SlideShare a Scribd company logo
1 of 24
Download to read offline
Wajibicin Lazimtar Sunna
Da NisantarBidi'a
DaHarshenHausa
rytitl/i'r*tlt,l
"l
l.*lt-
of . TolA 1t. ty : ,'5til}1r-..b
Kassr SaudiAreblyn
DagaLittattafan Dn Ma'aikrtar Harhokin Addinin
Musulunci,Da Wakafai, De Kuma Wa'azi Da Shiraarwa
Ta Buga
WaiibicinLazimtarSunna
Da NisantarBidi'a
DaHarshenHausa
Tarjamar
AbdullahiAbubakarAl Fakihi
OffishinBugnTakardu Da YadasuNa Ma'aiktar Suka
Dauki NeuyinKulewa Da Bugunsa
l4l9 AH
t q/t l vY :gt.tq)ldJ
tt1.-tt-l . f -o: dJr.l.;
-rt t t t t r+1*1t rt;.;*Jt6t;1
;-rlr rlrii io'u;t {i.1llr i*(r i-,#
n' ,* ;,1*lr +" .j! Jt
,r")
*.ir!'
Jf .,illl a;*Jtp;J -,,r)
p - ,  V x  T r r a Y t
1 q 1 . - T t - Y . t - o . . l J - l . t
(L-'.&t a;iJtt
"ra..ltl
driJr -i
fy*Yl # 1!t-T rii*Ir
Jor/t-t
rq/trvr rY, f-rrt
Codiya ta 'rabbataga Allah, w-andaya cika mana
addininmu,kuma ya cika Ni'marsa, kuma ya yarda da
musulunci shine Addininmu, sannan tsira da aminci su
tabbataga bawansakuma manzonsamai yin kira zuwa
ga yi wa Allah biyayya. kuma mai tsoratarwakan yin
Shishshigi da Bida da Sabo, Allah ya yi dadin tsira a
gare shi da danginsada Sahabbansada wandaya tafi a
kan tsarinsu ya bi kuma shiriyarsa har zuwa ranar $a
kamako.
Bayan haka.
Hakika na karanta maganganun da Jaridar Idarah
Alurdiyya ta watsa wacce take fita sati sati, a garin
Kanfur a Jahar uttafaradesh cikin shafinta na farko
wanda ya kunshi bayyanar da kiyayya ga masarautar
Saudiya da rikon da take yi wa Addini, da kuma
Akidarta ta musulunci, kuma da yakin da take yi da
Bida, kuma wannan bayanin ya kunshi Tuhuma ga
Akidar magabatawacce hukumar take kanta, cewa ita
ba sunnabace.Dagacikin abin da marubucinyake nufi,
Shine raba kawunan Ahlus sunna da karfafa bid'a da
tatsuniyoyi, wannan kuma babu shakka makirci ne
mummuna da zagon kasa mai hatsari wanda ake nufin
munanaAddinin rnusuluncida shi da watsaBid'a da ba
ta, Sannanwannan maganaan kafa ta ne da wani tsari
bayyanannekan maganaryin taron maulidin Annahi
(S.A.W.) kuma aka mayil dashi abin maganakan
Akidar Saudiada Shugabancinta,to sai na ga ya
kamatain fadakarkan haka,sai na ce ina mai neman
taimakogurin Allah, maulidinAnnabi ko waninsabai
halattaba kai ya zamadolea hanayinsadomin kuwa
yanaCikin bid'a fararriyacikin Addini domin Annabi
(S.A.W.)bai yi ba kumabai yi umarnida yinsabaga
kansako wani annabi daga cikin Annabawako ga
'ya'yansu ko matansuko kuma 'yan uwansu ko
sahabbansa.Kuma magadansabasu yi shi ba kuma
waninsu bai yi ba daga cikin Sahabbai(R.4.) ko
Tabi'ai ko Tabi' it Tabi' ina masubin sahabbaida
kyautatawako wani daga cikin malamansunna da
shiriya cikin mafificin karnoni,kuma wadannansune
mafi saninmutanega sunnakumamafiyason Annabi
(S.A.W.) kuma rnafiya bi ga shari'arsafiye da na
bayansu.Daklma yin saalherineto dasunrigamuyin
sa.
Hakika an yi manaumami da bin Sunnakumaan
hanamu*aga - kage,wannankuwadomincikarAddini
ne da kurnagamsuwaabin da ,{llah ya Shar'antada
Manzinsa,kuma,Ahlussunnada jama'asunkarbeshi
da hannubiyu biyu dagasahabbaida masubin su da
kyautatawa.
Kuma Hakika Hadisaisun tabbatada ga Annabi
(S.A.W.) lallai shi (Annabi),(S.A.W.) ya ce (duk
wandaya kirkiro wani sabanabu cikin Addininmu,
alhali*'ennanebinba ya cikin Addinin,to wannan
aikin an rnayarmasa).Bukharida Muslim ne suka
rawaito,cikin wata ruwayarkuma ta Muslim (duk
wandaya kirkiro waniabucikin Addini wandaba bu
umarninmuto anmayarmasa
Kumamai tsirada aminciya ce cikin wani hadisin
(nahoreku dasunnatadasunnarkhalifofinashiryayyu
masushiryarwaa bayanaku yi riko daita kumatu tiie
sudafikoki, kumana gargadeku da faramrnal-amura
domindukkanfaramrnal'amurabatanegawandaya bi
su)-Kumaya kasanceyanacewacikin hudubarsaranar
juma'a(Bayanhakato lallai mafrkyawunlabarishine
IittafinAllah,kumamafialherinshiriyaita ceshiriyar
Muhammad(s.A.w.) kuma mafi sharrin aI amura
sunefararru kuma dukkan bid'a bata ce). To cikin
wadannanHadisanakwaitsoratarwakan kago bid'o'i
dafadakarwakancewabatace,fadakarwagaal-urnms
a kan girmanhatsarinta(Bid'a) da kumakot" su kan
aikatata da yin aiki da ita, kumahadisankan wannan
ma'anasunadayawa.
KumaAllah ra'ala ya ce (dukabindaManzoya ba
ku ku karbakumaduk abindaya hanaku to ku bari)
kuma Azza wa jalla yace (wadanda suke sabawa
umarninsasuji tsoronkadawatafitina ta samesu ko
kumawataAzabamai radadita samesu).KumaAllah
Ta'alaya ce(Hakikakyakkyawankoyi ya kasancegare
ku gurin ManzonAllah ga wandayakefatangamuwa
.J
da Allah da ranar lahira kuma ya ambaci Allah da
yawa).
Kuma Allah Ta'ala yace (wadandaSuke rige rigen
Samun alheri na farkon lokaci cikin Muhajirai
(mutanen Makka masu Hijira) da Ansar (mutanen
Madina masuldarbarbaki) da wadandasuka yi koyi da
su da kyautatawaAllah ya yarda dasu kuma sun yarda
da shi kuma yayi musu tattalin Aljanna koramu suna
gudana a karkashinsu suna masu dawwama a cikinta
har abadawannanshinerabo mai girma).
Kuma Allah Ta'ala ya ce (A yau ne na cika muku
addininku na kuma cika ni'imata gare ku, na kuma
cika
'ni'imata gare ku, na kuma yardar muku da
musulunciya zamaAddini gareku).
Kuma wannanAya tana nuni a bayyanea kan cewa
lallai Allah Hakika ya cika Addininsa Ea wannan
Al'umma, kuma ya cika mata Ni'imarsa, kuma bai
