productivity - Best Practices
Time Management & Productivity -  Best PracticesTime Management & Productivity -  Best Practices
Time Management & Productivity - Best PracticesVit Horky
 
The six step guide to practical project management
The six step guide to practical project managementThe six step guide to practical project management
The six step guide to practical project managementMindGenius
 
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...RachelPearson36
 

Featured (20)

2024 State of Marketing Report – by Hubspot
2024 State of Marketing Report – by Hubspot2024 State of Marketing Report – by Hubspot
2024 State of Marketing Report – by Hubspot
 
Everything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPTEverything You Need To Know About ChatGPT
Everything You Need To Know About ChatGPT
 
Product Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage EngineeringsProduct Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
Product Design Trends in 2024 | Teenage Engineerings
 
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental HealthHow Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
How Race, Age and Gender Shape Attitudes Towards Mental Health
 
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdfAI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
AI Trends in Creative Operations 2024 by Artwork Flow.pdf
 
Skeleton Culture Code
Skeleton Culture CodeSkeleton Culture Code
Skeleton Culture Code
 
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
PEPSICO Presentation to CAGNY Conference Feb 2024
 
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
Content Methodology: A Best Practices Report (Webinar)
 
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
How to Prepare For a Successful Job Search for 2024
 
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie InsightsSocial Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
Social Media Marketing Trends 2024 // The Global Indie Insights
 
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
Trends In Paid Search: Navigating The Digital Landscape In 2024
 
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
5 Public speaking tips from TED - Visualized summary
 
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
ChatGPT and the Future of Work - Clark Boyd
 
Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next Getting into the tech field. what next
Getting into the tech field. what next
 
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search IntentGoogle's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
Google's Just Not That Into You: Understanding Core Updates & Search Intent
 
How to have difficult conversations
How to have difficult conversations How to have difficult conversations
How to have difficult conversations
 
Introduction to Data Science
Introduction to Data ScienceIntroduction to Data Science
Introduction to Data Science
 
Time Management & Productivity - Best Practices
Time Management & Productivity -  Best PracticesTime Management & Productivity -  Best Practices
Time Management & Productivity - Best Practices
 
The six step guide to practical project management
The six step guide to practical project managementThe six step guide to practical project management
The six step guide to practical project management
 
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
Beginners Guide to TikTok for Search - Rachel Pearson - We are Tilt __ Bright...
 

