Top Quality adbb 5cl-a-d-b Best precursor raw material
INTRO WHAT IS NFT.pptx
1. NFT – master Class
BARKA DA ZUWA MAKARANTAR BITKOVA
2. Mene ne NFT?
NFT na nufin non-fungible tokens, ababe da basu kama da juna.
NFT wani bayani ne da aka adana akan kundin bayanai na blockchain , wanda yake
tabbatar da wani kadara da kuma kasancewar wannan kadara na musamman ne.
Za’a iya amdani da NFT wajen wakiltar zane na zahiri, ko hoto da ke kan kwamfuta, ko
bidiyo, waka ko kuma ko wane nau’i na file akan yanar gizo.
3. Masu kama
da juna
Mara sa kama
Da juna
Iya tabawa Ba’a iya tabawa
- Takardan kudi
- Zane-Zane
- Sa hannu akan riga ko littafi
- Kofi na kur’ani da wani ya rubuta
da hannunsa
- Bitcoin
- Ethereum
- E-Naira
- NFT
- Cryptokitties
- cryptopunk
5. Yadda NFT yake aiki
Yana amfani da fasahar blockchain don adana bayanai na musamman akan NFT da ake
shirin daurashi akan yanar gizo.
Duk lokaci da NFT ya chanza hannu za’a iya ganin tarihin hakan akan blockchain ta
hanyar amfani da wallet na karshe a matsayin mamallakin wannan file.
A kowane lokaci mutum daya ne kacal zai kasance mamallakin wannan NFT.
Kasancewar ana iya tabbatar da sahihancin NFT da kuma kasancewarsu na musamman
wannan yasa jama’a suke haba-haba wajen ganin sun mallake su?
6. Amfanin NFT a zahiri?
Kamfani kan bada shares don ya wakilci kasuwanci ko kada kuri’a ko wajen karban dividends.
Smart property misali kamfanin mota tayi amfani da NFT dinta da app wajen samun daman amfani
da motocinsu.
Royalties – Kudi da ake biyan mai hakkin mallaka don amfani da kayakinsa don kowane kwafi da
aka sayar.
Coupon – takardun shaidar sassauci ko ragi.
Digital collectibles – tara zane-zane na kayayyakin intanet kamar yadda ake yinsa a zahiri.
Neman dama ko subscription - kamar subscribing na Arewa24 on-demand
8. Yadda ake fara NFT
Ka sauke application na metamask ko Phantom ko Trustwallet daga playstore.
Kana bukatar account akan opensea
Kana bukatar account akan twitter
Kana bukatar account akan discord
9. Muhimman alkaluma wajen siyan NFT?
1. Waya kirkiro wannan NFT: (a) Sanannen (b) Mashahuri (c) Sun bayyana kansu.
2. Roadmap and utility: (a) Wane usecase project din ke dashi, (b) shin suna bibiyar road map
dinsu (c) wace ribar kafa zaka samu da project din?
3. How many Unique NFT are there in the collection: Daga cikin abinda muke dubawa a tarin
NFT shi ne rarity dinsa, idan an buga misali guda
4. Community: (a) ya girman community dinsu a twitter da discord (b) ya activities din wanda suka
kirkoro project a cikin discord da twitter. Community ke baiwa project nasara.
10. Websites masu muhimmanci a nazarin NFT?
• Icy.tools – ana amfani da wannan domin sanin yawan volume da ke cikin coin da yawan hada-
hadar da ke cikinsa
• Raritysniper – Yana gwada maka muhimmin zane a cikin kundin zane.
• Nftsignal.io – domin sanin NFTs da suke tafiya a wannan lokaci da binciken manya-manyan masu
juya NFT
• Nftcalender.io – ana amfani da wannan site domin sanin sabbin NFT project
• Howrare.io - Yana gwada maka muhimmin zane a cikin kundin zane.
• Value.app – Idan kana so kasan ko wallet dinka yana da wani NFT da aka bada shi kyauta.
• Rarity.tools - Yana gwada maka muhimmin zane a cikin kundin zane.
• Raritysniffer - Yana gwada maka muhimmin zane a cikin kundin zane.
11. Yadda ake sanin project na bogi
1. Rashin sanin mai kirkirar project
2. Farashi mai tudu a lokacin minting
3. Yadda aka tsara minting din project.
4. Rufe discord channel kafin a fara minting
12. Tambaya da
Amsa
Ka tura bayanin abunda ka fahimta
a wannan darasi a shafinmu na
Twitter da hashtag
#Bitkovaacademy.
Ka bibiyemu a @BitkovaNG
NFT ya samu karbuwa ne bayan karbuwar da cryptokitties suka samu a shekarar 2017, daga nan jama’a suka fara ganin alfanun NFT har aka fara gina kasuwannin NFT masu zaman kansu kamar opensea.
NFT ya samu karbuwa ne bayan karbuwar da cryptokitties suka samu a shekarar 2017, daga nan jama’a suka fara ganin alfanun NFT har aka fara gina kasuwannin NFT masu zaman kansu kamar opensea.
NFT ya samu karbuwa ne bayan karbuwar da cryptokitties suka samu a shekarar 2017, daga nan jama’a suka fara ganin alfanun NFT har aka fara gina kasuwannin NFT masu zaman kansu kamar opensea.