karbi ran Annabinsa ba sai bayan ya isar isarwar
bayyananniyakuma ya bayyanawaAl'ummarsa dukkan
abin da Allah ya shar'antawa Al'ummarsa na
, maganganuda ayyuka, kuma ya kara yin bayani cewa
dukkan abin da mutane suka kirkiro shi bayansakuma
sukajingina shi ga addinin musulunciko da kuwa sun
Shi da kyakyawarniyya.
Kuma hakika labari ya tabbata ga sahabbansa
(S.A.W.) da kuma magabatankirki bayansu(sahabbai),
tsoratarwagameda Brd'o'r da kuma gargadrkanta,ba
domin komai ba kurnadomin ta kasancekari ce cikin
Addini, kumaShari'arda Allah bai yi iz.inida yinta ba.
kumadomin yin kamada makiyaAllah watauYahudu
da Nasaracikin karekarensucikin Addininsu da kuma
bid'arsu cikinsa wacce Allah bai yi izini ba, kuma
domin Lazimta (Bid'ar) tauyuwa ce Ea Addinin
musuluncidakumatuhumarsadacewaShi (musulunci)
tauyayyene,bayan ya cika. kuma abinda yake cin
wannan na barna sanannene, kuma abin ki ne mai
muni, kuma cin karo ne da fadin Allah mai buwayada
daukaka (A yau ne na cika muku Addininku) kuma
Sabawa.ce bayyan:rnniyaga ingantattunHidasai na
Manzon Allah (A.S.) masuyin fada kan Bid'o'i kuma
sunasauyakiyayyarta(Bid'ar)
Kuma kago irin wadannan maulidai da
makamancinsuanaiya fahimtadagagaresu cewa lallai
Allah (S) bai cika Addininsaga wannanAl-umma ba,
ko lallai Manzo (S.A.W.) bai isar da manzancikamar
yaddaya kamataba ga abin da za ta yi aiki da shi har
sai da wadannan yan zamani suka zo daga baya sai
sukakirkiro abin da Allah bai yi izni da yinsa ba suna
masu riya cewa hakan shine zai kusantar da su ga
Allah. Wanan babu shakkahatsarine mai girma kuma
sabawa ga Allah (S) da Manzansa (S.A.W.). Alhali
kuwa Allah (S.T.)ya cikawabayinsaAddininsakuma
ya cika musuni'imarsakuma Manzon Allah (S.A.W,)
ya isar da manzanciisarwabayyananniya,bai bar wata
hanyamai kai wa Aljanna ba kuma tananisantarwaga
wuta ba faceya bayyanawaAl-urnmarsa,karnaryadda
ya tabbatacikin sahihi daga Abdutlali bin Amru bin
Alas (R.A.) yace ManzanAllah (S.A,W.) ya ce (Allah
bai aiko wani Annabi ba face ya zama dole a kansa
cewa ya nunawaAl-ummarsaduk abindaya san alheri
ne kuma ya tsoratarda su duk irin sharin da ya Sani)
Muslim neya rawaitoshicikin Sahihinsa.
Kuma abu ne Sanannecewfi lallai Annabinmu(S.A.)
Shine mafificin Annabawa kuma cikamakon su kuma
mafi isarwa ga manzanci.Kuma da taron maulidi ya
kasancecikin Addinin da Allah ya yardarwabayinsada
shi to da Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyanawa
Al-ummarsako kuma da sahabbansasunaikata.To, tun
da hakan bai auku ba sai aka .sanicewa ba ya cikin
Addinin Allah cikin komai, kawai yana cikin fararrun
Al-amuran da Annabi (S.A.W.) ya yi gargadigameda
su ga Al-ummarsa kamar yadda Hadisai suka gabata
kan hakan.
Kuma hakika wa.sumalamaisun bayyanainkarinsu
ga maulidai da kuma gargadi ga barinsada hujjojin da
aka ambata da wanin su, kuma abu sanannecikin
ka'idodin shari'a cewa gurin komawa wajen haramci
ko halacci da kuma mayar da abin da mutane suke
jayayyakansazuwa littafin Allah da sunnarAnnabinsa
(S,A.W.), kamar yadda Allah madaukakiyace (ya ku
r0
wadandasukayi imani hu tii Ailah ku bi L{anzanAllah,
da majibinta al'amura il cikinku, idan kuma kunyi
jayayyakan komaito ku mayarda shi zuwaga Alrah da
Manzansaidan kun kasancekuna imani da Allah cta
ranarkarshe.wannan shi ne.mafialheri,kuma shi ne
mafi kyawun fassara)"
Kuma Allah Ta'ala yace (kowane abu ne kuka yi
jayayyaa kansato hukuncinsayanaga Allah).
Idanmun mayarda wannanmatsalarita ce matsalar
rnaulidimun mayar da ita zuwa rittafin Allah sai mu
samu yana yi mana umarni da bin abin da Manzon
Allah ya zo da shi, kumayanatsoratarda mu kan abin
da ya hanamu,kuma yana ba mu labarincewa lallai
AIlah Subhanahu ya cikawa wannan Al_umma
Addininta kuma wannanmaulidin baya cikin abin da
ManzanAllah ya zo da shi, sai ya kasanceba ya cikin
Addinin da Allah ya cika mana kuma ya yi mana
umarnida bin manzocikinsa,Kuma idan mun mayar
da ita zuwaHadisinManzonAllah Ba za mu Sa mu ya
aikataShi ba, kuma bai yi umarni da shi ba, kuma
sahabbansaba su yi shi ba, ba (R.). Da haka ne muke
sanin cewa baya cikin Addini, amma cikin Bid'a
fararriya,kuma da yin kama da Ahlut kitab yahuduDa
Nasaracikin idinansu(sallolinsu). Da haka yake kara
bayyanaga kowane mai karamarBasira da kwadayin
gaskiya da kuma adalci wajen neman gaskiya cewa
lallai dukkan maulidai ba sa cikin addinin musulunci
tl
cikin komai; yana cikin fararru al'amura, newadanda
Allah subhannahuda Manzansasu ka yi managargadin
cewamu nisancesu kuma rnugujesu.
Kuma ba ya halattaga mai hankaliya rudu da yawan
masu aikata shi na sauran mutane a sauran gurare,
domin gaskiyaba a sanintadomin gaskiyayawan masu
aikatawa, ana Saninta ne kawai da hujjojin Sharia
kamaryadda Allah Ta'ala yacekan Yahudu da Nasara
{Suka ce babu wanda zai shiga Aljana face wanda ya
kasanceBayahudeko Banasare.Wadannanku Burace
Buracensune, kawai. Ka ce ku kawo hujjojin idan kun
kasancemasugaskiya).Kuma Allah Ta'alaya ce (idan
kuka bi mafiya yawan wadandasuke bayan kasa to za
su batar da ku ne). Sannanbayankasancewarwannan
maulidai Bid'a ba sa kubuta daga wasu munanan
abubuwau/asulokutan a wasuguraran,kamar cudanya
maza da mata da sauraren wakoki da kide-kide cla
bushe-busheda shan muyagun kwayoyi, da wanin
