SlideShare a Scribd company logo
1 of 2
ALAMOMIN KYAKKYAWANKARSHE!
Annabi (SAW) yana cewa: Idan Allah yana nufin bawansa da alheri, sai
yayi aiki da shi. Sai aka tamabayi Annabi (SAW)ta yaya Allah zai yi aiki da
shi? Sai yace:Allah zai shiryar da shi zuwa ga ayyuka na kwarai gabannin
rasuwarsa (Imam Ahmad, 11625;al-Tirmidhi, 2142,-Albaani ya inganta shi
Saheehah, 1334).
.
ALAMOMIN CIKAWA DA MUTUWAR SHAAHADA:
Akwai wasu alamomi duk wanda ya rasu ya samu dacewa da daya daga
cikinsu akwai alamar ya samu mutuwa mai nagarta, kuma akwai alamun
yayi mutuwar shahaada.
1) Rasuwa da kalmar Shahaada: Annabi (SAW)yana cewa: Duk wanda
kalmar karshensa ya zama La'ila Illa Laah, zai shiga aljannah (Abu
Dawood, 3116;Saheeh Abi Dawood,2673).
.
2) Rasuwa Ta Hanyar Matsananciyar Jinya: Annabi (SAW)yana cewa:
mumini yana rasuwa da jibin goshi. (Ahmad, 22513;Tirmidhi, 980;Nasaa’i,
1828).
.
3) Rasuwa dalilin nakuda ko rasuwa dalilin kowace cuta alhali mace na da
juna: Annabi (SAW)yace matar da ta rasu tana da juna to tayi shahada.
Duba (Abu Dawood 3111).
.
4)Rasuwa dalilin cutar annoba: Duba (Bukhaari, 2830;Muslim, 1916).
.
5) Rasuwa ranar jumu'ah ko darenta: Duba hadisin Ahmad, 6546;al-
Tirmidhi, 1074.al-Albaani.
.
6) Rasuwa a tafarkin Allah: Duba Al-Qur'an Suratu Al-‘Imraan 3:169.
.
7) Rasuwa dalilin ciwon ciki: Duba Sahihu Muslim, 1915.
.
8)Rasuwa dalilin rushewar gini ko kuma a dalilin fadawa ruwa: Duba littafin
Bukhaari, 2829;Muslim, 1915.
.
9) Rasuwa dalilin wuta. Duba cikin littafin Saheeh al-Targheeb wa’l-
Tarheeb, 1396.
.
10)Rasuwa dalilin kare addini ko dukiya ko rai: Duba littafin Tirmidhi, 1421.
.
11) Rasuwa a cikin kyakykyawan aiki: Duba littafin Imam Ahmad, 22813.
.
.Yaa Allah ka mana baiwa da kyakykyawan karshe, sannan ka sa mu yi
mutuwar shahadah,

More Related Content

Viewers also liked

"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...
"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о..."Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...
"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...advantika
 
Lui y rittny
Lui y rittnyLui y rittny
Lui y rittnyfafo159
 
resume 2new.dox
resume 2new.doxresume 2new.dox
resume 2new.doxDhanya A.K
 
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMIN
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMINMOHD HAFIZI BIN MOHD AMIN
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMINHafizi Amin
 
Empire State Building Lambo.PDF
Empire State Building Lambo.PDFEmpire State Building Lambo.PDF
Empire State Building Lambo.PDFJennifer Lambert
 
Multi terminal networkflows
Multi terminal networkflowsMulti terminal networkflows
Multi terminal networkflowsMasashi Nitta
 
Manuel fernando delgado anzola
Manuel fernando delgado anzolaManuel fernando delgado anzola
Manuel fernando delgado anzolaManuelkamuz
 
river valley all star
river valley all starriver valley all star
river valley all staralex gorsky
 
HamaraAwadhResumeSG
HamaraAwadhResumeSGHamaraAwadhResumeSG
HamaraAwadhResumeSGHamara Awadh
 

Viewers also liked (14)

Tarea 1
Tarea 1Tarea 1
Tarea 1
 
"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...
"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о..."Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...
"Компания "Батискаф. г Хабаровск": успешное погружение в Битрикс24. Делимся о...
 