Babi 5

  • 1. BABI NA BIYAR: 5.0 Gabatarwa: Kamar yadda masu iya Magana kan ce “komai nisan dare gari zai waye, haka rahamarsa ya kawo qarshen wannan aiki da aka gudanar dangane da nazarin illa da zihafi a waqoqin zamani na Hausa. Kamr kuma yadda aka bayyana a wannan babin za a taqaita wannan aiki tare da bayar da shawarwari, sa’annan kuma sai kammalawa tare da rubuta manazarta. 5.1 Taqaitawa: Wannan kundin bincike yana qunshe ne da babuka guda biyar waxanda suka kasance kamar haka: Babi na forko, shimfixa ce, inda a cikin babin aka kawo gabatarwa da dalilin bincike da muhimmancin bincike da matsalolin bincike da kuma farfajiyar bincike, aka rufe da kammalawa. Babi na biyu kuwa, ya qunshi bitar ayyukan da suka gabata. A wannan babi akwai gabatarwa da sannan sai kawo ayyukan manazarta da suka gudanar da ayyukansu a kan waqoqin zamani,sai kuma kammmalawa. Babi na uku ya kunshi taciyar bincike ne, a babin akwai gabatarwa da ma’anar waqa da kuma ma’ana waqar zamani, sai bayani a kan Karin waqa da ma’anar illa sai kuma ma’anar zihafi, da kuma misalan yadda ake samun illa ko zihafi a waqa, daga nan sai kammalawa. Babi na huxu kuwa shi ne qashin bayan wannan aiki, domin bayan an yi gabatarwa sai aka ci gaba da kawo waqoqin zamani tare da fitar da karinsu da irin cikas da aka samu a waqar na daga illa ko zihafi, daga nan sai kammalawa. Babi na biyar, shi ne babi na qarshe, inda ya zo da gabatarwa da taqaitawa da shawarwari da kuma manazartawa. 5.2 kammalawa:
  • 2. Kamar yadda binciken ya gudana dangane da nazari illa da zihafi a waqoqi zamani na Hausa, an yi binciken ne ta hanyar duba littatafa da kundaye da muqalu da dama domin samun bayanai. Haka kuma an riqa tuntuvar manazarta waqoqi, domin samun qarin bayani. A sakamakon wannan bincike an gano cewa: i. Harshen Hausa na da buqatar manazarta waqoqi musamman na zamani. ii. A wannan aiki an yi qoqarin fitar da Karin waqoqin zamani, wanda hakan zai taimaka gaya ga mawaqan zamani, domin su rinqa qoqarin xora waqoqinsu a kan kari. iii. A wannan kundi an gano illoli da zihaffai da dama a waqoqin zamani na Hausa. Wanda wannan zai taimaka ma mawaqan zamani qoqarin kauce ma hakan, a nan gaba. iv. Wannan aiki zai qara ba masu sha’awar nazarin aruli qwarin gwiwa, su ci gaba da nazarin waqoqin zamani na Hausa. 5.3 Shawarwari: Masu iya Magana kan ce “ asirin mai shawara baya rufuwa amma aikinsa na kyau. Don haka a wannan kaso, shawarwari ne za mu kawo.Domin a yau Harshen Hausa ya wuce duk tunanin mai tunani, sai dai a tambn ayi masana, su yi qiyasi, wani matsayi da kuma ci gaba da harshen yake da shi, abin sai dai a yi kurum. Kuma harshen Hausa ya zama xaya daga cikin harsunan da a duniya ake yin rubuce-rubuce da su, wanda wannan ma abin alfahari ne, kuma manyan qasashen duniya suna amfani da shi, kuma harshe ne da manyan jami’o’in duniya ke nazartarsa. Don haka, shawarwari da jan hankali, domin bunqasa da samar ma harshen kyakkyawar makoma sune: D farko, masana su tashi tsaye, wurin wayar ma gwammati da kai, ta riqi sadarta da kyau(harshe) ta riqa bayar da duk wata gudunmawa da aka baqata, kamar yanzu, akwai buqatuwar gwammati ta dinga xaukar nauyin buga,rarraba,adana irin waxannan kundaye, a inda ake da buaqatar haka. Haka kuma, ya kamata masana harsuna, musamman harshen Hausa, su rinqa faxaxa tunaninsu, ta hanyar shirya tarurrukan qara juna ilmi ta hanyar gabatar da
  • 3. muqalu. Kuma ya kamata a rinqa jin xuriyarsu a kafafen sadarwa musamman na zamani, irin su yanar giza-gizai(web) Haka, ina kira ga xalibai masu zuwa wannan mataki da su mayar da hankali wurin nazartar Karin waqoqin wannan zamani da fito da irin cikas ka tangarxa da ake samu a waqoqin. Domin hakan zai taimaka ma waqoqin su zama suna da tsari. A qarshe, ina kira ga duk wanda hannaunsa ya kai ga wannan kundi, kuma bakinsa zai iya isa ga mawaqan wannan zamani, to yay i kira a garu da cewa , duniya fa na kallansu, kuma suna sauraren su, har sun kai fagen ana nazarin waqensu, to ya zama dole su san me su key