wadannanna sharri. Kuma abin da ya fi wannanmuni
ma yana iya aukuwa shine kuwa Shirka mafi girma.
Wannan kuwa kan zurfafawa kan Manzan Allah
(S.A.W.) ko waninsana waliyai da rokonsada neman
agajinsada neman karin Ni'ima dagagare shi tare da
kudurcewa lallai shi (waliyin) ya san gaibi da
makamancin haka na al'amurorin da suke kafirta mai
aikatasu. Kuma hakika hadisiya ingantadagaManzan
Allah (S.A.W.) cewa lallai shi ya ce (ina gargadinku
t2
kada ku zurfafa cikin Addini, domin bubu abin da ya
hallakar da wadanda suke gabanin ku face zurfafawa
cikin Addini).
Kuma Manzan Allah ya ce (ka da ku zurfafa wajen
girmamani kamar yadda nasara suka zurfafa wajen
girmama Da Maryama, ni bawa ne kawai kuce bawan
Allah kuma Manzansa).Bukhari ya rawaito shi cikin
Sahihinsa. Kuma yana cikin abin ban mamaki da
Al'ajabi shine wasu mutane suna bayar da himma da
kokari wajen halartarsa (Wannan maulidan Bid'ar)
Kuma suna kare duk wani suka kan maulidin kuma
suna kauracewa abin da Allah ya ce ayi na halartar
.sallarJumma'adajam'i, ammaba sadamuwada hakan
ba sa ganin cewa sun yi wani munrmunan abu mai
girma. Wannan babu shakka yana daga cikin raunin
imani ne da karancin basira da yawan abin da yayi
tsatsana nau' in zunubaida sabo.Muna rokon Allah ya
sauwakemanadasauranmusulmai.
Mafi mamakin haka Shine wani yana tsammanin
cewa lallai Manzan Allah (S.A.W.), yana halartar
maulidi domin haka suke tsayuwa kansa suna masu
raya shi, masu marabada shi, wannan yanacikin mafi
girman bata, kuma mafi munin jahilci domin lallai,
kuma Manzan Allah (S.A.W.) ba ya fitowa dagacikin
kabarinsa kafin ranar kiyama, ba ya haduwa cikin
mutanekuma ba ya halartartaronsu.A'a shi yanacikin
kabarinsa har zuwa tashin kivama kuma amma ransa
t3
yana cikin samanilliyin gurin ubanagrjinsaa grdan
tabbatakamaryaddaAllah suhhanahuya ce: (sannan
ku bayanhakaza ku mutu sannankuma ranarkivama
za a tayarda ku).
Kuma Annabi (S.A.W.) yace:(ni ne farkon wanda
kabari zai tsagewaya fito, ni ne farkon wanda r,a il
bashi ceto kuma farkon mai ceto). To, wadannan
Ayoyin da hadisanmasu girma da abinda ya zo da
ma'anarsana Ayoyi da hadisaidukkan.susunayin nuni
ne a kan cewa lallai Annabi (S.A.W.) da waninsada
sukamutu za su fita dagacikin kabarinsukawai ranar
kiyama, wannan kuma ijma'i ne tsakanin malaman
musuluncibabuwatajayayya tsakaninsukan haka.ya
kamata da kowane musulmi ya fadaka da wadannan
abubuwa, da tsoratanva' kan abin da mutane suka
kirkiro na jahilci da makaman cinsu na Bid'o'i da
tatsuniyoyi wadanda Allah bai saukar da wata hujja
gameda su ba.
Amma yin salati ga Annahi (S.A.W.) yana cikin
mafificin neman kusanci ga Allah, yana kuma cikin
Ayyuka na kwarai kamaryaddaAllah subhanahuya ce:
(Lallai Allah da Mala'ikunsa sunayin salati ga Annabi,
ya ku wadandakuka yi imani ku yi salati kuma ku yi
sallamaa gareshi saltama).
Kuma Annabi (S.A.W.) ya ce duk wanda yayi min
salati saudayaAllah zaiyi masasalati goma.Kuma an
r4
shar'anta shi cikin kowane lokaci kuma an karfafa
yinsa a karshenkowace Salla,har ma wajibi ne gurin
malamai masu yawa cikin Tahiya ta karshe cikin
kowacce salla. Kuma Sunna ne mai karfi cikin gurare
masu yawa; daga ciki akwai bayan kiran salla da
lokacin da aka ambaceShi (A.S.W.), da renar Juma'a
da darenta,kamar yadda Hadisai masu yawa suka yi
nuni a kan hakan.Wannan shineabin da nake nufin in
fadakar a kan sa kan wannan matsala; cikinsa akwai
gamsarwain Allah ya yardaga wandaAllah ya yi ma$a
budi kuma ya'haskaka ganinsa. Kuma yana bakanta
mana rai yin irin wadannan tanrmrka na Bid'a, daga
cikin musulmi da akidodin su kuma sonsuga Manzan
Allah (S.A.W.). Sai mu ce ya mai fadin haka idan ka
kasance Dan Sunna ko mabiyi ga Manzan Allah
(S.A.W.), shin ya aikata haka, shi da kansa ko daya
daga cikin satrabbansamasu girma, ko kuma masu bi
garesu (Tabi'ai) da kyautatawa,ko kum a'a a bi ne irin
na makaho ga mai jansa ga abokangabarmusulunci, na
Yahudu da Nasara,da wadandasuke a kan tsarinsu?Ba
nuna so ga Manzan Allah ba ne yin tarumrkan maulidin
(Annabi), A'fl so gare shi shine yi masabiyayya, da
gaskatashi kan abin da ya bayar da labarinsa,da kuma
nisantar abin da yayi tsawa a kansa, kuma ya yi hani,
kuma ba za a bautawa Allah ba sai da abin da ya
shar'anta, haka nan kuma yin salati gare shi, gurin
ambatonsa, da kuma cikin kowace salla, da kuma
dukkan lokacin da ya dace.
15
Kuma Wahaniyanciha Lrirj'atrane.karnar yacida
maruhucin yake nufi, game da inkarinsa ga irin
wadannanAl-arnurana Bid'o'i. A' a .shiwahabiyanci
akidarsaita ce yin riko da littafin Allah, da sunnar
ManzanAllah (S.A.W.),da taliya kan shiriyarsa,da
kumashiryarwarkhalifofinsashiryayyu,da kuma masu
bin.suda kyautatawa,da bin abinda magabatan-kwarai
suke akansa,da shugahanninaddini da Shiryarwa,
nralamantikhu da fatawa,cikin babin saninAllah da
siftrfin sa kammallallu, da alamomin girmansa,
wadanda suke Al-kur'ani mabuwayi yayi rhagana a
kansu,kuma hadisanAnnabi(S.A.W.) suka ingantaa
kansu,kuma sahabbanManzonAllah sukakarbe su da
hannu biyu biyu, tare da mika wuya. Kuma suna
tabbatarda .su,kuma sunayin imani da su, kuma suna
tafiyar da su kamar yadda suka zo, ba tare cla
karkatarwaba, kuma ba tare da ragewaba, ba tare da