Lui y rittny
Lui y rittnyLui y rittny
Lui y rittny
 
resume 2new.dox
resume 2new.doxresume 2new.dox
resume 2new.dox
 
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMIN
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMINMOHD HAFIZI BIN MOHD AMIN
MOHD HAFIZI BIN MOHD AMIN
 
Empire State Building Lambo.PDF
Empire State Building Lambo.PDFEmpire State Building Lambo.PDF
Empire State Building Lambo.PDF
 
Image028 jpg
Image028 jpgImage028 jpg
Image028 jpg
 
Multi terminal networkflows
Multi terminal networkflowsMulti terminal networkflows
Multi terminal networkflows
 
Manuel fernando delgado anzola
Manuel fernando delgado anzolaManuel fernando delgado anzola
Manuel fernando delgado anzola
 
petravich_audrey_resume
petravich_audrey_resumepetravich_audrey_resume
petravich_audrey_resume
 
river valley all star
river valley all starriver valley all star
river valley all star
 
Ahmed fawzy
Ahmed fawzyAhmed fawzy
Ahmed fawzy
 
Sitios Turisticos de El Salvador
Sitios Turisticos de El SalvadorSitios Turisticos de El Salvador
Sitios Turisticos de El Salvador
 
HamaraAwadhResumeSG
HamaraAwadhResumeSGHamaraAwadhResumeSG
HamaraAwadhResumeSG
 

ALAMOMIN KYAKKYAWAN K

  • 1. ALAMOMIN KYAKKYAWANKARSHE! Annabi (SAW) yana cewa: Idan Allah yana nufin bawansa da alheri, sai yayi aiki da shi. Sai aka tamabayi Annabi (SAW)ta yaya Allah zai yi aiki da shi? Sai yace:Allah zai shiryar da shi zuwa ga ayyuka na kwarai gabannin rasuwarsa (Imam Ahmad, 11625;al-Tirmidhi, 2142,-Albaani ya inganta shi Saheehah, 1334). . ALAMOMIN CIKAWA DA MUTUWAR SHAAHADA: Akwai wasu alamomi duk wanda ya rasu ya samu dacewa da daya daga cikinsu akwai alamar ya samu mutuwa mai nagarta, kuma akwai alamun yayi mutuwar shahaada. 1) Rasuwa da kalmar Shahaada: Annabi (SAW)yana cewa: Duk wanda kalmar karshensa ya zama La'ila Illa Laah, zai shiga aljannah (Abu Dawood, 3116;Saheeh Abi Dawood,2673). . 2) Rasuwa Ta Hanyar Matsananciyar Jinya: Annabi (SAW)yana cewa: mumini yana rasuwa da jibin goshi. (Ahmad, 22513;Tirmidhi, 980;Nasaa’i, 1828). . 3) Rasuwa dalilin nakuda ko rasuwa dalilin kowace cuta alhali mace na da juna: Annabi (SAW)yace matar da ta rasu tana da juna to tayi shahada. Duba (Abu Dawood 3111). . 4)Rasuwa dalilin cutar annoba: Duba (Bukhaari, 2830;Muslim, 1916). . 5) Rasuwa ranar jumu'ah ko darenta: Duba hadisin Ahmad, 6546;al- Tirmidhi, 1074.al-Albaani.
  • 2. . 6) Rasuwa a tafarkin Allah: Duba Al-Qur'an Suratu Al-‘Imraan 3:169. . 7) Rasuwa dalilin ciwon ciki: Duba Sahihu Muslim, 1915. . 8)Rasuwa dalilin rushewar gini ko kuma a dalilin fadawa ruwa: Duba littafin Bukhaari, 2829;Muslim, 1915. . 9) Rasuwa dalilin wuta. Duba cikin littafin Saheeh al-Targheeb wa’l- Tarheeb, 1396. . 10)Rasuwa dalilin kare addini ko dukiya ko rai: Duba littafin Tirmidhi, 1421. . 11) Rasuwa a cikin kyakykyawan aiki: Duba littafin Imam Ahmad, 22813. . .Yaa Allah ka mana baiwa da kyakykyawan karshe, sannan ka sa mu yi mutuwar shahadah,