i, musamman ta fuskar tsari.Domin tsari waqoqin zamani na Hausa, hatsin bara ne, akwai tsarin na rubutacciya, akwai na waqar baka, wanda Karin waqoqin sukan yi qoqarin hawa tsarin rubutacciyar waqa,amma mafi yaw aba su hawa Karin, Karin karewa yake yi. RATAYE: (i) Hafiz Abdullahi ‘Assalamu Alaika’ Assalamu alaika Rasulillah mafarin buxewa, Assalamu alaika Habiballah na qarshen kullewa, Assalamu alaika Safiyallah da jallin wanzarwa, Assalamu alaika Kalilillah madaxin ganewa, Assalamu alaika Waliyyillah isharar nunawa. Assalamu alaika diya’ullah tafarkin shiryarwa Assalamu alaika habibi mai tsaro mai tserarwa Assalamu alaika ma’aiki mai madafar dafawa
  • 4. Assalamu alaika muradil kulli jaril juyawa Assalamu alaika muradi ya hadiqar dacewa Assalamu alaika muqami wanda ba a saukewa Assalamu alaika imami shugaba mai saitawa, Assalamu alaika guyubul aini ‘yancin ‘yantawa, Assalamu alaika malal girgije mai shayarwa, Assalamu alaika wadata arziki marar yankewa. ………………………………….. (ii) Kabiru Xandogarai ‘Salli Ala Rasulillah’ Salli ala Rasulillah, Ka iya mana Rabbana ba za mu iya ba, Allah dan girman Rasulillah, Farko Rabbuna kuma sawowa, Sarki mai kashewa da rayawa, Abin batawa abin kiyayewa, Qasattacce abin godewa, Ina ta godiya ina kuma Qarawa. Salli ala rasulillah
  • 5. Salatin nan naka ya abin bautawa, Na roqe ka ya abin kaxaitawa, Ninninka shi kai ta qara ninkawa, Kai ta yin sa kai ta qaqqarawa, Wanda ka zava kake ta vavvoyewa. Ya Rasulillah, Salli ala Rasulillah. Wanda kake ta so kake ta wadatawa, Wanda kake ta so kake ta mutuntawa, Wanda kake ta so kake ta suturtawa, Wanda kake ta so kake ta kiyayewa, Wanda kake ta so kake ta waqewa. Sayyadina Rasulillah. Sabodashi ne kake girmamawa, Sabodashi ne kake magantawa, Sabodashi ne kake gafartawa Sabodashi ne kake azirtawa, Sabodashi ne kake sassautawa.
  • 6. Salli ala Rasulillah ...................................... (iii) Umar A. Fadar bege ‘sha girma’ Sannu-sannu sha girma, Mai cika ta alfarma, Mai shiga ta alfarma, Mai hawa da takalma, Mai idon ganin girma, Dole ne in rera ma, Baituka na alfarma. Ka wuce zaton kawa, Garkuwa tsarin kowa, Mai gidan madinawa, Taqamar Sahabbawa, Mai gida na kanawa, Tarnakin Yahudawa, Shugaba a ran Tsayuwa.
  • 7. Kai ka zo ake ta zuwa, Mai shiga da komawa, Mai hawa da sakkowa, ……………… (iv) Haruna Aliyu Ningi ‘Shegiyar Uwa’ Shegiyar uwa mai kasha ‘ya’yanta P.D.P. ‘yan qasarmu ba mai daxa bin ta tun da mun farga, Shegiyar uwa mai kasha ‘ya’yanta P.D.P. ‘yan qasarmu ba mai daxa bin ta tun da mun farga Jalla Rabbana kai ka nufa a tsara, Kai ka qaddara har ka nufa a fara, Mun yi addu’ar Jalla ka sa a gyara, Ta qi gyaruwa dole mu bar ta, ta tsaga. Amshi: Assalamu ga albishiri ku ji shi,
  • 8. Na yi sallama kaf ga qasa mu tashi, Mai balaguro mai barci ya barshi, Gangaro ka saurare abi za ya ma tanga. Amshi: Xazu ta wuce yanzu muke batummu, Don mu tsara gobe idan da rammu, Kar mu shantake sai a yi babu namu, An yi kuskure kar mu daxa shi tunda mun farga. Amshi: Sha vale-vale ce muka yo a ji ta, Wasu sun kirawo mu da kar a yi ta, Wasu sun ce yin haka ya kamata, Wasu in yi ko kar in yi sun farga. …………………… (ᴠ) Xaliban Hizbur Rahim ‘ Bikin mauludi’ Amshi: Muna bikin maulidin Xahe,
  • 9. Muna yabo gun Manzo Xahe, Ya Allah Raqibu sunanka, Ya Allah ka ba mu buxinka, Mu yo yabon Xahe Manzonka, Rasuluna Manzona Xahe. Amshi: Ya Allah ka yo salatinka, Gun Xahe Rasulu manzonka, Muna fa son Xahe Manzonka, Habibuna Manzona Xahe. Amshi: Ya Allah ka sa da alansa, Ya Allah ka sa Sahabbansa, Kayo salati gun Matansa, Rasulina manzona Xahe.
  • 10. Amshi: Manzo ga ni zany i begenka, Manzo don ina fa qaunarka, Ina ta yin begen in ganka, Shafi’una manzona Xahe. Amshi: Manzo kai kake cikin raina, Babu kamar ka duk ikin raina, Na rantse kana cikin raina, Ina fa qaunar manzo Xahe. Amshi: ……………….. (ᴠi) Xaliban Hizbur Rahim ‘ Aljanna Gidan Liyafa’ Amsho; Manzo Aminullahi kai ne abin gurimmu. To bismillah da sunan Allah, Na yi salati ga manzon Allah,