karnantawaba ko misaltawa, kuma suna yin riko da
abin da Tabi'ai suka tafi a kansa,da masu binsu na
ma'abota ilrni, da imani, da Takwa, cikin magabatan
kwarai,da shugabanninwanRanAl-umma. Kuma suna
imani da cewaTushenimani da ginsr.ikinsasu ne babu
abin bautawa da gaskiya face Altah, kuma
MuhammaduManzon Allah ne,kuma Shinetushenyin
imani da Allah shi kadai, kuma ita ce mafificin reshen
imani. Kuma suna Sanin cewa lallai wannan tushen
babumakawacikinsana ilmi daaiki da kumayin imani
da ikrari (tabbatanva)da ijma'in musulmi, da abin da
l6
yilyi nuni akansa,dawajabcinbautawaAllah shikadai
ba shi da abokintarayya,da kubuta ga kowaneabin
bautawakomabay4nsa,kowanene.
Kuma wannanhikima itace aka halicci aljanu da
mutanedominta,kumaakaaikomanzannidaita,kuma
aka saukarda littattafai da ita, kuma tanakunsheda
cikakkenkankandakai ga Allah, Shi kadaikumatana
kunshe da cikakkiyar dala da' girmamawa; kuma
wannanshineAddinin musulunci,wandaAllah ba ya
karbar wani Addini koma bayansako dagacikin na
farko kona karshe. Domin dukkan Annabawa
Addininsushinemusulunci,kuma an aiko su da shine
sunakira kansa,da abinda ya kunsanamikawuyaga
Allah shi kadai,kumaduk wandaya mika wuya gare
shi da waninsa,ko ya karashi da waninsa,to ya zama
mushrikiwandakumabai mika wuyagareshiba,to ya
zamamai girman kai ga yi masabauta.Allah Ta'ala
yace (kuma hakika mun aiko wa kowace Al-umma
Manzo cewa ku bautawa Allah kuma ku nisanci
Dagutu).Kuma akidarMusulunci ginanniyace a kan
tabbatar da babu abin bautawa face Allah kuma
MuhammaduManzan AIIah ne, da jefar da dukkan
Bid'oi, da tatsuniyoyida dukkanabinda yake sabawa
abin da MuhammaduManzon Allah ya zo da shi.
Wannanita ce akidarShaikhMuhammaduBin Abdul
lVahab,AIIah yaji kansa,kuma a kantayakebautawa
Allah, kuma garetayake kira. Duk wandaya jingina
t7
masawata akidakonnabayanwannan,to hakika ya yi
karya da kage,kurnaya samuzunubi bayyananu,kuma
ya fadi abinda ba shi da sani a kansa,kuma Allah zai
saka masa da abinda ya yi masa wa'adi da
makamancinsadagacikin makaryata-
Kuma shi, Shaikh Muhammad bin Abdulwahab,
Allah ya ji kansa, ya bayyanar da abubuwa masu
amfani da bincike wanda ba bu irin su da littattatai
masu girma a kan kalmar ikhlasi da Tauhidi da
Shaidawababu abin bautawada gaskiya face Allah da
abin da Littafin Allah da SunnarManzansada ijmain
musulmi na kore cancantar ibada da kadaita wajen
bautaga wanda yake ba Allah ba ne, da kuma tabbatar
da haka ga Allah (S.T.) a kan fuskar cika wacce rake
kore shirka karama da babba, ta boye da ta fili. Duk
wanda ya san littattafansa da abin da ya tabbata daga
gare shi da kuma abin da ya shaharana da'awarsada
Iamarinsa,da abin da manya manyan al-majiransa suke
a kansa,to al'amari zai bayyana a gare shi cewa lallai
shi (Muhammadu bin Abdul tJVahabi)yana kan abin da
magabatan kwarai suke da sfiugabannin addini da
shiriya, na ikhlasin ibada ga Allah shi kadai, da kuma
jefar da Bid'a da tatsuniyoyi,wannankuma shine abin
da hukumar Saudiya suke tsaye a kansa, godiya ta
tabbata ga Allah. Kuma malamai suna tafiya a kansa,
kuma Hukumar Saudiyaba ta yin tsananisai kan Bid'a
da tatsuniyoyi cikin Addinin musulunci, da zurfafawa,
l8
wacce Manzon Allah ya yi hani a kai. Malaman
musulmi a Saudiya da hukumominsu suna girmama
dukkan musulmi girmamawamai tsanani,kuma sunayi
musu jibinta da soyayya da girmamawa ta kowaqe
fuska suka kasance.Suna kyamar masu akidodin bata
ne, domin Bid' arsuda tatsuniyoyida ibadodi na Bid'a,
da tsayar da su daga yin taronsu daga cikin abin da
Allah bai yi izni ba, ko Manzansa.Kuma suna hana
hakan(su Saudiya)domin yanacikin faram:n al'flmura,
kuma duk fararrenabu to Bid'a ne. Su kuma musulmai
an yi musuumarnida bi ne ba da kirkiro wa ba, saboda
cikar Addinin Musulunci da kuma wadatuwarsada abin
da Allah ya shar'antada Manzansa(S.A.W.). Kuma
Ahlus Sunnadajama'a sun karbo shi hannu biyu-biyu
daga cikin satrabbai da Tabi'ai (masu binsu) da
kyautatawa da duk wanda ya bi irin tsarinsu. Kuma
hanarnaulidinbid'a na ManzanAllah (S.A.W.) da abin
da ake yi a cikinsa na zurfafawa ko shirka da
makamancin haka, to hanawar ba aiki ne wanda na
musulunci ne ba, ko kuma wulakantarwaga Manzan
Allah (S.A.W.).A'a biyayyane gareshi, kuma yin aiki
ne da umarninsa,ta yadda ya ce (na gargade ku da
barin Zurfafawa cikin Addini, dornin wanda suke
gabaninku, abin da ya halakar da su shi ne zurfafawa
cikin Addini). Kuma ya c.e kada ku zurfafa wajen
girmama ni kamar yadda Nasara suka zurfafa wajen
girmama Dan Maryam. Ni bawan Allah ne kawai. Ku
ce bawan Allah kuma Manzansa). Wannan shine
l9
abindanakcsannafadakara kansanamaganarda aka
yi nuni a kanta,Allah shineabinroko,ya datarda mu
da sauranmusulmiya fahimtardamu cikin Addini ya
tabbatarda mu a kahsa,kumaya yi baiwaga dukkan
mu da LazimtarSunnada tsoratar-wakan Bid'a, lallai
Shi(Allah)maiyawankyautanemaikaramci,Allah ya
dadatsiragaAnnabinmuMuhammaduda danginsada
Sahabbansa.
Abdul lrl;iz Bin Abdullahi Bin Baz
Babban Shugaba na Hedkwatar cibiyoyin
bincike da fatawa.
MasarautarKasarSaudiya.
2A
sv4ilr,fMr;urtu-t60;itlrl'oY.frr
W,V
tilu
fri,nFu,'.illfu
Vtnli$L
*&,t,!i*!w1*-tEqlij.$'!ri+'ig,rtA
-rt,t ?6
1
1r
tiil#r4,
uil&i+''
Hausa Islam  wajibicih  lazimtar

More Related Content

More from Helmon Chan (20)

We believe in_all_the_prophets_and_the_messengers
We believe in_all_the_prophets_and_the_messengersWe believe in_all_the_prophets_and_the_messengers
We believe in_all_the_prophets_and_the_messengers
 
Understand quran
Understand   quranUnderstand   quran
Understand quran
 
The message of_islam
The message of_islamThe message of_islam
The message of_islam
 
My lord i_love_you
My   lord i_love_youMy   lord i_love_you
My lord i_love_you
 
Hajj and umrah
Hajj    and  umrahHajj    and  umrah
Hajj and umrah
 
Haji and umrah
Haji   and umrahHaji   and umrah
Haji and umrah
 
Haji and umrah
Haji and umrahHaji and umrah
Haji and umrah
 
Turkish Islam 08
Turkish Islam      08Turkish Islam      08
Turkish Islam 08
 
Turkish Islam 09
Turkish Islam   09Turkish Islam   09
Turkish Islam 09
 
Turkish Islam 10
Turkish Islam  10Turkish Islam  10
Turkish Islam 10
 
Turkish Islam 15
Turkish Islam  15Turkish Islam  15
Turkish Islam 15
 
Turkish Islam 16
Turkish Islam  16Turkish Islam  16
Turkish Islam 16
 
Turkish Islam 17
Turkish Islam  17Turkish Islam  17
Turkish Islam 17
 
Turkish Islam 18
Turkish Islam  18Turkish Islam  18
Turkish Islam 18
 
Turkish Islam 03
Turkish Islam 03Turkish Islam 03
Turkish Islam 03
 
Turkish Islam 02
Turkish Islam  02Turkish Islam  02
Turkish Islam 02
 
Yoruba Islam 01
Yoruba Islam  01Yoruba Islam  01
Yoruba Islam 01
 
Yoruba Islam 03
Yoruba Islam  03Yoruba Islam  03
Yoruba Islam 03
 
Yoruba Islam 05
Yoruba Islam  05Yoruba Islam  05
Yoruba Islam 05
 
telugu islam 13
telugu  islam 13telugu  islam 13
telugu islam 13
 

Hausa Islam wajibicih lazimtar

  • 1.
  • 2. Wajibicin Lazimtar Sunna Da NisantarBidi'a DaHarshenHausa
  • 3. rytitl/i'r*tlt,l "l l.*lt- of . TolA 1t. ty : ,'5til}1r-..b
  • 4. Kassr SaudiAreblyn DagaLittattafan Dn Ma'aikrtar Harhokin Addinin Musulunci,Da Wakafai, De Kuma Wa'azi Da Shiraarwa Ta Buga WaiibicinLazimtarSunna Da NisantarBidi'a DaHarshenHausa Tarjamar AbdullahiAbubakarAl Fakihi OffishinBugnTakardu Da YadasuNa Ma'aiktar Suka Dauki NeuyinKulewa Da Bugunsa l4l9 AH
  • 5. t q/t l vY :gt.tq)ldJ tt1.-tt-l . f -o: dJr.l.; -rt t t t t r+1*1t rt;.;*Jt6t;1 ;-rlr rlrii io'u;t {i.1llr i*(r i-,# n' ,* ;,1*lr +" .j! Jt ,r") *.ir!' Jf .,illl a;*Jtp;J -,,r) p - , V x T r r a Y t 1 q 1 . - T t - Y . t - o . . l J - l . t (L-'.&t a;iJtt "ra..ltl driJr -i fy*Yl # 1!t-T rii*Ir Jor/t-t rq/trvr rY, f-rrt
  • 6. Codiya ta 'rabbataga Allah, w-andaya cika mana addininmu,kuma ya cika Ni'marsa, kuma ya yarda da musulunci shine Addininmu, sannan tsira da aminci su tabbataga bawansakuma manzonsamai yin kira zuwa ga yi wa Allah biyayya. kuma mai tsoratarwakan yin Shishshigi da Bida da Sabo, Allah ya yi dadin tsira a gare shi da danginsada Sahabbansada wandaya tafi a kan tsarinsu ya bi kuma shiriyarsa har zuwa ranar $a kamako. Bayan haka. Hakika na karanta maganganun da Jaridar Idarah Alurdiyya ta watsa wacce take fita sati sati, a garin Kanfur a Jahar uttafaradesh cikin shafinta na farko wanda ya kunshi bayyanar da kiyayya ga masarautar Saudiya da rikon da take yi wa Addini, da kuma Akidarta ta musulunci, kuma da yakin da take yi da Bida, kuma wannan bayanin ya kunshi Tuhuma ga Akidar magabatawacce hukumar take kanta, cewa ita ba sunnabace.Dagacikin abin da marubucinyake nufi, Shine raba kawunan Ahlus sunna da karfafa bid'a da tatsuniyoyi, wannan kuma babu shakka makirci ne mummuna da zagon kasa mai hatsari wanda ake nufin munanaAddinin rnusuluncida shi da watsaBid'a da ba ta, Sannanwannan maganaan kafa ta ne da wani tsari bayyanannekan maganaryin taron maulidin Annahi
  • 7. (S.A.W.) kuma aka mayil dashi abin maganakan Akidar Saudiada Shugabancinta,to sai na ga ya kamatain fadakarkan haka,sai na ce ina mai neman taimakogurin Allah, maulidinAnnabi ko waninsabai halattaba kai ya zamadolea hanayinsadomin kuwa yanaCikin bid'a fararriyacikin Addini domin Annabi (S.A.W.)bai yi ba kumabai yi umarnida yinsabaga kansako wani annabi daga cikin Annabawako ga 'ya'yansu ko matansuko kuma 'yan uwansu ko sahabbansa.Kuma magadansabasu yi shi ba kuma waninsu bai yi ba daga cikin Sahabbai(R.4.) ko Tabi'ai ko Tabi' it Tabi' ina masubin sahabbaida kyautatawako wani daga cikin malamansunna da shiriya cikin mafificin karnoni,kuma wadannansune mafi saninmutanega sunnakumamafiyason Annabi (S.A.W.) kuma rnafiya bi ga shari'arsafiye da na bayansu.Daklma yin saalherineto dasunrigamuyin sa. Hakika an yi manaumami da bin Sunnakumaan hanamu*aga - kage,wannankuwadomincikarAddini ne da kurnagamsuwaabin da ,{llah ya Shar'antada Manzinsa,kuma,Ahlussunnada jama'asunkarbeshi da hannubiyu biyu dagasahabbaida masubin su da kyautatawa. Kuma Hakika Hadisaisun tabbatada ga Annabi (S.A.W.) lallai shi (Annabi),(S.A.W.) ya ce (duk wandaya kirkiro wani sabanabu cikin Addininmu,
  • 8. alhali*'ennanebinba ya cikin Addinin,to wannan aikin an rnayarmasa).Bukharida Muslim ne suka rawaito,cikin wata ruwayarkuma ta Muslim (duk wandaya kirkiro waniabucikin Addini wandaba bu umarninmuto anmayarmasa Kumamai tsirada aminciya ce cikin wani hadisin (nahoreku dasunnatadasunnarkhalifofinashiryayyu masushiryarwaa bayanaku yi riko daita kumatu tiie sudafikoki, kumana gargadeku da faramrnal-amura domindukkanfaramrnal'amurabatanegawandaya bi su)-Kumaya kasanceyanacewacikin hudubarsaranar juma'a(Bayanhakato lallai mafrkyawunlabarishine IittafinAllah,kumamafialherinshiriyaita ceshiriyar Muhammad(s.A.w.) kuma mafi sharrin aI amura sunefararru kuma dukkan bid'a bata ce). To cikin wadannanHadisanakwaitsoratarwakan kago bid'o'i dafadakarwakancewabatace,fadakarwagaal-urnms a kan girmanhatsarinta(Bid'a) da kumakot" su kan aikatata da yin aiki da ita, kumahadisankan wannan ma'anasunadayawa. KumaAllah ra'ala ya ce (dukabindaManzoya ba ku ku karbakumaduk abindaya hanaku to ku bari) kuma Azza wa jalla yace (wadanda suke sabawa umarninsasuji tsoronkadawatafitina ta samesu ko kumawataAzabamai radadita samesu).KumaAllah Ta'alaya ce(Hakikakyakkyawankoyi ya kasancegare ku gurin ManzonAllah ga wandayakefatangamuwa