  • 11. Za mu yabeka fa manzon Allah, Manzo Aminullahi kai ne abin qaunarmu Ka ban fasaha Allah, Ka ban zalaqa Allah, Ka ban hazaqa Allah, Waqar abin begenmu. Amshi: Manzo abin gurimmu, Manzo abin begemmu, Qaunarka na zucimmu, Mai gyara duk aibimmu. Amshi: Kai ne halittar farko, Allahu sarkin iko, Shi ne ya yi ka da farko, Manzo abi burinmu.
  • 12. Ai manzo ya wuce haka, Ai na san ya wuce haka. Na kawo misali ne, Domin a gane manzo. Amshi: Duk annabawan Allah, Duk manzannin Allah, Kai ne ka fi su ga Allah, Manzo abin begenmu. Ai manzo ya wuce haka, Ai na san ya wuce haka. Na kawo misali ne, Domin a gane manzo. Amshi: Dukkan halittar Allah, Gaba xayan su na Allah, Kai ka fi su Rasulillah,
  • 13. Kai ne abin qaunar mu Ai manzo ya wuce haka, Ai na san ya wuce haka. Na kawo misali ne, Domin a gane manzo. Amshi: Matanka sun fi na kowa, ‘Ya’yanka sun fi na kowa, Mabiyanka sun fi na kowa, Manzo abin kaunar mu. Ai manzo ya wuce haka, Ai na san ya wuce haka. Na kawo misali ne, Domin a gane manzo. Amshi: ……………………… (vii) Maryam Haruna ‘Manzo Ja Mui Gaba’
  • 14. Ni na sunkuyo ka duba ni k aba ni agaji, In zan durqushe, ka dafa mini kar da in daji, A filin yabo, ka hore min in yabo mu ji, In na yo yabon, ka kai shi gaban Annabi ya ji, In manzo ya ji,ka yaxa duka duniya su ji, In kowa ya ji, ya roqa mani in ta ci gaba. Amshi: Manzo ja mu,mui gaba, E, mu ma ja mu mui gaba, Manzo ja mu,mui gaba, E, mu ma ja mu, mui gaba, Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba, Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba. Bismillahi Rabbana Allah ne tsayar da ni, A fagen son Rasulu in yi fice, kar a kai ya ni, In zamo ko da wa mu kai arba, kar ya kada ni, In zamo Annabin ya karve ni, ya sa a san da ni.
  • 15. Allah na roqi ka yafe min laifukan da nai, Allah na roqi ka gyara min duk kuran da nai, Allah na roqi ka sada ni da Xaha Basshari, Allah na roqi ka duba ni ka bani lamuni, Allah na roqi ka amsa min duk kiran da nai, Kullun in ta ci gaba. Amshi: Ya Allahu yo salati miliyan dubu xari, Ka ninka ka qara ninko shi ga Xaha Basshari, Ba ma shi kaxai ba, har ‘ya’ya nasa Basshari, Na sa Shahunan xarikunmu da ke dukan gari, Kaman Shehu kaulahi, namu maza tsarin gari, Shi in ya fito bayani nasa Xaha Basshari, A begen Rasulu baa i mashi kishiya da xai, Don shi Annabinmu ke yin lamuni ga rai, Komai ya roqa ijabar Allah yake garai, Kuma ya samu ci gaba. Amshi: Manzo ja mu,mui gaba,
  • 16. E, mu ma ja mu mui gaba, Manzo ja mu,mui gaba, E, mu ma ja mu, mui gaba, Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba, Abin kwaikwayo,ka dafa mana sa mu ci gaba. ……………………. MANAZARTA: Abdullahi M.I.(2006) Key to Arabic Prosody; printed by printsery Association,Kaduna. Abubakar H.(2010) Jigo da Salon wasu Waqoqin Gali money; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Ahmed B.A.(1979) Karin waqa a Harshen Hausa; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Alhassan H.(2010)Murja Baba da Waqoqinta; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Ahmad K.(---) Mizaniz Zahafi fi Sana’atis Shi’iril Arabi;Basara.
  • 17. Aliyu A.H.(2012) Kwatanci Tsakanin Waqar imfiraji da Bulaliya; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Aliyu H.A.(2011) Almansur Ibrahim Qofar mata da Waqoqinsa; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Xangambo A.(2008) Xaurayar Gadon fexe Waqa;maxaba’a, Amana publishers limited,zaria. Xangambo S.S.(2009) Maryam A.Baba da Waqoqinta; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Dunfawa A.A.(2003) Ma’aunin Waqa,maxaba’a,Garkuwa publishers Sokoto. Maska Z.A.(2011) Juyar Waqoqin Ladin Ano; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Muhammad E.I.(2009) Bunqasa da ci Gaban waqoqin Zamani; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya. Muhammad G.M.(2012) Nazari a kan Waqar da aka yi wa Jega; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.
  • 18. Yunus S.(2012) Uwa a Rubutattun Waqoqin Hausa; Sashen harsuna da al’adun Afirka,tsangayar fasaha, Jami’ar Ahmadu Bello,Zariya.