  • 9. .J da Allah da ranar lahira kuma ya ambaci Allah da yawa). Kuma Allah Ta'ala yace (wadandaSuke rige rigen Samun alheri na farkon lokaci cikin Muhajirai (mutanen Makka masu Hijira) da Ansar (mutanen Madina masuldarbarbaki) da wadandasuka yi koyi da su da kyautatawaAllah ya yarda dasu kuma sun yarda da shi kuma yayi musu tattalin Aljanna koramu suna gudana a karkashinsu suna masu dawwama a cikinta har abadawannanshinerabo mai girma). Kuma Allah Ta'ala ya ce (A yau ne na cika muku addininku na kuma cika ni'imata gare ku, na kuma cika 'ni'imata gare ku, na kuma yardar muku da musulunciya zamaAddini gareku). Kuma wannanAya tana nuni a bayyanea kan cewa lallai Allah Hakika ya cika Addininsa Ea wannan Al'umma, kuma ya cika mata Ni'imarsa, kuma bai karbi ran Annabinsa ba sai bayan ya isar isarwar bayyananniyakuma ya bayyanawaAl'ummarsa dukkan abin da Allah ya shar'antawa Al'ummarsa na , maganganuda ayyuka, kuma ya kara yin bayani cewa dukkan abin da mutane suka kirkiro shi bayansakuma sukajingina shi ga addinin musulunciko da kuwa sun Shi da kyakyawarniyya. Kuma hakika labari ya tabbata ga sahabbansa (S.A.W.) da kuma magabatankirki bayansu(sahabbai),
  • 10. tsoratarwagameda Brd'o'r da kuma gargadrkanta,ba domin komai ba kurnadomin ta kasancekari ce cikin Addini, kumaShari'arda Allah bai yi iz.inida yinta ba. kumadomin yin kamada makiyaAllah watauYahudu da Nasaracikin karekarensucikin Addininsu da kuma bid'arsu cikinsa wacce Allah bai yi izini ba, kuma domin Lazimta (Bid'ar) tauyuwa ce Ea Addinin musuluncidakumatuhumarsadacewaShi (musulunci) tauyayyene,bayan ya cika. kuma abinda yake cin wannan na barna sanannene, kuma abin ki ne mai muni, kuma cin karo ne da fadin Allah mai buwayada daukaka (A yau ne na cika muku Addininku) kuma Sabawa.ce bayyan:rnniyaga ingantattunHidasai na Manzon Allah (A.S.) masuyin fada kan Bid'o'i kuma sunasauyakiyayyarta(Bid'ar) Kuma kago irin wadannan maulidai da makamancinsuanaiya fahimtadagagaresu cewa lallai Allah (S) bai cika Addininsaga wannanAl-umma ba, ko lallai Manzo (S.A.W.) bai isar da manzancikamar yaddaya kamataba ga abin da za ta yi aiki da shi har sai da wadannan yan zamani suka zo daga baya sai sukakirkiro abin da Allah bai yi izni da yinsa ba suna masu riya cewa hakan shine zai kusantar da su ga Allah. Wanan babu shakkahatsarine mai girma kuma sabawa ga Allah (S) da Manzansa (S.A.W.). Alhali kuwa Allah (S.T.)ya cikawabayinsaAddininsakuma ya cika musuni'imarsakuma Manzon Allah (S.A.W,)
  • 11. ya isar da manzanciisarwabayyananniya,bai bar wata hanyamai kai wa Aljanna ba kuma tananisantarwaga wuta ba faceya bayyanawaAl-urnmarsa,karnaryadda ya tabbatacikin sahihi daga Abdutlali bin Amru bin Alas (R.A.) yace ManzanAllah (S.A,W.) ya ce (Allah bai aiko wani Annabi ba face ya zama dole a kansa cewa ya nunawaAl-ummarsaduk abindaya san alheri ne kuma ya tsoratarda su duk irin sharin da ya Sani) Muslim neya rawaitoshicikin Sahihinsa. Kuma abu ne Sanannecewfi lallai Annabinmu(S.A.) Shine mafificin Annabawa kuma cikamakon su kuma mafi isarwa ga manzanci.Kuma da taron maulidi ya kasancecikin Addinin da Allah ya yardarwabayinsada shi to da Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyanawa Al-ummarsako kuma da sahabbansasunaikata.To, tun da hakan bai auku ba sai aka .sanicewa ba ya cikin Addinin Allah cikin komai, kawai yana cikin fararrun Al-amuran da Annabi (S.A.W.) ya yi gargadigameda su ga Al-ummarsa kamar yadda Hadisai suka gabata kan hakan. Kuma hakika wa.sumalamaisun bayyanainkarinsu ga maulidai da kuma gargadi ga barinsada hujjojin da aka ambata da wanin su, kuma abu sanannecikin ka'idodin shari'a cewa gurin komawa wajen haramci ko halacci da kuma mayar da abin da mutane suke jayayyakansazuwa littafin Allah da sunnarAnnabinsa (S,A.W.), kamar yadda Allah madaukakiyace (ya ku r0
  • 12. wadandasukayi imani hu tii Ailah ku bi L{anzanAllah, da majibinta al'amura il cikinku, idan kuma kunyi jayayyakan komaito ku mayarda shi zuwaga Alrah da Manzansaidan kun kasancekuna imani da Allah cta ranarkarshe.wannan shi ne.mafialheri,kuma shi ne mafi kyawun fassara)" Kuma Allah Ta'ala yace (kowane abu ne kuka yi jayayyaa kansato hukuncinsayanaga Allah). Idanmun mayarda wannanmatsalarita ce matsalar rnaulidimun mayar da ita zuwa rittafin Allah sai mu samu yana yi mana umarni da bin abin da Manzon Allah ya zo da shi, kumayanatsoratarda mu kan abin da ya hanamu,kuma yana ba mu labarincewa lallai AIlah Subhanahu ya cikawa wannan Al_umma Addininta kuma wannanmaulidin baya cikin abin da ManzanAllah ya zo da shi, sai ya kasanceba ya cikin Addinin da Allah ya cika mana kuma ya yi mana umarnida bin manzocikinsa,Kuma idan mun mayar da ita zuwaHadisinManzonAllah Ba za mu Sa mu ya aikataShi ba, kuma bai yi umarni da shi ba, kuma sahabbansaba su yi shi ba, ba (R.). Da haka ne muke sanin cewa baya cikin Addini, amma cikin Bid'a fararriya,kuma da yin kama da Ahlut kitab yahuduDa Nasaracikin idinansu(sallolinsu). Da haka yake kara bayyanaga kowane mai karamarBasira da kwadayin gaskiya da kuma adalci wajen neman gaskiya cewa lallai dukkan maulidai ba sa cikin addinin musulunci tl
  • 13. cikin komai; yana cikin fararru al'amura, newadanda Allah subhannahuda Manzansasu ka yi managargadin cewamu nisancesu kuma rnugujesu. Kuma ba ya halattaga mai hankaliya rudu da yawan masu aikata shi na sauran mutane a sauran gurare, domin gaskiyaba a sanintadomin gaskiyayawan masu aikatawa, ana Saninta ne kawai da hujjojin Sharia kamaryadda Allah Ta'ala yacekan Yahudu da Nasara {Suka ce babu wanda zai shiga Aljana face wanda ya kasanceBayahudeko Banasare.Wadannanku Burace Buracensune, kawai. Ka ce ku kawo hujjojin idan kun kasancemasugaskiya).Kuma Allah Ta'alaya ce (idan kuka bi mafiya yawan wadandasuke bayan kasa to za su batar da ku ne). Sannanbayankasancewarwannan maulidai Bid'a ba sa kubuta daga wasu munanan abubuwau/asulokutan a wasuguraran,kamar cudanya maza da mata da sauraren wakoki da kide-kide cla bushe-busheda shan muyagun kwayoyi, da wanin wadannanna sharri. Kuma abin da ya fi wannanmuni ma yana iya aukuwa shine kuwa Shirka mafi girma. Wannan kuwa kan zurfafawa kan Manzan Allah (S.A.W.) ko waninsana waliyai da rokonsada neman agajinsada neman karin Ni'ima dagagare shi tare da kudurcewa lallai shi (waliyin) ya san gaibi da makamancin haka na al'amurorin da suke kafirta mai aikatasu. Kuma hakika hadisiya ingantadagaManzan Allah (S.A.W.) cewa lallai shi ya ce (ina gargadinku t2
  • 14. kada ku zurfafa cikin Addini, domin bubu abin da ya hallakar da wadanda suke gabanin ku face zurfafawa cikin Addini). Kuma Manzan Allah ya ce (ka da ku zurfafa wajen girmamani kamar yadda nasara suka zurfafa wajen girmama Da Maryama, ni bawa ne kawai kuce bawan Allah kuma Manzansa).Bukhari ya rawaito shi cikin Sahihinsa. Kuma yana cikin abin ban mamaki da Al'ajabi shine wasu mutane suna bayar da himma da kokari wajen halartarsa (Wannan maulidan Bid'ar) Kuma suna kare duk wani suka kan maulidin kuma suna kauracewa abin da Allah ya ce ayi na halartar .sallarJumma'adajam'i, ammaba sadamuwada hakan ba sa ganin cewa sun yi wani munrmunan abu mai girma. Wannan babu shakka yana daga cikin raunin imani ne da karancin basira da yawan abin da yayi tsatsana nau' in zunubaida sabo.Muna rokon Allah ya sauwakemanadasauranmusulmai. Mafi mamakin haka Shine wani yana tsammanin cewa lallai Manzan Allah (S.A.W.), yana halartar maulidi domin haka suke tsayuwa kansa suna masu raya shi, masu marabada shi, wannan yanacikin mafi girman bata, kuma mafi munin jahilci domin lallai, kuma Manzan Allah (S.A.W.) ba ya fitowa dagacikin kabarinsa kafin ranar kiyama, ba ya haduwa cikin mutanekuma ba ya halartartaronsu.A'a shi yanacikin kabarinsa har zuwa tashin kivama kuma amma ransa t3
  • 15. yana cikin samanilliyin gurin ubanagrjinsaa grdan tabbatakamaryaddaAllah suhhanahuya ce: (sannan ku bayanhakaza ku mutu sannankuma ranarkivama za a tayarda ku). Kuma Annabi (S.A.W.) yace:(ni ne farkon wanda kabari zai tsagewaya fito, ni ne farkon wanda r,a il bashi ceto kuma farkon mai ceto). To, wadannan Ayoyin da hadisanmasu girma da abinda ya zo da ma'anarsana Ayoyi da hadisaidukkan.susunayin nuni ne a kan cewa lallai Annabi (S.A.W.) da waninsada sukamutu za su fita dagacikin kabarinsukawai ranar kiyama, wannan kuma ijma'i ne tsakanin malaman musuluncibabuwatajayayya tsakaninsukan haka.ya kamata da kowane musulmi ya fadaka da wadannan abubuwa, da tsoratanva' kan abin da mutane suka kirkiro na jahilci da makaman cinsu na Bid'o'i da tatsuniyoyi wadanda Allah bai saukar da wata hujja gameda su ba. Amma yin salati ga Annahi (S.A.W.) yana cikin mafificin neman kusanci ga Allah, yana kuma cikin Ayyuka na kwarai kamaryaddaAllah subhanahuya ce: (Lallai Allah da Mala'ikunsa sunayin salati ga Annabi, ya ku wadandakuka yi imani ku yi salati kuma ku yi sallamaa gareshi saltama). Kuma Annabi (S.A.W.) ya ce duk wanda yayi min salati saudayaAllah zaiyi masasalati goma.Kuma an r4
  • 16. shar'anta shi cikin kowane lokaci kuma an karfafa yinsa a karshenkowace Salla,har ma wajibi ne gurin malamai masu yawa cikin Tahiya ta karshe cikin kowacce salla. Kuma Sunna ne mai karfi cikin gurare masu yawa; daga ciki akwai bayan kiran salla da lokacin da aka ambaceShi (A.S.W.), da renar Juma'a da darenta,kamar yadda Hadisai masu yawa suka yi nuni a kan hakan.Wannan shineabin da nake nufin in fadakar a kan sa kan wannan matsala; cikinsa akwai gamsarwain Allah ya yardaga wandaAllah ya yi ma$a budi kuma ya'haskaka ganinsa. Kuma yana bakanta mana rai yin irin wadannan tanrmrka na Bid'a, daga cikin musulmi da akidodin su kuma sonsuga Manzan Allah (S.A.W.). Sai mu ce ya mai fadin haka idan ka kasance Dan Sunna ko mabiyi ga Manzan Allah (S.A.W.), shin ya aikata haka, shi da kansa ko daya daga cikin satrabbansamasu girma, ko kuma masu bi garesu (Tabi'ai) da kyautatawa,ko kum a'a a bi ne irin na makaho ga mai jansa ga abokangabarmusulunci, na Yahudu da Nasara,da wadandasuke a kan tsarinsu?Ba nuna so ga Manzan Allah ba ne yin tarumrkan maulidin (Annabi), A'fl so gare shi shine yi masabiyayya, da gaskatashi kan abin da ya bayar da labarinsa,da kuma nisantar abin da yayi tsawa a kansa, kuma ya yi hani, kuma ba za a bautawa Allah ba sai da abin da ya shar'anta, haka nan kuma yin salati gare shi, gurin ambatonsa, da kuma cikin kowace salla, da kuma dukkan lokacin da ya dace. 15
  • 17. Kuma Wahaniyanciha Lrirj'atrane.karnar yacida maruhucin yake nufi, game da inkarinsa ga irin wadannanAl-arnurana Bid'o'i. A' a .shiwahabiyanci akidarsaita ce yin riko da littafin Allah, da sunnar ManzanAllah (S.A.W.),da taliya kan shiriyarsa,da kumashiryarwarkhalifofinsashiryayyu,da kuma masu bin.suda kyautatawa,da bin abinda magabatan-kwarai suke akansa,da shugahanninaddini da Shiryarwa, nralamantikhu da fatawa,cikin babin saninAllah da siftrfin sa kammallallu, da alamomin girmansa, wadanda suke Al-kur'ani mabuwayi yayi rhagana a kansu,kuma hadisanAnnabi(S.A.W.) suka ingantaa kansu,kuma sahabbanManzonAllah sukakarbe su da hannu biyu biyu, tare da mika wuya. Kuma suna tabbatarda .su,kuma sunayin imani da su, kuma suna tafiyar da su kamar yadda suka zo, ba tare cla karkatarwaba, kuma ba tare da ragewaba, ba tare da karnantawaba ko misaltawa, kuma suna yin riko da abin da Tabi'ai suka tafi a kansa,da masu binsu na ma'abota ilrni, da imani, da Takwa, cikin magabatan kwarai,da shugabanninwanRanAl-umma. Kuma suna imani da cewaTushenimani da ginsr.ikinsasu ne babu abin bautawa da gaskiya face Altah, kuma MuhammaduManzon Allah ne,kuma Shinetushenyin imani da Allah shi kadai, kuma ita ce mafificin reshen imani. Kuma suna Sanin cewa lallai wannan tushen babumakawacikinsana ilmi daaiki da kumayin imani da ikrari (tabbatanva)da ijma'in musulmi, da abin da l6
  • 18. yilyi nuni akansa,dawajabcinbautawaAllah shikadai ba shi da abokintarayya,da kubuta ga kowaneabin bautawakomabay4nsa,kowanene. Kuma wannanhikima itace aka halicci aljanu da mutanedominta,kumaakaaikomanzannidaita,kuma aka saukarda littattafai da ita, kuma tanakunsheda cikakkenkankandakai ga Allah, Shi kadaikumatana kunshe da cikakkiyar dala da' girmamawa; kuma wannanshineAddinin musulunci,wandaAllah ba ya karbar wani Addini koma bayansako dagacikin na farko kona karshe. Domin dukkan Annabawa Addininsushinemusulunci,kuma an aiko su da shine sunakira kansa,da abinda ya kunsanamikawuyaga Allah shi kadai,kumaduk wandaya mika wuya gare shi da waninsa,ko ya karashi da waninsa,to ya zama mushrikiwandakumabai mika wuyagareshiba,to ya zamamai girman kai ga yi masabauta.Allah Ta'ala yace (kuma hakika mun aiko wa kowace Al-umma Manzo cewa ku bautawa Allah kuma ku nisanci Dagutu).Kuma akidarMusulunci ginanniyace a kan tabbatar da babu abin bautawa face Allah kuma MuhammaduManzan AIIah ne, da jefar da dukkan Bid'oi, da tatsuniyoyida dukkanabinda yake sabawa abin da MuhammaduManzon Allah ya zo da shi. Wannanita ce akidarShaikhMuhammaduBin Abdul lVahab,AIIah yaji kansa,kuma a kantayakebautawa Allah, kuma garetayake kira. Duk wandaya jingina t7
  • 19. masawata akidakonnabayanwannan,to hakika ya yi karya da kage,kurnaya samuzunubi bayyananu,kuma ya fadi abinda ba shi da sani a kansa,kuma Allah zai saka masa da abinda ya yi masa wa'adi da makamancinsadagacikin makaryata- Kuma shi, Shaikh Muhammad bin Abdulwahab, Allah ya ji kansa, ya bayyanar da abubuwa masu amfani da bincike wanda ba bu irin su da littattatai masu girma a kan kalmar ikhlasi da Tauhidi da Shaidawababu abin bautawada gaskiya face Allah da abin da Littafin Allah da SunnarManzansada ijmain musulmi na kore cancantar ibada da kadaita wajen bautaga wanda yake ba Allah ba ne, da kuma tabbatar da haka ga Allah (S.T.) a kan fuskar cika wacce rake kore shirka karama da babba, ta boye da ta fili. Duk wanda ya san littattafansa da abin da ya tabbata daga gare shi da kuma abin da ya shaharana da'awarsada Iamarinsa,da abin da manya manyan al-majiransa suke a kansa,to al'amari zai bayyana a gare shi cewa lallai shi (Muhammadu bin Abdul tJVahabi)yana kan abin da magabatan kwarai suke da sfiugabannin addini da shiriya, na ikhlasin ibada ga Allah shi kadai, da kuma jefar da Bid'a da tatsuniyoyi,wannankuma shine abin da hukumar Saudiya suke tsaye a kansa, godiya ta tabbata ga Allah. Kuma malamai suna tafiya a kansa, kuma Hukumar Saudiyaba ta yin tsananisai kan Bid'a da tatsuniyoyi cikin Addinin musulunci, da zurfafawa, l8
  • 20. wacce Manzon Allah ya yi hani a kai. Malaman musulmi a Saudiya da hukumominsu suna girmama dukkan musulmi girmamawamai tsanani,kuma sunayi musu jibinta da soyayya da girmamawa ta kowaqe fuska suka kasance.Suna kyamar masu akidodin bata ne, domin Bid' arsuda tatsuniyoyida ibadodi na Bid'a, da tsayar da su daga yin taronsu daga cikin abin da Allah bai yi izni ba, ko Manzansa.Kuma suna hana hakan(su Saudiya)domin yanacikin faram:n al'flmura, kuma duk fararrenabu to Bid'a ne. Su kuma musulmai an yi musuumarnida bi ne ba da kirkiro wa ba, saboda cikar Addinin Musulunci da kuma wadatuwarsada abin da Allah ya shar'antada Manzansa(S.A.W.). Kuma Ahlus Sunnadajama'a sun karbo shi hannu biyu-biyu daga cikin satrabbai da Tabi'ai (masu binsu) da kyautatawa da duk wanda ya bi irin tsarinsu. Kuma hanarnaulidinbid'a na ManzanAllah (S.A.W.) da abin da ake yi a cikinsa na zurfafawa ko shirka da makamancin haka, to hanawar ba aiki ne wanda na musulunci ne ba, ko kuma wulakantarwaga Manzan Allah (S.A.W.).A'a biyayyane gareshi, kuma yin aiki ne da umarninsa,ta yadda ya ce (na gargade ku da barin Zurfafawa cikin Addini, dornin wanda suke gabaninku, abin da ya halakar da su shi ne zurfafawa cikin Addini). Kuma ya c.e kada ku zurfafa wajen girmama ni kamar yadda Nasara suka zurfafa wajen girmama Dan Maryam. Ni bawan Allah ne kawai. Ku ce bawan Allah kuma Manzansa). Wannan shine l9
  • 21. abindanakcsannafadakara kansanamaganarda aka yi nuni a kanta,Allah shineabinroko,ya datarda mu da sauranmusulmiya fahimtardamu cikin Addini ya tabbatarda mu a kahsa,kumaya yi baiwaga dukkan mu da LazimtarSunnada tsoratar-wakan Bid'a, lallai Shi(Allah)maiyawankyautanemaikaramci,Allah ya dadatsiragaAnnabinmuMuhammaduda danginsada Sahabbansa. Abdul lrl;iz Bin Abdullahi Bin Baz Babban Shugaba na Hedkwatar cibiyoyin bincike da fatawa. MasarautarKasarSaudiya. 2A